37&38

831 78 1
                                    

---------------------♣♣♣♣♣---------------------

🌼🌸🌼KE KYAKKYAWACE🌼🌸🌼

--------------------♣♣♣♣♣----------------------

©faeamgnovelist
Wattpad faeamgnovelist135

♣♠♣♠
Y

ou are beautiful just the way you are

♣♠♣♠
♣♠♣♠
37&38
♣♠♣♠


Wani mugun kallo yake binsu dashi yana girgiza kansa.

"Lafiya?" Abban nimlah yafada fiskansa ahade. Kallon mamaki adnan yakeyi. Amman yatuna kodai sunyi Batan gidane.

"Assalamu alaikum."
Adnan yafada yanamikamasa hannu

"Waailkum salam." Ya amsa Amman baibada hannunba
"Inawuni."

"Lafiya." Abba yafada fiskansa a yamutse ko annuri babu.

"Meykukazo min yi a gida?, kutabbatar kunbarmin kofan gida yanxu,."

"Dan Allah kayi hakuri ka saurareni. She met with an accident, and yanzu tanakan treatment ne, nadawo da it's so that za agamaamata anan.",

" badluck zakawomin gida?, inyi mey da ita. Annoba zakakawomin gida bayan inacikin jindadi yanzu. Dakanan dazakaga yadda gidana Yakima sabuwa. Kowa cikin farinciki yake. Munajin dadi without her. Inmutuwa zatayi tayi i don't care wannan bazan dawo da ita gidanaba. Ainariga da nagayamata nacireta acikin yarana."

"Innalillahi, haba Abba, katunafa mu musulmaine. Taya zakabari irin tunanin yahudawo yabika? Bakayarda da Allah ba, shine mai azurtawa kuma maiyi. She is a blessing to your life. Yar kace duk maitazama karku gujeta. Dan Allah kayi hakuri,."

"Kai mallam kasanni kuwa, dakai da ita hatta ubanka idan yazo nan zancimuku mutunci kap, maza kubarmin kofan gida. Wallahi idan ba hakaba anan zan tsinemata inkuma tarwasa da ita da keken NATA."

Nimlah kuka takeyi sosai har numfashinta samasama. Ahankali adnan yajan wheelchair dinta sukawuce mota.
Ba abunda baya tunawa a brain dinsa. Dama Ashe akwao irin iyaye haka? Wanda sukejefa Kansu ga halaka bakuma su yadda da kaddaraba. Shigar da ita mota yayi a hankali. Idonsa harya canza kala.tuki yakeyi yanagudu sosai. Ganin yau jumma.a ne yasashi tsayawa daidai masallaci. Don masallacin baida nitsa da gidanshi.
Saukowa yayi a mota yawuce.
Samun mutanej gurin yayi tare da cewa so yakeyi adauramasa aure da nimlah. Daya daga cikin mutanen sukaje sukaduba nimlah zaune cikin mota. Saikuma yadawo. Ansan adnan sosai maimutuncine kuma yanada hankali. Takowa motan yayi tare da bin fiskansa da kallo.
Dan murmushin karfin halo yatsake.
"I want to help you, karkiyi tunanin nadau advantage dinkine. Nabada sadaki za adauramana.

Hawaye tafarayi tana kallonsa.
Banbi ta amsantaba yawuce masallacin
Ba musu yabada sadaki da shaidu akadaura. Kulle idonta tayi tacigaba da kuka maitsauti. Ana daurawa akamasq congrat. Shiga mota yayi baifi 10minutes ba ya iso gida. Suna shiga gida mom na adnan (Wanda akekira da hajiya binah.)

" meynake gani kuma again? Adnan wannan annoban kadawomin da ita gida?"
Shiru adnan yamata tare da sunkuyawa yagyarama nimlah kafa. Nablah kwamce take kan gado tanacin apple. Jin karar waya yasata yamutse fiska yana kallon number. Daukawa tayi yana murmushi. Yana kallon kanta a madubi saboda tayi wani mahaukacin kwalliya. Jira kawai takeyi taga adnan yadawo

"Shegiya sai yanzu kikatuna da ni?"

"Ke banza kiranki nayi miki jaje."

"Jajen mey?"

"Mijinki angonki,sweetheart dinki, yakara aure a masallacin jumma da idona nagani. Da wata nakashesshiya. Taya kikabari had yayi aure nablah? Kikalla Wanda ya aura ugly and fat haba kinbani kunya big girl dake akaromiki kishuya aurenki ko wata baiyiba fa nanlah. Humm sanazo zanbako labari yanzu dai kiji kitayasa murna intakama kiyi welcoming party tunda bakida wayu har akakwacwmiki miji." Yafada tare da kashe way an. Nablah hannu tasa akai tare da fashewa da kuka. Nashiha ukuku. Da gudu ta FItA waje

"Momy momy momy nashiga uku." Tafada tana takowa Inda mom take batama lura adnan da nimlah nananba.
"Wallahi momy adnan aure yakara da wancan nakasheshiyan yarinyar a masallaci."

KE KYAKKYAWACE (book 1)✔Where stories live. Discover now