25&26

767 76 0
                                    

-------♣♠♣♠-------
🌼🌸🌼KE KYAKKYAWACE🌼🌸🌼
------♣♠♣♠--------
©faeamgnovelist
wattpad faeamgnovelist135
www.faeamgnovelist135.blogspot.com

♣♠♣♠

Don't bully people because of how they look, talk, and act, God made them who they are.
Be careful what you say to people, you wouldn't want the next time you see them to be in a casket.
Don't be the bystander be the hero.
AdvertisedNo one deserves to be bullied. You have no idea what goes on in that person's life. It's such a big issue that people commit suicide because of it. To people that get bullied stay strong.
- Korina Aguilar
♣♠♣♠

♣♠♣♠
25&26
♣♠♣♠

"karkace zakacima yata mutunci. she is just like you all.
saboda Allah baibata kafaba shiyasa kake wulakantata?"

"ai ba kafa kadai tarasaba komai tarasa.." farooq yafada
tare da juya kansa. niyan magana mom na nimlah zatayi dad yahanata.

"Aisha wuce mutafi, bankuma yafeba idan nasake ganinki da Mijin sister ki, nagayamiki."

dawuri Aisha ta fita tana karkarwa.

"farooq, nasan cewa nimlah is a burden to you, karinga hakuri. kabi umarnin babanka."

"aidole kace haka. saboda acuceniba.bantaba son yarkaba. wallahi yarka ba alkhairibace agurina.
annobace ita taruguzamin rayuwata."

kallon farooq nakeyi INA hawaye.

"kudaiyi shawara tsakaninku. kuma nimlah kibi mijinki
saudakafa. respect him. kuzauna lafiya."
dad yafada asanyaye . harara stepmother tamin tabibayan yarta.
haka Dady da mom sukabarni. sukatafi.
kama kansa farooq yayi kafin yatako inda nake. "Kinji dadi yanzu ko, are you happy now, nimlah bazantaba sonkiba. Kuma tunda nikikaciwa mutunci kikakira iyayenki, zankoyamiki hankali." Farooq yafada tare da Tashi yaazaro belt na jikinsa. Belt din yafara dukana dashi Jan bayanakeyi INA kuka Amman Sam baitausayamin ba. Sanda yaga jini nafita ajikina kafin yabarni.

"Kije natsakeki tsaki uku, banza annoba, idan iyayenki zukazomin gida saina hada dasu dukka." Yafada tare da bude kofa yaturani nida kekena. Kallonsa nakeyi inakuka. Kauda kaiyayi yabuga kofan da karfi. Daker na iya tura kekena. Gidanmu bada nisa yakeba.gashi kuma dare yayi sosai. Dawahala na iso gida. Knocking nayi. Dad ne yabude.

"Lafiya , dadare kinzomin gidan."

"Dad, he divorce me, yace karnazaunamasa agida. Kuma yamin duka." Nafada INA hawaye. Mom dake takowa tanakallon yadda ko INA jinine ajikina. Dasauri tatako zatabi tagurina dad yatsayar da ita.

"Karkiyarda kifita. Idan kikaje gun yarinyarnan abakin aurenki." Dad yafada yana nunama mom da yatsa. Ahankali tamayar da kafanta tana hawaye., zuciyana sanda yabuga ganin abunda keshirin faruwa.

"Nimlah, tun bayauba nacireki cikin yayana. Kinzama burden to anyone. A badluck. I have no choice left. Kinruguzama farincikinmu ,kullum mom naki cikin kuka take. Bazan iyajure ganin hakaba. Karkishigomin gida. Banson ganinki. Idankika shigamin gida banyafeba. Kuma nacire cikin yayana, dakina Raye dabaki raye duk daya kike. I consider you dead.."

Nimlah mutuwan tsaye tayi. While mom nata tarike hannun dad nasu tana bashi hakuri. Aisha da stepmother kam sai murmushi sukeyi.

"Dad..."

"Karkiyarda kikirani dahakan, nace miki keba yata na bane. Your nothing to me now. Kibarmin gida. Banson naganki har abada."

Mom na nimlah kallon nimlah takeyi tana kuka saikuma ta kauda kai dataga nimlah zatamata magana. Nimlah hawaye takeyi sosai tare da hada hannayenta guri daya

"Har abada Ku iyayena dad, please don't punish me, karkamin wannan munmunan hukunci, kukadai nakedashi bandakowa. Karku gujeni lokacin dakowa yakini. Kuyafemin laifin danamuku but please karkumin wannan hukuncin. Punish me Amman karkurabani daku." Nimlah yafada tanajan kekenta zuwa gurinsu.

"Don't!! karkiyarda kitako kusa damu, kibarmin kofan gida. Saidai duniya tatakinki. Muma haka bamusonki. Kuma karkiyi tunanin kinada wasu iyayen." Dad na nimlah yafada tare da bango kofan yakulle. Ruwan sama akafarayi sosai. Tsayawa tayi tana bubbuga kofan Amman basu budeba. Tsayawa tayi tanakallon gidan tana hawaye masu zafi




KE KYAKKYAWACE (book 1)✔Where stories live. Discover now