75

719 77 10
                                    


-------------♣♣♣♣♣----------------
🌼🌸🌼KE KYAKKYAWACE🌼🌸🌼

-----------♣♣♣♣♣----------------
Wattpad faeamgnovelist135

♣♠♣♠
75
♣♠♣♠

"wow, who is this mom? she seems to resemble someone I Knw?" twinkle tafada yar hajia rahma kenan

"i don't know , yauwa Fatima wacece wannan, yarki CE ko? because you never show me her pictures?"

"nimlah ,my daughter, first daughtee......................mom Na nimlah na shirin magana kenan abbansu yadawo

"she is dead, ta mutu, some years back." yafada cikin serious

"ayya Allah jikanta yasa Aljannace makomanta..."

"Ameen." Dady nimlah yafada da karfi

tashiwa a hankali tayi tabisa don kila yunwa yakeji.
"hana kawomaka abinci."

"banaso."

"meyfaru kuma? ko tea kakeso?"

"nace banaso."
zama tayi close to him

" haryanzu maganan bashinne?Dan Allah kadena damuwa sosai, Allah zaikawo mafita."

"wani mafita? cewa sukayi sunason kudinsu nan da kwana hudu, INA zansamo millions nan."

"akwai jewelry dina, za iya sayarwa."

"himmm, bafa karamin kudi na ansaba  Fatima, makudan kudi na karba."

"toh kudin daka karba mey kayi dasu?"

"auren Aisha mana, aurenta nan da sati biyu, duk nadauka nabasu suyi sayayya."

zaro idanu tayi tana kallon shi. shiru tayi don tasan cikin yaran yafison yaran kishiyanta da kuma yafison Aisha.

tsaki yaja ya sha ruwa yakwanta.
Ajiyan zuciya tayi ta fita.

Suma bacci sukayi... Zama tayi kan kujera tana jin kotakota jikinta ba dadi, gashi mijinta yashiga matsala, dole tasamu taje ko rokansu tayi akaramishi kwanakin dazai biya....ajiyan zuciya tayi da niyan insha Allah zataje.

♣♣

Hawaye suncicciko idanuwanta

"Kasan wana gani?"

"A.a." yafada yana duba shirt NASA
"Dad."
Dasauri adnan yajuya yana kallonta ya isa gunta cikin mamaki

"He came....."

"Office?"

"Eh."

"Taya yasan kinanan?"

"Yazo office.and ashe shi ya bashin millions of naira a company... And he was still the same, he is still ruthless and he still hate me."

"Shhhh is OK kiyi hakuri, he is still your father, Allah zaiganar dashi watarana... Kiyi hakuri kibarmasa kudin.." Shiru tayi tana hawaye

♣♠♣

Bayan kwana biyu.

Momy nimlah tashirya ta wuce company... Sanda takusa hour uku kafin akabarta tashiga, tana Shiga Ashe abban nimlah yaga fitanta.

Sallama tayi tare da shigowa cikin nervous.... Nimlah wayata takeyi hankali baya bakin kofan., haka zalika mom nata bata lura da nimlah CE ba. Kalle kalle gurin takeyi tana mamaki macece mai company nan, tayi sa.a kuma tunda macece kila zata roketa tayi musu uzuri.
Tana faman kalle kalle amman bata zaunaba abban nimlah yashigo tare da bankade kofar... Da sauri ta juya tanason ta kalla waya buga kofan.... Zaro idanuwanta nimlah tayi tana kallon iyayenta dukka biyu. Bude baki cikin mamaki momyta tayi tana ja da baya saboda yadda taga nimlah tsaye tayi kyau sosai....
Hawaye tafarayi tana kallon yarta...

"Nim....nimmm....nimlah." Tafada tana tattabata kaman yau tafara ganinta.
Hawaye itamayacicciko idonta... Amman baiziboba

"Nimlah kece wannan? Kece kika warke ashe zansake ganinki?"
Tattabata takeyi tana shafa fiskanta. Çikin zafi ya fisgo matarsa.

"Karki yarda kitabata." Yafada yana nunata da yatsa daya.

"Stop this stupid tears, bakisantaba, karki kuskura kisake tabata .... Ga papers, daga lawyer na anbani permission nanda two month nabiya kudinki, so this will be the last warning banson wani banzan reminder agidana." Yafada tare da zaama kan kujera "sigh it now and give me."

Juyawa tayi tatako a hankali... Ta harde hannayenta..
"I think kasan da cewa this not your office... So Mr sahib kabeer kindly stand on your feet, banbaka permission na zama ba, and I think i have that right.."
Mutuwan tsaye sukayi dukkansu suna kallonta.

Girgizamusu kai tayi alaman yes.

KE KYAKKYAWACE (book 1)✔Where stories live. Discover now