Auren sirri 02

635 33 1
                                    

🔐 Auren sirri 🔐 2⃣
Ayshh...Ayshh pls wait for me,ayisha dake tafia zuwa class tai murmushi gami da juyawa cikin dai smiling din ta kalli king gami da cewa kayi sauri kasan test zamui fa kuma kamar mun makara,King ya karaso cikin takunsa na masu ji da isassun kudi ya kai hannu zai rike hannun ayisha tai saurin gocewa gami da daure fuska tace king how many time do i have to tell u i dont really like all this kind of things? King yace ops my bad, idan ina tare dake nakan manta da komi da kowa,ayisha ta juya zata wuce yai saurin shan gabanta gami da kama kunne yace am really sorry my ayshh
Murmushi ta mashi gami da cewa it's ok now lets go,suka jera suna fira tamkar wani abu be faru ba ynz har suka isa class din.
Basu jima ba sosai suka fito waje suka samu suka zauna suna hira, King yace 'babe a rayuwata babu wani abu daya taba tsayaman a rai face ke,bansan taya zan fada maki irin son da nake maki ba, idon shi ya ciko da hawaye yaci gaba da cewa don't ever try and leave me pls my Ayshh,jikin ayisha yai sanyi kwarrai tace king wai meyasa kake haka ne? nace maka muna tare babu mai raba mu kaima ka san da hakan so i dont think akwai wani abu daze iya zuwa tsakanin mu,da sauri king ya kalli ayisha yace what about ur mum? ayisha ta tsura wa king da kallo gaban ta ya fadi kafin tai karfin halin cewa babu abinda zai faru kaida kanka kasan ban fara tarayya dakai ba seda amincewar mamy duk da bata san ainahin abinda ke tsakanin mu ba,king yai ajiyar zucia yace bansan meyasa nake maki irin wnn son ba ayishh.
Sun jima suna fira kafin ayisha ta mike gami da cewa king mamy nacan na jirana,yau munyi da ita zan iske ta a office mu wuce gida,king ma ya mike yace muje se in sauke ki, duk cikin turanci suke magana,guards din king dake tsaye akansu tun bayan fitowar su test sukai saurin tasowa ganin shi tare da madame Ayshh kamar yanda suka sa mata ko ince kamar yanda king yace masu she is their madame,they should give her much respect,mota daya aka bude masu suka shiga baya,guards din suka rufe gami da jan motar zuwa office din mamy kamar yanda ayisha ta fada masu.

Mrs sS ❤️ ✨

AUREN SIRRIWhere stories live. Discover now