MAHREEN

25 10 2
                                    

Assalamu alaikum mutanen kwarai masu albarka....ina neman alfarma a qara hakuri inshaa Allahu zan ci gaba da rubuta maku labarin MAHREEN nan ba da jimawa ba, wasu uzururruka ne suka saka ni a tsakiya....amma da yardar Allah an kusan samun sauqin su....much love....Ina jin daɗin yanda ku ka damu da rashin jin labarin...wanda kuma suka san uzuri na suke min fatan akhairi ina godiya....amma fa comment a ta nan unguwar ya na kadan gaskiya....a yi comment inda jama'a suke ai ya fi dad'i ba wai ta Private chat ba.....thank you my beautiful fiful 💕

MAHREEN Unde poveștirile trăiesc. Descoperă acum