taura biyu 32

8.1K 593 12
                                    

*_MAMUH GEEE_*

_*TAURA BIYU....*_🍒
          _Mi amor-mi vida...._
 

_Viawattpad@mamuhgee_

                   *32*   

Qarasowa yayi tsakiyar palon ahankali sbd jikinsa daduk ya mutu Dan ba qaramin yamutsa tunaninsa tayiba musamman yanda yaji kansa na sarawa da alamun dawowar tunaninsa,,,

Har cikinta ransa baya qaunar bu'de idanuwa yakallleta badan komaiba Sai Dan halayenta na yanxu musamman mashi dayaga kamar tafi rainasa sbd haushinsa datakeji.

Bedroom 'dinsa ya wuce yaje ya zauna bakin gado Yana qara tunano 'dan tunaninsa na baya daya 'dan shigo kansa adazun.,,

A 'dazun da tunanin ke shigarsa ji yayi kamar numfashinsa zai fuzge ya bar jikinsa sbd wani zazzafan sonta daya shigesa acikin tunanin,,,
Kenan shima akwai lokacinda scorpion ta shige Masa Riga...oh Allah please help me remember komai da komai coz I want to feel that love,the happiness and possession Dana shiga duka akanta koba komai I can see in her eyes she's completely broken and lonely she's just trying to endure the pain ne batareda ta nunaba but he can see it all around her kawai she's fighting it ne sbd taci gaba da rayuwarta koba kowa,..

Miqewa yayi ya dawo palon for the first time yanason yaji everything daga bakinta,,,

Cak ya tsaya akanta sbd bacci daya tarar tayi abinta hankali akwance,

Zama yayi kusada ita tareda qurawa face 'dinta Ido Yana kallon natural beauty da kuma yanda fatarta ke kyalli saidai tayi wata irin Rama duk da yamanta yanda take ada Amma yasan tabbas wannan ramace,

Wayarta dake aljihun wandonta tafara haske alamar shigowar Kira ahankali yakai hannu yazaro ya Duba dakyau saiyaga shanty ce ke kiranta Sai kawai yayi rejecting tareda blocking 'dinta ya shiga contact 'dinta yayi wiping komai sbd karma tasamu damar Kiran wani akawo Mata kayan mayen.

Miqewa yayi ya fice daga palon ya nufi motarsa yashiga yabar gidan.

Siyama kuwa tunda tashiga palonta takasa zama takasa tsayi Jin zuciyarta take kamar zata bindige ta watse sbd baqin ciki da takaicin dake cinta.

Tabbas Dole tayi gaggawar 'daukarwa isakancin ayshah mataki tun kafin mijinta yafara son ayshan ko yanxu Dan hakan na gaf da faruwa matuqar ayshah nacikin gidan,,,,Dole ne ayshah tabar gidan Nan da gaggawa.,,,,,,tafada tana Zama kan kujera ranta na Dan saki sbd tunanin daya fa'do Mata.

Baidawo gidanba Sai dare Koda yadawo tuni tabar 'dakin takoma part dinta tacigaba da sha'anin gabanta.

Haryayi Shirin kwanciya ya kwanta siyama Bata shigoba tanacan tana fushi,

Fitowa yayi cikin kayan bacci na maza Ash color ya nufi part 'dinta.

Kwance take itama cikin kayan bacci tana ganinsa ta 'dan 'daure fuska ya lura Amma ya share ya tsaya bakin gadon tareda zura hannunwansa cikin aljihun wandonsa yace,

Are you ok?

Yes"""""tace Masa Kai tsaye batareda ta saki fuska ba.

'daga kafada yayi yace,

Ok Saida safe.
Ya juya ya wucewarsa.

Sabon takaici ne yataso Mata ganin ya tafiyarsa da gske kenan bazai iya rarrashinta ba.

Qasa hakuri tayi ta sauko gadon tabi bayansa.

Shikuwa kasa komawa part 'dinsa yayi yasamu kansa dason zuwa yayiwa ayshah Saida safe itama.

Cikin nutsuwa yashigo bu'de qofar yashiga,
Bata palon saidai kayan kallon palon a kunne suke musamman ma qararsu datayi yawa ya girgixa Kai Yana cewa,

TAURA BIYU✅Where stories live. Discover now