33&34

862 69 1
                                    


-------------------♣♣♣♣♣----------------------
🌼🌸🌼KE KYAKKYAWACE🌼🌸🌼
-------------------♣♣♣♣♣---------------------

©faeamgnovelist
Wattpad faeamgnovelist135
Www.faeamgnovelist135.blogspot. Com

♣♠♣♠
Beauty is in the heart.
When you have that beautiful gem heart, just know that your beautiful. No body is ugly, your beautiful just the way you are. Love yourself.
♣♠♣♠

♣♠♣♠
33&34
♠♣♠♣

Kauda kaina nayi INA wasa da yatsuna. I have already know who nablah is.

"You need to rest. Kadawo Amman kaki kahuta. Please let's go." Tafada tanajan hannunsa.

"OK ,kijirani yanzu hanamata injection will get back to you."
Murmushi tayi tare da fita tana karkada jiki. Juyowa gurina yayi. Tare da dauko injection. Arayuwana ba abunda nafi tsoro kaman injection. Rike hannuna GAM nayi. Ina hawaye.

"Don't tell me, tsoron allura kikeji" yafada yana dagamin gira tare da murmushi daya fitar da dimple dinsa. Kauda kaina nayi INA girgiza kai.

"Karkidamu, I am such a special person, allurana baya zafi, ahannu kawai zanmiki. Kinji." Shiru namasa INA hawaye.

"OK toh zanbaki chocolate ,nasan kinaso ."
Hada fiska nayi. Wayo yakeso yamin. That's what mok always do. Inza amin allura. Girgizamasa kainayi alaman banso.

"Toh kikulle idonki, inkinji zafi zanbari."
Kulle idona nayi INA addua.

"Done." Dasauri nabude idona INA kallon hannuna. Haryagama alluran.

"Kinganiko. Nagayamiki babu zafi."
Lumsje ido nayi INA kallonsa. Ciremin eyeglasses nayayi. Ya ajiye a gefena. Kwantar da kaina akan pillow nayi. Jan burgo yamin yakulleni dashi. Lumshe idonayi Amman banganinshi.

Doc adnan kashemata wuta yayi tare da fita.
Nablah naganin yafito. Tasakemasa murmushi. Shima sakemata murmushi yayi. Zama kan dinning table yayi. Tasamasa abinci. Tare da zama. Daukan spoon yayi yafaraci. Itama haka. Don yunwa takeji sosai.

"Wayadafa abincinnan?" Yatanbaya sounding somehow

" honey, ninadafamaka, special. "

"I can't eat this food, bazan iyacin abincin nanba. Ko taste babu, inkinsan you can't cook, dakinbar mom tamin ai."

"Hada fiska nablah tayi. Tana yamutse fiska. Haba adnan abincin nawane baiyi dadiba? Kasanfa ni amaryace baima kamata indafa abincinba. Amman na dafamaka kasaya kanamin shouting, nifa ba amin haka, dolene kaci abincinnan kuma kayaba kobaiyi dadiba."

"Naso ace matata ta iya girki, how do you expect me to eat this. Mom batagayamiki ba banwasa da abinci? Sanda nagayamata inzatazabamin mata she should have all the quality danakeso, you have to respect me nablah. No mijinkine nagirmeki. In nagyaramiki Abu kidena jayayya dani, kinsan dai dahaka ko?"

"Cewa kakeso kayi duo quality dakakeso bandashine. Abincin dakake magana, Kane outside matan banza dasuke can sunama jagwalgwale. Nazi nama delicious food zakacema baiyiba."

"Matan banza? Wato ni namijin banzane kenan?"

Shiru tamasa ta kauda kai. Tura abincin yayi yatashi daga gurin.

"Mom ko indomie ne amin please I can't stay hungry like this."

"OK son, za adafamaka kaki."
Girgiza kansa yayi yawuce palour. Fushi nablah tayi tawuce daki tana kuka.

"Kodashike , ba laifinsa bane. Kukanma andenayi , dama so nakeyi injini cikin kudi , gaashi inaciki." Nablah tafada tare dashiga bargo takwanta kayanta.

Cin indomie adnan yayi. Ya leka nimlah yaga tana bacci ajiyan zuciya yayi . jiyakeyi duo tana tausayamata. Tana warkewa zaikomar da ita gida.
Komawa dakinsa yayi ya kwanta Shaka bacci yadaukesa. Safe nayi. Karima cousin na adnan dakuma yearaikin gidan delo sukataya nimlah tayi wanka. Suka shiryata. Daker adnan yatashi saboda gajiya. Fitowa yayi tare da nufan dinning table saboda yaci breakfast nashiga. Dukaknsu suna zaune . shikadai akejira aci tare. Daukan spoon yayi yadeba abinci zaikai baki saikuma yatsaya tare da ajiyewa.

"Patient dina taxi abinci kuwa?" Yafada tana kallon nablah

"Nizaka tanbaya ,ko kabani ajiya?" Nablah tafada tana harara kasakasa

"Aiza akaimata adnan." Mom nashiga tafada tana cin abinci

"She need it more than me."

"Wai adnan , meyasa hankalinka Yakoma kan yarinyar nan? Ka tanbaya ko matanka taci abinci?" Mom ta tanbaya tana kallonsa

"Mom she is my patient, tafimu son kula ayanzu, kowani patient na, I make sure nayi abunda yadace."

Mom NASA ajiyan zuciya ta sauke tana kallonsa. While nablah jitakeyi kaman zuciyanta zaifashe.

KE KYAKKYAWACE (book 1)✔Where stories live. Discover now