78

845 77 6
                                    

-------------♣♣♣♣♣--------------
🌼🌸🌼KE KYAKKYAWACE🌼🌸🌼
------------♣♣♣♣♣----------------

♣♠♣♠
wattpad faeamgnovelist135
♣♠♣♠
78
♣♠♣♠

Zuciyan momynimlah ne ke bugawa tana hawaye.

KE KYAKKYAWACE

78

Kuka sukeyi sosai suna kallonshi.

cikin bacin rai doctor yataso yafito

"tunyaushe nagayamiki kunemo kudin aiki, kunzauna saikuka, kukaishi asibitin talakamana tunda wannan asibitin yafi karfinku, nikam , gashi numfashinshi nayankewa, saikusan yadda zakuyi dashi.... inma yamutu I don't care." yafada yawuce kayansa.
faduwa kasa mom na nimlah tayi tasake wani kuka duk ta birkice.

"Dan Allah kukoma can, nan asibitine." daker Maryam taja momyta sukakoma can. duk saikuka sukeyi. ganin anfito da Dady nimlah farin Abu ankullesa dashi yasasu wani kuka. tattaresu akayi ahaka akawuce dashi.....

jin karan highheels natakowa yasasu juyawa dukkansu cikin shock. nimlah sukagani kowa Yana mamaki yadda suka ganta tana tafiya.hawaye Maryam tafarayi tana kallonta. musanman salim dayadade baigantaba. su Aisha kam kaman ta tsuma.

juyawa momy nimlah tayi tana kallonta da jajayen idanuwa. dasauri tatashi tabiyo Inda nimlah take ta dauketa da mari.

"kinzo ganin gawansane?"

hawaye nimlah keyi tana kallonta.

"kibar asibitinnan,tun kan inmiki illa.."

"momy Dan Allah kibari."Maryam tafada tana Jan hannunta,fisgan hannunta tayi tana kallon nimlah

" waimey haka ancemuku asibiti ne.nan, kudena hayaniya." nurse tafada

doctor ne yafito tadayan side yadoso inda suke

"what's happening here?" yanakallon nimlah yadan sake fiska. "Mrs adnan dama dake ake wannan hayaniyan?"

kallonshi momy nimlah tayi. "doctor kacemata tabarnan gurin."

"why? kinsan dacewa mijinki angama masa operation? and it was successful/... kuma itatabiya harda extra, his medicine dakuma taking care daza amasa?"

kallon nimlah dukka sukayi amman bata hada ido dasuba kallon gefe takeyi tana hawaye.

"kudine ,kuma kunsamu, now that mijinki yasamu sauki, kucigaba da rayuwa..... I don't know why you hate her? mey matata tamuku, she was such a nice lady ,  a perfect child, a perfect wife and a perfect mother to be....but bakutaba ganin efforts ba, bakutaba nunamata soyayya, amman yanzu ke da kanki kikaje Neman kudi, data ce a.a ba abunda bakigayamataba. Allah mai iko... ko a film aiyakamata ku rage wannan kiyayyan, she sacrifice her own happiness just for you, amman bakumasan da itaba.wow, yau yakamata mutafi abroad yau..........yau yakamata aje amata aiki amman she canceled it tazo nan, amman look....look.... nimlah meyasa kike da tausayi haka.... has it.been it was me, bazan taba tunaninma sunananba.... she cancel her treatment, tazo, she was even dying, dying, I am going to lose both two lives, my wife and my daughter, amman she wanted to save her daughter, amman ku kedakece maihaifiya, your husband chose to abort the baby lokacin dabaki da lafiya right?"
adnan yafada cikin haushi. cikin kunya momy nimlah tasauke ido

KE KYAKKYAWACE (book 1)✔Where stories live. Discover now