Auren sirri 03

514 24 0
                                    

🔐 Auren sirri 🔐 3⃣

Suna zuwa office din mamy tana fitowa kasancewar ta hango su ta glass,da fara'arta suka gaisa da King ta mishi godia ya kawo ayisha,yace bakomi,su duka suka juya zuwa ga motocin su, King ya shige tashi suka wuce shida guards dinshi yayin da mamy da ayisha ma suka shige tasu sukai gida.
Agajiye suka isa gidan,saukin su daya suna da masu aiki,shiyasa kullum gidan a tsabtace yake ga tashin kamshi da yake yi,Adnan suka tarar yana game, Sallamar su basu idar ba, Adnan da ihu ya tashi yai huggin ayisha kafin ya koma ga mamy se kuma ya fashe da kuka tsabar shagwaba ai kuwa duk suka rude da tmbyr shi me aka mishi? cikin shagwaba ya turo baki gami da cewa nidai a fiddani daga boarding skul dinnan bana sonta tunda bana ganin ku kullum pls sister u knw how much i love u nd mamy,ayisha ta fara share mai hawaye tace cikin lallashi daga gau babu mai sake rabani da lil bro dina,da sauri ya kalle ta gami da cewa pinky promise? tace pinky promise ya mika mata hannu ta bashi nashi alamun an kulla alkwari sukai hugging juna,mamy tace inye wato nidai kullum se an nuna man banbanci idan kuka hadu ko? da sauri suka saki juna gami da rungume ta suna daria itama rungumar su tayi cikin tsananin son diyan ta kusan en sakonni suka saki juna.
Ayisha taja adnan zuwa dakin ta,mamy ma ta wuce nata dakin,kusan mintuna su duka suka hadu a dinning suna cin abinci suna hira cikin nishadi har suka gama suka dawo falo nan adnan yaita basu labarin skul dinsu da friends dinshi.
Ya dauko digi cam dinsa yana nuna masu pics din da sukai suna ta hira har dare ya raba mamy tace kowa yaje dakin sa ya kwanta,seda tai huggin dinsu duka kafin ta raka kowannen su itama ta wuce nata dakin. Wayar ta data ije bisa bed side ta tarar tana haske alamun ana GM ll kira kasancewar silent take yasa ba kara sai hasken, tana isa wayar na tsinkewa, saita dauka da niyyar duba wanda ya kira saita kira back, kafin ta bude wayan wani kiran ya shigo, murmushi tayi ganin mai kiran kafin ta danna alamun ansa wayar.
Daga bangaren king ya saki doguwar ajiyar zucia gami da cewa Babe have mercy on me ki dena wahalar dani, kamar zai saki kuka alamun muryar sa, Ayisha tace 'calm down king, am so sorry that i didn't pick ur calls when u called, u know i can't do that to u without a reason, so i wasn't close to the phone, I was with Adnan he's back home'. King ya sake sakin gajeran murmushi kafin yace 'woww this a good news that My baby bro is back, ki fada masa ina nan zuwa har gida ganin sa and it's okay babe i always knew that u would not do something like this to me, it is just that.... bai karasa ba Ayisha tace pls babe ka dena mana i have told u babu abinda zai rabamu okay, so stop worrying your self for my sake. King yace I trust u babe but seriously u need to think about our relationship, mamy needs to know because she has the right to know and u know that,right? Ayisha tace yea babe, We will discuss about it but before that pls u need to stop worrying.
King yace babe ba zaki fahimta bane amma dole ne zan damu saboda banbancin dake tsakani na dake suna da yawa plus Mamy na firgita ni idan na tuna da wuya ta canja magana idan ta riga ta fada, duk da dai bata san relationship dinmu ba bare ta fadi wani abun amma dai... Ayisha tai saurin katse sa da nothing will happen babe. King yace i hope so.
Nan suka ci gaba da hira tsayin lokaci kafin sukai sallama cike da son junan su. Ayisha dai bayan ta ije wayar tagumi tayi tana tunanin yanda zata kasance dan wasu lokuta sai ita da kanta take ganin kamar idan Mamy taji tsakanin ta da King ba zata amince ba saboda banbancin dake tsakanin nasu, gashi ita kuma babu abinda ba zata iya yiwa Mamy ba a rayuwar ta. Asuba ta gari Ayisha

Mrs sS ❤️ ✨

AUREN SIRRIWhere stories live. Discover now