67&68

876 90 15
                                    

-------------------♣♣♣♣♣-------------------
🌼🌸🌼KE KYAKKYAWACE🌼🌸🌼
------------------♣♣♣♣♣-------------------
©faeamgnovelist135
Wattpad faeamgnovelist135
♣♠♣♠

♣♠♣♠
The wonderful moment is when you feel it existence'

♣♠♣♠

May Allah Open His various ways of blessings & favour for you & your family. May He protect you from all attacks & tricks of shaytan & his agents among men & jinns, May Allah forgive all your sins, bless your wonderful family, give all of us the highest ranks in Jannatul Firdausi Amin.

♣♠♣♠
67&68
♣♠♣♠

"I love you." Yafada yana kallonta
Murmushi tayi tare da hugging dinsa.

"Me too."
Ahaka rayuwa tacigaba. Mom nasa ahankali tafara son nimlah. Suna shiri yanzu. While niblah ba abunda batayiba takasa.

♣♠♣
"Karkadamu soyayyanka nacikin zuciyana umar farooq."
"Gaskiya naji dadi Alisha, Allah barmu tare."
"Ameen dear."
♠♣♠♣


5 YEARS LATER
bayan shekara uku

"OK ma'am, the guest are here."
"OK, send them in."
"Our boss said you should meet her in the office."

"OK."
Kusan su biyar sukayo tagurin office nata. Knocking Mr james yayi.
"Yes come in."
Shiga sukayi while sukazauna. Juyawa tayi a hankali tare da sakar musu murmushi.
"Your welcome."
"Thank you Mrs Adnan shattima

Murmushi nimlah tayi
" so lets start."
"Sure."

"Our company are in progress and I don't think we will miss this opportunity, the investment will be about millions of naira, So I need everything to be perfect,
NAD COMPANY has to be on the list of the number one in town."

"Sure ma'am we will try our best."
"Sure."
Sunagama meeting din foreigners din suka wuce.
Tanagamawa tafito waje.

"What's all this?"
Dasauri staff dinta suka yi shiru kowa jikinsa yafara rawa.
"Are you here to crack a jokes, or to work, how many times do I have to repeat myself, banson inji wannan stupid dariyan kudin, I hate it." Tafada da karfi.
"Sorry ma'am." Dasauri kowa yakoma aikinshi.
Harara tabisu dashi kafin tafita.
Suna kallon tafita suka sauke ajiyan zuciya
"Don't you think Mrs adnan ta canzu?" Hafiz ya fada yana kallonsu
"Gaskiya nima naga alama, ko yaushe cikin fada take, and lokacin damuka Santa ba haka takeba." Ceedos ya fada

"Maybe money change her." Leeya tafada

"Its her personal life ,don't judge her.,let's get back to work." Siya tafada tare da juya musu baya
♣♠♣

Bude kofan tayi tare da adjusting na eyeglasses dinta.
Harara niblah ta yi mata tanakallonta daga sama har kasa.
Ignoring dinta tayi tazo zata wuce niblah tasamata kafa saura kadan tafadi Dasauri nimlah ta tare kanta tare da jawo hannun niblah ta murda. Ihu niblah tayi
"Oouch kisakemin hannu."
"Be careful niblah, don't try me, karkiyarda kishiga harkata, I won't spare you."
Daga haka tataureta tafadi. Kakkabe hannunta nimlah tayi ta wuce daki.
Cikin kuka niblah tatashi tana kallon hannunta da nimlah ta matse.
"Ashe haka take da karfi, and how comes tasamu wannan courage din ? Wallahi nimlah kinyi karya, ni niblah nayi alkawari sai na batamiki suna, kuma nasa a koreki anan gidan."
Shiga dakinta nimlah tayi tare da wanka tasaka simple kaya. Yamata kyau sosai. Kallon kanta takeyi a mirror. Mamakin kanta takeyi Ashe haka take da kyau.
Lumshe ido tayi, motsin kofa yasata juyawa. Adnan ne tsaye bakin kofa, shima yakara kyau matuka. Murmushi yasakar mata.
"Busy at work, couldn't pick my call?"
Tashi tayi a hankali tare da girgizamasa kai
"I am jealous with this work. Anyway nasan bakici abinci ba, come." Yafada tare da Jan hannunta. Dinning table sukazauna kowa na zaune.
Harara niblah ke Binta dashi saikuma tayi saurin cire idanunwanta akanta.
Plate daya adnan yasamusu abinci don harga Allah yasabacin food da ita. Deba abincin yayi zaibata ta tare shi da hannu.
"Adnan, I can feed myself, I am not small girl anymore."
Murmushi yayi. You are still a small baby to me, kodai yau kunyata kikeji? Mom is not here? So relax." Yafada while Alisha tazubamusu ido

Kaimata abincin baki zaiyi tasake tarewa.
"Kabari zanci dakaina nace."
"No."
Sake kaimata abincin baki zaiyi ta buga spoon din tare da buga dinning table din da karfi
"Nace zanci dakaina, kadena tilastamin,.I am not a small girl and you should know that, please let me be adnan, you are frustrating me, dole ne sainaci abinci daga hannunka?"










KE KYAKKYAWACE (book 1)✔Where stories live. Discover now