LAMRAT 116-120

898 48 0
                                    

💖👯‍♀️LAMRAT👯‍♀️💖*

💖💋Romantic story💋💖
         *NIMCY LUV*

   *Follow me on wattpad*
   _nimcyluv_

  
    Lamrat gruop ina gdy ina ganin soyyayarka kuna siyan book ɗina na (sai na aureta)tnx alot

*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*
         *➰➰116-120*
         *TRAVELED*

💫💫💫💫💫Luu tayi zata faɗi taji an tare ta,bata damu da ko waye ba sabida yadda ta keji wani zafi a ranta,sai yanzo ta fara ladamar auran Yisham.

Inna ce ta saki salati haɗe da tafa hannu tana girgiza kai,ta daɗe a haka sannan tace.

"yanzo ke lamratu mene na kuka?,ai murna zaki da kika cika wasiyar mahaifiyarki,kul kada ki sake na ƙara ganin hawaye a fuskarki kinji ko".

Kallon innar tayi lokacin data maida kwallar data zobu mata,ɗan murmushi tayi haɗe da kamo hannun innar tace.

"haba innata bafa kuka nake fa,kisan kwalliyar amare itace ta bani wahala that why ki kaga haka"

Shafa kanta inna tayi tana maijin daɗin ganin jikarta cikin jin daɗi da kwanciyar hankali,hannunta ta riƙe tace.

"yauwa Lamratuta Allah yayi baki Albarka,ubangiki baki hakuri da juriyar zama gidan mijinki,daman Daddy kine yace a kiraki tun jiya ya sauka a ƙasar"tana gama faɗin hakan taja hannun zuwa inda Daddy da Abba suke zaune.

Sosai sokai mata nasiya mai ratsa jiki,tare da ƙarfafa mafa gwiwa akan zaman gidan mijinta da kula da wani dukkan hakki nasa,Lamrat kuka ta shigayi kamar wacce akaiwa mutuwa,ehto kusan hakan dan zuwa yanzo babu wacce take tunawa sai Mummynta,kawar dakai Daddy yayi dan sam bayason kukan ƴar tasa amma babu yadda ya iya dan shima zuciyarsa a raunane take sabida lokaci guda ya tuna farin cikinsa kuma abin alfarinsa wato matarsa mahaifiyar ɗiyarsa Lamrat,haka ta tashi jiki  babu kwari tabi hanyar part ɗinta dan bataji zata iya zama cikinsu Meenat.

Tsaye suke suna wasa da dariya,ɗaya daga cikinsu yace.

"waikai malam rowar matar taka kake mana kome?"

Haɗe rai Yisham yayi sannan yace.

"matata ba sa'arku bace,idanma kun tsaya danku ganta to kwara kowa ya kama ƙafarsa"

Ɗaya daga cikinsu yayi caraf yace."wallahi duk baƙin cikin soja dole muga matarsa,wato baƙin ciki kake mana kar musamu kamarta a family naku ko?

ɗan taɓe baki yayi yasan nacin friends ɗin nasa,bashi da wani chose wanda ya huce yaje ya tawo masu da ita,baice komai ba ya kama hanyar shiga cikin gidan nasu,yana shiga ciki sukayi karo da Huda,ɗa gowa tayi da niyar ganin ko waye nan idonsu ya sarƙe cikin na juna,saurin ɗauke kai Huda tayi yayi da idonta ya sauya kala zuciyarta tayi mata duhu,ƙafa ta ɗaga zata huce yayi saurin riƙe mata hannu haɗe da kafeta da ido,da kyar ya buɗe baki yace.

"Kee!ina kikaga Lamrat?"

Ya ilayi ka kawomin ɗauki cikin gaggwa,runtsa idonta tayi da ƙarfi sabida yadda ta ƙejin sannunsa a jikin tamkar anyi mata shoking,bakinta yana shaking tace.

"am..daman..uhm tana part ɗinta"shikam mamaki abin ya bashi ganin tana abu kamar mara gaskiya,sakin hannunta yayi ya nufi hanyar part ɗin Lamrat,a kwance ya sameta akan bed idonta a rufe ya daɗe yana kallonta kafinɓya ƙaraso wajanta,ɗan bubbuga ƙafarta yayi nan ta fara buɗe ido a hankali,gani tayi yayi mata kwarjini kuma ta kasa ɗauke idonta a kansa,baice komai yasa hannu ya riƙo kugunta ya miƙar da ita tsaye mafinta ya ɗauka ya samata sannan yaja hannun zuwa hanyar waje,takalmi ta tsaya tasa ita dai tana kallon ikon Allah,suna gaf da fita yasa hannu ya riƙota gaba ɗaya inda rabin jikinta duk anasa yake,tun daga nesa aka fara yi masu picture kala² har suka ƙarasa wajansu,gaba ɗaya sambatu suke sabida kyanta yayi da Yisham yake maƙale da ita kamar gaske.

a gurgoje pls🙏🏻

Ankai amarya Lamrat ɗakinta faɗin tsarowar gidan ɓata bakine,tun ranar da aka kaita aka fara tamka bala'i,ko kazar amaryar kinci tayi shikam ko ajikinsa a daren ranar ya fara shirin tafiya enugo,bayan yaja kunanta duk wanda ta gayawa baya gari sai ranta yayi matuƙar ɓaci,itakam farin ciki tayi da tafiyat tasa koba komai zata sake.

Bayan tafiyarsa da sati guda wata kyakkyawar budurwa ta shigo gidanta,suna gaisawa ta kawo mata abinci kala-kala gyara zama tayi tace.

"sunana Munaya gidanmu yana kallon gidanki,shine ummana tace na shigo na gaidaki" cike dajin daɗi Lamrat tayi murna sosai da zuwan Munaya koba komai zata rage zaman shuru shira suke sosai a tare sukai aikin abincin gidan,Munaya ce tace.

"sister naga lokaci yaka bari na tafi kada mujinki ya dawo"

Wani irin mugun tsaki taja wanda ba tasan tayi ba,shuru tayi kamar ba zatai magana ba sai kuma tace.

"bafa zai dawo ba saiya gama yawon duniyarsa tukunna,wama yasan inda yake yanzo"

Shuru kawai Munaya tayi bata ce komai ba,amma tasan akwai matsala a wannan zaman auren na Lamrat,haka kullum Munaya taza shigo susha shira suyi karatu suyi bacci har zuwa dare sannan zata tafi gida,zuwa yanzo Munaya tasan komai na Lamrat kuma ta fahimci bata son mijin nata,ta matsu taji labarin Lamrat amma kullum abu ɗaya ne tayi hakuri wata rana zata sani.

yau watan 5 cif da tafiya enugo,koda wata bata taɓa faɗa a gida ba,haka su meenat za suzo susha fira idan suka tambayi Yisham tace baya gari amma gobe ko jibi zai dawo,Innama tasha zuwa gaida jikarta haka umma,Daddy kam ya koma dubai inda ya fito,Abba shima yayi tafiya zuwa maiduguri,Mujaheed yana nan yana business ɗinsa a banck nasa daya buɗe.

tun dare take fama da ciwon ciki kafin zuwa safiya ta wahala sosai,da kyar da samu ta dawo parlour,gashi gaba ɗaya yau Munaya bata shigo ba,ƙarar tsaiwar motoci taji wajan su 5,tana nan a kwance har numfashinta ya fara ɗau kewa,ji tayi an buɗe kofa sannan an rufeta,idonta ta lumshe tu naninta ya gaba mata munaya ce,jin shuru yayi yawa yasa ta buɗe idonta tsaye ta ganshi da farar t.shirt sai wandon sojoji ya ɗan rame kaɗai sai duhu da yayi,tana ganinshi ta fashe da kuka da kyar ta tashi tana zuwa ta faɗa jikinsa  haɗe da kankameshi.

"wayyo yaya cikina zan mutu ka taimakeni"

hannu yasa ya cireta a jikin lokaci ɗaya idonsa ya sauya kala ƙara faɗa jikinsa tayi gaba ɗaya jikinta rawa yake,hannu yasa ya wanketa da wasu ta gwayen maruka guda 2,sannan ya hanka ɗata tayi baya zata faɗi taji an riƙeta,ido ta buɗe da kyar mero da gani wacce ta koma maryam a yanzo,idonta ne kifitar da hawayen tausayawa ƙawartata domin taji komai tun shigowarta,wani irin kuka ta saka mai ratsa zuciya,maryam ji tayi ba zata iya jure kukan nata ba dan haka tayi waje da guda.

tsayawa Lamrat tayi da rubutawa Munaya labarinta lokacin da ruwan hawaye ya gaba jiƙar takaddar tana ji kamar yanzo abubuwan suke ƙara faruwa,shekara 2 da auransu amma babu abinda yayi sauyi, ƙarasa biron tayi taci gaba da rubutu kamar haka.

Wannan shine ta rihin auran Lamrat da Yisham,pls Munaya idan ban tsani yisham ba mekikeso nayi masa,na rubuta makine domin ba lallai ki ƙara dawowa kisaman ba,number wayarta ta saka mata sannan ta ɗauki takaddar ta ninketa ta zora cikin hand bag ɗinta.

*cigaban labari*

LAMRAT Onde histórias criam vida. Descubra agora