LAMRAT 121-125

844 57 0
                                    

الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*

*➰➰121-125*

        *DECIDED*
      

💫💫💫💫💫Jin gina tayi a jikin bed ɗin da take kwance,wani irin ɗaci ta keji a cikin ranta,duk yadda taso ta kauda damuwar dake cikin ranta amma abun ya gagara,kokawa ta shigayi da tunanin da yake adda bar zuciyarta,rontsa idonta tayi lokaci ɗaya ranta ya ɓaci idonta ya sauya kala,ji take kamar yanso abin yake farowa sam ba taso ta tuna abinda ya faro da ita wanda har yau bata hota ba,dafe mararta tayi lokaci ɗaya ta ƙara rontsa idonta tayi sakamakon ciwon da ta keji,da wannan ciwon da tunanin da yake kwance a ranta bacci mara daɗi yayi gaba da ita.

Tunda ya ɗauko ta a toilet ya ajjiyeta akan bed ya fita a ɗakin bai ƙara shigowa ba,tafe forehead ɗinsa yayi lokacin da yaji yayi masa wani irin sarawa ga wani nauyi da yake masa,sam ya rasa mai yake damun ransa,shi dai yasan baya son Lamrat amma kuma zuwa yanzo ya fara tausaya mata,dole zaiyi abinda ya yake ganin shine dai-dai da rayuwarsa da kuma Lamrat,sam bazai iya yiwa Lamrat abinda ta keso ba,sannan bazai iya ganinta cikin halin da take ba,abu ɗaya yafi damunsa indai ya ganta sai yaji forehead ɗinsa yana sarawa,zuciyarsa na wani irin bugu sam baya iya jure kallonta he don't know why,kullum tambayar kansa yake amma ya gagara samun amsa.

Tashi yayi a hankali yaje inda firzer take ya buɗe haɗe da ɗauko gorar ruwa mai sanyin gaske ya ɓalle murfin gorar ya kafa a bakinsa saida ya shanye tas ya yarda rubar gorar,wani special room ya shiga zama yayi akan stool na gefen bed ɗin ɗakin,wata black bag naga ya ɗauko sannan yasa hannu ya zogeta,wata farar ta kadda ya ɗauka haɗe da ɗauko wani farin pencil,ya ɗau lokaci yana kallon ta kadda kafin ya ɗauki pencil ɗin ya ɗora akan ta kaddar(lol yau team ɗin Lamrat za suyi farin ciki😛).

Bayan ya gama rubutun wajan ƙarfe 10:30 ya miƙe yayi hanyar bedroom ɗin daya saka ta,a kwance ya sameta tana bacci daka gani baccin wahala ne,numfashinta na sauka a hankali.

Saman bed ɗin ya hau ya daɗe yana kallonta kafin yabi ba yanta ya kwanta haɗe da jawota jikinsa,kallon yadda pink lips ɗinta yake sheƙi yayi.

  Am sorry for short typing👏👏bana jin daɗi ne

Pls wattpad
Vote and Comments pls

LAMRAT Kde žijí příběhy. Začni objevovat