Overlook

79 12 1
                                    

💠💠💠💠💠
©®AS-2023.
*MIKIYA WRITERS ASSO..*


*Bᴀsᴇᴅ ᴏɴ ᴀ ᴛʀᴜᴇ sᴛᴏʀʏ*


                     *♡WAZEER¸.•💥*
                   (A Tᴡɪsᴛ Oғ Fᴀᴛᴇ)


Bʏ.
   *HAWWA__B__KUMO.*
       (Rᴇᴀʟ Sᴍᴀꜱʜᴇʀ).💕
*WATTPAD:REAL-SMASHER.*
*AREWABOOKS:REALSMASHER.*
https://www.arewabooks.com/u/realsmasher
••••••••••
*It's all about:#Love one another,#Twist,#Betrayal,#Friends,#Fate,#Romance,#Hated & #Lost..*

     _Join our group domin samun update https://chat.whatsapp.com/LMWOmafckAGJoQ4ebkvdcG.._
      _Da alama book ɗinmu ya fara ɗaukan ɗumi 🔥,irin wannan muhawaran da ake tafkawa akan *SAFWA* da *MUNIBA* yana min sugar,amma masu cewa Safwa ba ta da wani ɓoyayyen hali,how do u know that? Though kuna kafa min hujja da cewar nima bance ba,na san bance ba kuma ban rubuta ba,amma yanzu muka fara,ku jira lokaci shi zai bayyana muku asalin wace ce Safwa,and ku bar pen ɗina yayi aikinsa peacefully..😉 Eheem! Na dawo gareku Mothers,Sisters,Family and Friends,na san da yawanku da suke ganin book ɗinnan wucewa kuke,muddin baki fara binmu ba ki fara,har yanzu kina da dama a hannunki,ni ba zan iya cewa komai ba,amma ki sani labarinmu cike yake da mutane da yawa masu mabanbanta hali/ɗabi'a,son abun duniya da gurɓataccen tunani gami da lalata tarbiyyar yara Mata,ki sani ya ke uwa mace akwai kuskure/sakaci masu yawa da kike aikatawa wajen tarbiyyantar da ƴaƴanki,amma ina son tuna miki cewa wata rana za'a tasheki a tambayeki abisa tarbiyyar da kika bama yaranki,kamar yadda hadisin Annabi (SAW) yake cewa *"KULLUKUM RA'IN WAKULLUKUM MAS'ULUN ARRA'IYYATIHI,FAL IMAMU RA'IN WAHUWA MAS'ULUN,WAR-RAJULU RA'IN ALA AHLIHI,WAHUWA MAS'ULUN,WAL-MAR'ATU RA'IYATUN ALA BAITI ZAUJIHA,WAHIYA MAS'ULATUN,WAL'ABDU RA'IN ALA MAALI SAYYIDIHI,WAHUWA MAS'ULUN,ALA FAKULLUM MAS'ULUN.."* Annabin (S.A.W) yace dukkaninku masu kiwo ne,kuma za'a tambayeku abisa kiwon da aka bawa kowannenku ranar tashin ƙiyama,(ni da ke da kowa za'a tambayemu),shugaba me kiwo ne,haka dukkanin Magidanci shima me kiwo ne game da iyalan gidansa,Mace me kiwo ce a gidan mijinta,bawa/yaron gida me kiwo ne akan dukiyar uban gidansa,Annabi (S.A.W) yace "ku saurara.. Dukkanninku masu kiwo ne." Shin kin tuna? Kina aiki da hadisin? Ko kuwa kina cikin sahun ƴan na sani banga damar aiki da shi ba? Ko kuma kina cikin sahun ƴan ban sani ba,kuma ba na cikin waɗanda za su nemi sanin? To sannu! Nace sannunki don Allah,ina so ki sani idan har kina cikin wannan jam'iyyar kuma baki yiwa kanki faɗa kin gyara ba,ina tabbatar miki tsaiwarki ranar alƙiyama za ki jima ana bincikarki.. Idan kin manta yana da kyau ki tuna,idan kuma baki sani bane yana da kyau ki nemi sani,domin Allah (S.W.T) ba zai yi miki uzuri ba,babu uzurin jahilci ƴar uwa ki dage ki nemi islamiyya ki shiga,nuna ma yarinyarki mace ko ɗorata akan turbar ta tambayi saurayi abun duniya,a matsayinki na uwa ba mafita bane,illa lalata mata tunani da rayuwa,son cusawa yaranka ra'ayin yin hulɗa da yaran masu kuɗi,ki sani yana janyo ƙasƙanci me girma,sannan a matsayinki na uwa,duk abunda ya faru da ƴaranki mata/maza ke ce ummul'aba'isin ɓata musu rayuwa,kuma ki sani za'a tambayeki akan haka,ba fata nake ba amma idan baki kula da ƴaƴanki ba,wani dake zaune a gefe zai iya cutarki,zamani ya canza yanzu kema kin san da haka,muna tafiya abubuwa da yawa suna sake faruwa,yana da kyau duk wata ɗiya mace dake da son abun duniya da halin tambayar saurayi wani abu,ki tsaida tunaninki ki bibiyi littafin *WAZEER*,labari ne da ya taɓa ɓangarorin rayuwar mutane da yawa,ina sake faɗa miki kada ki bari ayi babu ke My Sister,ko da ba ki da wannan halin,za ki iya cin karo da abunda yayi kama da hali/ɗabi'a na wani wanda kika sani,and za ki iya taimakawa da naki shawarar,baki karantar littafin *DAUƊAR GORA* ba? Baki san me ya faru a rayuwar *AYSHATOU AYATULLAH* ba lokacin da tai fama da matsalar *YOYON FITSARI?* Don't mind! Kada ki bari littafin *WAZEER* ya wuce ki.. Feel free to chat me up via WhatsApp:@+2348165726609.. Madallah da masu comments,sharing da gyara,ina jinjina ga mutanen arziki da suke tare da ni tsayin lokaci babu gajiyawa,suke bibiyata cikin dukkanin rubutuna ILYSM._

WAZEER!Where stories live. Discover now