73

857 88 13
                                    

---------------♣♣♣♣♣----------------
🌼🌸🌼KE KYAKKYAWACE🌼🌸🌼
---------------♣♣♣♣♣----------------
♣♠♣♠
♣♠♣♠
°°When there is life there is hope°°
♣♠♣♠
73
♣♠♣♠

Neman guri yayi yazauna saboda kotakota nimlah tabasa mamaki.
glasses cup dake kan table ta dauka tafara bugebuge.
"zaku iya korana,zaku iya nisanta kanku dani,.because I don't need you all, I just want to be alone... alone just like before...."
Kuka takeyi maicin rai sanda adnan yakamota yashiga da ita daki.

"I want to be alone, just like before, I want to be the old me, please adnan."
Haka take ta maimatawa har bacci yadauketa.
♣♠♣

Cikin bacci taji karan alarm tashi tayi tayi wanka, jin hayaniya yasata fitowa...

"Wallahi saidai takoma waje, that's enough now, banson ganin fiskanta adnan, taci maka mutunci sosai."

"Mom I promise you, she will be fine, kinsan meyasa take behaving this way? She is pregnant mom.."

Tsayawa dukkansu sukayi suna kallonshi. Nablah kam kashine kawai batayiba.

"Dagaske adnan?"

"Yes."
Murmushi mom nasa tayi.Ashe INA da rabon ganin jikana.
Taba cikinta nimlah tayi tana kallonsu. Jin motsinta yasa mom nashi takowa taasata ta zauna.

"Haba yata, mey abun jin kunya? Karkidamu komey kikeso za amiki kinji."
Kallonsu kawai nimlah keyi. Murna suke tayi hatta Alisha. Anty zainab kam kaman ta buga cikin nimlah.

Abinci suka kawomata taci.
Tashi tayi a hankali

"Ina kuma zaki?"

"Akwai meeting zanwuce office."

"Aa nimlah you need to rest." Adnan yafada

"Aa kadai kaita, ta kula da kanta ,kasan nimlah tanason aiki."

"OK."

Har mota yakaita yawuce da ita office. Suna shiga ya aika akawomata coffee. Kissing na forehead dinta yayi yarungumeta sosai.

"How...how did you know I am pregnant?"

"Don't forget I am a doctor."

"Thank you nimlah, for giving me the best gift of my life."

Hawaye tafarayi ya rungumeta sosai. Sanda yayi pacifying dinta yawuce. Yadanyi nisa yamanta da wayansa. Koma yayi yaga nimlah batanan. Hango motanta da nesa yayi.

"Ina nimlah zataje?"
Binta a mota yayi. Yaga asibiti tawuce. "Kodai tanaso ta tabbatar tana da cikine?" Binta yayi yashiga amman batasaniba.

Shiga gun doctor tayi
"Nimlah are you sure this abortion will be better?"

"No doctor, I don't want to abort the baby, inason naji motsin baby na acikina... Inaso naji yadda uwa takeji... "

"But kinsan da cewa , sickness dinki zaiyi affecting na baby ki?"

"Eh, but just save my baby, please."

"OK tunda kinzaba kiyi saving na babyki fine then.. I hope this decision won't make you regret.. If you save this unborn baby and you sacrifice your own life taya zata girma ba uwa?"

"She has someone who love her more than me, her father... Zaikula da ita kuma bazai taba bari tayi missing naba, he is the best husband and best father, just keep this a secret.... I know I won't live more... Just 4 months," nimlah tafada tana hawaye

"Naso naga family na, my baby, naso naga zamanmu da mijina, amman this not my destiny, I won't live long, I won't be able to feel my baby in my hands.... I wish this a nightmare, a dream... I wish I could wake up..."

Mutuwan tsaye adnan yayi.


KE KYAKKYAWACE (book 1)✔Where stories live. Discover now