77

78 7 0
                                    

---------------------

KE KYAKKYAWACE

77

♣♣

"Dan Allah doctor, ka taimaka ."

"Karkidamu zai farfado. Just ku tabbatar kun shirya kudin kunkawo."

Faduwa kasa tayi tana tuna yadda zasu hado makudan kudi ama mijinta aiki.. Gashi ankashe kudi a biki,bikin da anfasa. Yanzu yazanyi, who will help us.

"Dan Allah doctor, ka taimaka ."

"Karkidamu zai farfado. Just ku tabbatar kun shirya kudin kunkawo."

Faduwa kasa tayi tana tuna yadda zasu hado makudan kudi ama mijinta aiki.. Gashi ankashe kudi a biki,bikin da anfasa. Yanzu yazanyi, who will help us.

♣♣

Riko dukka hannayenta biyu adnan yayi yana kallon yadda take bacci cikin tsoro, ga shi yadda fiskanta yayi so pale.
Tun damuwan tana dannewa hartafara fitarwa. Tazama so silent ,amman kuma takara kyau sosai.
Tunani yakeyi yadda zaimata wayo yayafi da ita kasan waje amata aiki.

♣♣
Kuka Aisha taringayi akan anfasa aurenta while she didn't even bother, babanta na asibiti....

Kotakota mom na nimlah baya jikinta saboda ko Motsi baya iyayi.
Kusan sati daya ba abunda tasamu daza ace za afaramasa aiki. Share hawayenta  tayi tafita daga asibiti. Kallon gate din takeyi saboda yadda taga gidan babbane sosai.

"Lafiya malama kiketa bugamana gate?"

"Eh,.... Dan Allah nimlah nananan?"

"Madam nimlah? Meyasa kika zo nemanta? kuma ke wacece agunta?"

"ni..... ni..... kacemata maihaifiyartace."

murmushi yayi Yana kallon ikon Allah don yaji labarin nimlah kap. mamaki yakeyi wai yau iyayenta suna nemanta.

"batanan tatafi kasan waje jiya."

zaro idanuwanta tayi saboda jin.abunda yafada. salati takeyi a take tafara zubda hawaye amman maigadi ya kulle kofan baima sairaretaba. Neman guri tayi tazauna tana Kuka.
tazama Abu tausayi ta rikice. jin anbude gate yasata tashi..... nimlah ne zaune cikin mota tasaka bakin glasses a idanuwanta tana tuki. while adnan na gefenta.

baki momy nimlah tabude saban mamaki, Ashe tananan. kauda kanta nimlah tayi zataja mota kenan itakuma tazo gaba taware hannayenta alaman ta tsaya. taka birki tayi cikin tsoro, don saura kadan tabugeta. sauka tayi while adnan yazubamusu ido. fitowa tayi tana kallonta.

"nimlah, Ashe kinzama shaharerreyar maikudi, Wanda yakai da sai uwar da ta haifeki tasaya ticket kafin ta ganki?"
shiru nimlah tamata.

a hankali tatako gurinta tare da rirrike gefen fiskanta.

"nimlah abbanki baida lafiya... yana asibiti ko motsi baya iyayi ,bamu da kudin abayar amasa aiki... Dan Allah kitaimaka ."

kallonta kawai nimlah takeyi .

"Dan Allah kitaimaka, kedai muke da hope, your father need you nimlah.... "

idanuwan nimlah abushe yake tana kallonta kafin ta Dan ja da baya.

"kunmanta, I was never your daughter, you considered me dead.... then why now? I have no one except adnan, banda kowa saishi... I don't know you all......,mijin kine shi kadai....you dont know me, haka zalika baisanniba...... he hates me ,and you hate me too, as a mother, addua dazanyi shine Allah yabashi lafiya ..... "

kafin takarasar  wani wawan mari tama nimlah. sanda nimlah taja bayan, jin muryar ta yasa adnan juyowa yafito dawuri tare da rike hannunta yanakallon mom na nimlah

"good, eh nayarda naso ubanku fiye da ke, and banga laifinaba, so ba laifibane, it wasn't my fault daya tsaneki."

"yes, ba kaifinkibane da yatsaneni, amman laifinkune da nagirma cikin kunci bakin ciki, kune sanadin dayasa natashi bana tafiya nazama abun gudu cikin mutane. "

shiru tayi na mintuna

"all your time mom, kinbama abbanmu, nida banda lafiya you never spend one hour with me.... I thought anacewa uwa uwace, no matter how dad will hate me I thought bazakitaba barinaba, but you did.... and bakitaba ganin laifinkiba sakoontana kiga nashi.... because you love him a lot ko? kaman yadda kukacireni a family ku. nima yanzu namanta da ku, I got a new life. a new home, everything and I am happy.... tunda he is everything to you mom ,save him then... bansanshiba.... namanta daku dukka yakamata kusan dahaka."

"shikenan, shikenan, ni kike gayama haka, aidama Muna rayuwa dake.dama yagyamin karnazo amman Nazo, nayima kaina..... koda yau yagujeki amatsayinki na yarshi baikamata kiyiba koda mune da laifi baikamata kigujemuba."

"ya? ya fa kikace? bakusan daniba, bakusan daniba, bakudamuwa , you never care whether I live or die. bangujekuba. but I learn how to live without you,and I am happy. so much happy." nimlah tafada tana hawaye. 

"fine then, karki kuskura kisake nunamin fiskanki. dama nine yarage banyi considering naki dead ba. but now bakya cikin yayana and believed me nimlah idan wani Abu yasame mijina kisani cewa I will never forgive you because kece silan komai, sanadiya loan dayakarba dakuma gidan dakikeso kikwace shiyasa fiance Aisha da family dasukaji sukafasa ahaka ciwon zuciya yakamasa ,kekikasasa cikin tunani haryajawomasa zuwansa asibiti... muddin Abu yasamesa wallahi bazan taba yafemikiba kuma sai kingani."

zuciyan nimlah ne yabuga hatta adnan sanda yaji mamaki akan anya wayennan iyayentane. dakuka momy nimlah tabar gurin.

washe gari dukkansu a asibiti sukakwana. salim kam ba abunda baiyiba gashidai shi saurayine amman yasaka komai. while Maryam Aisha da amrah fiskansu ko walwala babu. stepmom mahaka. mom na nimlah sai hawaye takeyi. jin nurse nakiran doctor yasasu firgita.

"wayyo Abba, wayyo Abba ." Maryam tafada tana Kuka

zuciyan momynimlah ne ke bugawa tana hawaye tana kallon yadda yake numfashi samasama

KE KYAKKYAWACE (book 1)✔Where stories live. Discover now