7&8

1.6K 123 17
                                    

--------------♣♣♣♣♣----------------
🌼🌸🌼ke kyakkyawace🌼🌸🌼
---------------♣♣♣♣♣---------------
©faeamgnovelist
Wattpad faeamgnovelist135

♣♠♣♠♣

got made fun of constantly in high school. That's what built my character. That's what makes you who you are. When you get made fun of, when people point out your weakness, that's just another opportunity for you to rise above." -Zac Efron

♣♠♠♣♠
7&8
♣♠♣♠♣

"The right thing kawai amata auren ta huta idan kuma taki, zan auramata kowaye ko almajirini, do tell her that." Dad yafada da karfi. That's how they are. Indai akan magananane they always fight. Bude kofa mom tayi tana hawaye muna hada ido ta kauda kai tabarni agurin.

Sorry mom. Zan amince da aure just to make you all happy.
Green tea takawomin INA zaune.
"Drink this, inkingama ga wannan kisha." Tafada fiskanta daure.

"I hope bazakice bazakiyi auren ba ?" Mom tafada avoiding our gaze.

"Karkidamu umma na amince kowayene." Nafada adjusting my eyeglasses looking like nothing is bothering me. Amman deep inside me I am crying.
Shafa kaina tayi na mata murmushi takashemin wuta. Just dim light yarage adakin. Gyara kwanciyana nayi inatunanin how my life will be after marriage. Is he ready to accept me the way I am.? Question din danake ta tambayar kaina harnayi bacci.

♣♠♣♠

"Momsy wallahi dadi naji da namlah zatabar gidan Nan, she is just a bad luck kaman yadda dad yafada." Amrah tafada tana gyarama Aisha kanta

"Konima wallahi, ai ni jira nakeyi tana tafiya saina kama salim namishi dukan tsiya ."

Dariya mom nasu tayi tana kallon yaranta.

"Nima da taremin Abu a gidan nan, dad nata yasha kashema shegiyar yarinyar nan kudi akan ta iya takawa Amman saboda aljanace,
Kafan yaki, yanata kashe kudinsa abanza dukda ya tsane yarinyar."

"Mom wallahi inaga abban tsohon mutum zai auramata don naji yana magana."

Amrah tafashe da dariya "Amman ke Aisha muguwace wallahi."

"Da Allah can waya kaiki mugunta, keda kika sa tafadi kan staircase takara tarwasa kafan."

"Toj sarkin tuone tuone, ke wallahi in mutum yana kashi yaganki toh kawai yazauna akai."

"Mtsw shut up girl."

"Nizakicema shut up."

"Dan Allah kuma mutane shiru. Bayan INA tunanin yadda zanyi a aura ma yarinyar nan wani banza. Banso ta aura Mai ariziki ko maikyau. Wanda bashi da ko kobo tasha wahala harta mutum."

"Wallahi umma sanadiyanta dad yasamu makarantar low class da yanzu muna wani school na yaran gomnoni ko shugaban kasa."

"Karku damu yarana, zama ku aure Wanda yafi shugaban kasa."

"Ameen momsy."

♠♣♣

Nimlah wallahi na gaji wai meyasa ke bazaki yanka nails dinki da kankiba.?"

KE KYAKKYAWACE (book 1)✔Where stories live. Discover now