taura biyu 36

10K 665 4
                                    

*_MAMUH GEEE_*

_*TAURA BIYU....*_🍒
          _Mi amor-mi vida...._
 

_Viawattpad@mamuhgee_
        

                   *36*

Da gudu Mahmud yayi gurin mum data nufi dinning Yana nuna Mata sabon chocolates 'dinsa.

Sanye yakeda farar Australian shadda dataci uban nerori ya qara wani irin haske da kyau sbd 'yar ramar dayayi ta rashin ganinta.

'dauke Kai tayi tareda 'daure fuska zata wuce yayi saurin riqo hannunta Yana marairaice fuska yace,

Baby please don't...

Wani kallo ta watsa Masa yayi saurin sakin hannunta jiki asanyaye sbd ya tsani ganin fushi ko 6acin a fuskarta.

Kasa tsayawama palon tayi ta juya takoma bedroom 'din mum yabi bayanta da kallo shauqin sonta na qara shiga jininsa ahankali ya nufi gurinsu mum Yana cewa,
Ya Allah I love this girl so very very much..

Zama yayi kusada mum ta kallesa tana zaunarda mahmud kusada khadija da ruqayya ke bawa abinci Tana dawo da rabi.

Ina ayshan ita?

Lumshe lazy eyes 'dinsa yayi tareda bu'dewa ahankali yace,

Mum she's still angry with me.

Murmushi tasaki tareda miqa Masa cup 'din milkshake da kullum saiyasha tace,

Be more patien my sweet boy.

Karban cup 'din yayi Yana cewa,

I love her morethan...

Katsesa tayi da cewa,

Yes I know my son but ka qara Bata time kasan she's deeply hurt.

Har suka gama having dinner tana 'dakin mum tana game a sabuwar wayarta da mum 'din tasiya Mata.

Daga dining toilet ruqayya tayo da mahmud tamasa wanka tana qoqarin shiryasa ayshan ta kar6esa tacigaba da shiryasa cikin kayan bacci ya haye gadon mum 'din ya kwanta Nan take bacci ya 'daukesa.

A 'dakin mum tayi sallarta ta Isha tana idarwa itama tafara qoqarin Haye gadon saiga mum baki sake take kallonta tace,

Ayshah mekikeyi anan haryanxu?

Hamma ta'dan saki tace,

Mum inajin bacci ne.

Zama mum 'din tayi bakin gadon tareda kallonta dakyau tace,

Ayshah nasan an cutatar dake anzalunceki but please ki yafewa mijinki.

Sunkuyar dakai tayi cikin sanyin murya tace,

Mum na yafe Masa tuntuni.

Thank you ayshah and may God bless you my child tashi maza kije your husband is waiting for you upstairs.

Saukowa gadon tayi ba musu ta fito tana fitowa tashigewarta bedroom 'din khadija ta tararda ita tayi bacci kan lafiyayyan gadonta Sai itama tayi kwanciyarta agadon hardasu Jan bargo ta lullu6e.

Tun Yana jira harya cire ran zatazo ya kwanta jiki a sanyaye bayan ya kashe wayoyinsa Dan gudun damuwar da siyama ke Masa da yawan Kira.

Bata baro 'dakin Khadija ba Saida Tasha barcinta har kusan ten kafin ta fito ta nufi stairs ta Haye sama tashige room 'din.

Tsaye yake gaban mirror 'daure da towel iya qugunsa lafiyayyar fatar jikinsa Sai glowing take sbd hutu.

Ta cikin mirror yaga yanda ta ha'de fuska Taki kallon ko gefen dayake.

TAURA BIYU✅Opowieści tętniące życiem. Odkryj je teraz