55&56

803 100 14
                                    


---------------♣♣♣♣♣-------------------

🌼🌸🌼KE KYAKKYAWACE🌼🌸🌼

-----------------♣♣♣♣♣------------------
©faeamgnovelist
Wattpad faeamgnovelist135
♣♠♣♠

♣♠♣♠

😍😍😍😍❤❤❤❤🎂Happy birthday,🎂 mamuh gee. Sorry I am late❤❤❤❤😘😘😘😘😍😍😍😍😍

♣♠♣♠

♣♠♣♠
55&56
♣♠♣♠

Ahankali nimlah ta bude idonta ganin doctor zoya tayi kusa da ita tare da sakar mata murmushi. Murmushi itama tasakarmata.

"Good morning how are you feeling now?"
Girgizamata kai nayi alaman dasauki. Kalle kalle gurin nafarayi, ajikin doctor adnan nayi bacci Amman kuma natashi banganshiba.

"Your looking for him?" Kina nemanshine ko? Tatanbayeni tana murmushi.

"Eh."
."don't worry he will he come soon, karkidamu yakusan dawowa."

"OK."
Dubamin kafata tayi kafin ta sa ruwa a cup tabani nasha. Gyaramin kwanciya tayi NASA kaina akan pillow.

"You are so luck having doctor adnan as your husband, he is really a good guy. He even accepted you the way you are. Do you know its hard to find a man like him? He is such a gem person. In this world it's hard to find one like him who will accept you, love you and take care of you. Some aren't lucky as you are. Gaskiya kinyi sa.a dakikasau doc adnan a matsayin mijinki, yanada hankali. Kuma yakarbeki a yadda kike, daker akesamun irinshi. Yanada wuya kisamu kaman adnan wanda zai accepting dinki. Ya so ki Yakuma kula dake."

"Yeah he is really a good man. Everybody rejected me but he accepted me the way I am. Gaskiya yanada kirki. Kowa yayi rejecting dina Amman shiyayi accepting dina yadda nake hannu bibbiyu." Hawaye nimlah tazubo tana murmushi.

"In this our country many girls were rejected because they are fat, couldn't walk, but you are special nimlah. Did you know how much he paid for your surgery? Its a huge amount. He spend it just for your happiness. He really love you a lot.And I just feel I am jealous because my husband never Gave me that love for more than 10 years now.."
Hadiya miyau doctor zoya tayi tana kokarin tare hawayen dayakeso yazubo

"For more than 10years I never feel what love is. But look at adnan look at how he is worried about you.. He love you nimlah he love you more than you imagine, you are lucky.
I just hope you will remember doctor adnan for the rest of your life."

"I will.", nafada INA girgizamata kai. Because magananta yatabamin zuciya. Ba shakka adnan is one in a millionaire. He is a gem person. Ajiyan zuciya tayi tare da kallon doctor zoya tanajin tausayinta azuciyanta.

♠♣♠
NIGERIA

"Meykazo yimin agida mallam?"
Abban nimlah yasake tanbayansa cikin tsawa. Dukkansu kallonshi sukeyi sunajira suji wayene

"Dan Allah kayi hakuri. Kozamu samu guri muyi magana?"
Wani wawan kallon yamasa kafin ya amsa masa

"Duk maganan dazakayi do it here."
"

OK."
"Yarka ce take asibiti." adnan yafada yana kallonsa. Dasauri Mom na nimlah tarude
"Mey..... Mey same....?"
Saikuma ta tsaya caj da taga abban nimlah ya harareta

"So what?"

"Doctors sunyi bincike sun duba cewa....."

"Cewa mey?"

"Akwai maganin da akasha kafin ahaifeta shine silar dayasa she couldn't walk."

Wani reaction mom na nimlah tayi tadan ja da baya.

"Da.....da akagayama haka mey hannun mu aciki, I don't understand what your saying."
"Maganin da aka yi anfani dashi yanuna cewa na abortion ne."
Zaro ido Maryam tayi tana kallon mom nasu.

"Wani maganan banza kakeso kagayamin? Sukakeyi kace we wanted to abort her? Idan ma munyi hakan mey zaka iyayi?

" KAYI HAKURI banzo nan don nafadi wani maganaba. We just want to know the name of the medicine. "
"To hell with you and the medicine. Kafitamin agida."

"Ahaiye, ashe abunda kuke kullawa kenan? Toh asirinki yatonu, wayasani ko ba ayi aurenba aka haihu." Stepmother tafada tana murmushin mugunta

Hawaye mom na nimlah tafarayi tare da zubata lafiyayyen mari.
Cikin haushi abban nimlah yawankama mom na nimlah lafiyayyen mari itama.
Dagowa tayi a hankali tana kallonshi.
Mutuwan tsaye adnan yayi yana kallon su. Wani irin familyne wannan? Ja dabaya Maryam tayi tana hawaye

"Umma, Abba, dama tun nimlah tana ciki kukeso kukasheta?" Tafada tana kuka,

"Ashe dama ita ba yar sunna bace?" Amrah tafada tana zaro ido.

"Idan Bakumin shiruba saina tsinemuku...."
Kuka sukasake while mom na nimlah takasa tsayawa saboda abunda taji adnan yafada.

"Wato kazo nan katarwasa farincikin iyalina? Toh kayi maza kabarmin gida. Babu amsan dazakasamu daga gareni. Wancan annoban ba yata bace and you should put that on your mind. Wallahi Idan kasake takowa gidan nan zanmaka abundant zakayi regreting."
Abban nimlah yafada tare da Jan hannun mom na nimlah sukashiga ciki. Binsu yakeyi da kallo. Ahankali salim yatako tare da rike hannunsa

"Dan Allah uncle yaya sister na take? I want to see her."
Adnan nashirin magana abban nimlah yafito da babban bindiga.

"Zaka fitamin agida kokuma na harbeka."Dasauri salim yasake hannunsa yagudu yaje bayan Maryam.
Dukkansu zaro ido sukayi suna shivering. Ajiyan zuciya yasake tare da juyawa yafita.
Cikin bakin ciki take takawa. Dasauri Aisha tasha gabansa tana sauke numfashi.
Sands tagama numfashi samasama Kafin ta dago tana kallonsa.
" I can help you, Amman da sharadi, inka yarda."

A\N
🌸
Dan Allah Idan kuna comment stop telling me what I should do and what not to do. Wannan labarin natsarashi daga farko har karshe bazan kuma canzaba saboda ra ayinku.

Thanks da Wanda sukamin text through my line da kuma WhatsApp dakukajini shiru. I was busy. But I am back now. Thanks

KE KYAKKYAWACE (book 1)✔Where stories live. Discover now