23&24

803 81 0
                                    

------♣♣♣♣--------

🌼🌸🌼KE KYAKKYAWACE🌼🌸🌼
-----♣♣♣♣---------

♣♠♣♠
©faeamgnovelist
Wattpad faeamgnovelist135

Www.faeamgnovelist135.blogspot. Com
♣♠♣♠

♣♠♣♠

You have enemies? Good. That means you've stood up for something, sometime in your life.
- Winston Churchill

♣♠♣♠
23&24
♣♠♣♠

kallonsa nayi kafin nacire idona.
"sis hanazo natafi I am tired."

"tafiya da wuri haka? why not ki tayata zama."

"zandawo but dad namu zaiyi Fada."
shiru yayi yamayar da hankalinsa kan TV. Dauka bag nata tayi tawuce. Ajiyan zuciya nayi inasatan kallonsa. He look so cute. Murmushi nayi . Tashi yayi yawuce dakinsa. Canza channel nayi mistakenly nadannan wani guri t.v yadauke . bude kofa yayi yana hararata.
"Waya canza channel?"

" ni CE."

"Nanba gidan ubankibane , oya mayarmin."
Jikina rawa yafarayi na fara kunnawa Amman yaki.
"Meynake gani? Harshima kinbatamin? What the hell, get out of my sight, banson ganinki, I don't want to see your ugly face."

"I am sorry."

"Sorry for your self nonsense, annoba, maifarar kafa. You know what I just hate you, I hate seeing your ugly face. It irritated me when I feel your presence, kifitaamin a idona, stupid."
Kuka nafarayi naja wheelchair dina nashiga ciki. Nayi kuka harnagaji ahaka harbacci yadaukeni. Ahaka rayuwa tata tafiya harnayi sati biyu cikin kuka kullum nake. Saidai wata budurwa take zuwa tayi abinci ta ajiyema. Rabuwana danayi wanka tun lokacin da Maryam tazo. Yauma Saturday ne. Early morning natashi because banji dadi. So nakeyi inkira mom na but I can't . budewa kofan dazanyi naga Aisha zaune suna hira da farooq. Mamaki naji bansan Aisha zatazo da safen nanba.
"Sis harkintashi."

"Eh. Yaushe kikaxo?"

"Jiya.... I mean yau, naga badadi kekadai agida yasa nazo." Tafada tana kallon farooq.

Tea yakesha yana daddana wayansa.
"Dakingayamin ai/dazakizo."

"Humm sis kenan ,saikace gidanki, ai ko farooq dinma bazaifada hakaba."

"He is your brother-in law kidena kiransa da sunansa, and next time inzakizo ask me before coming."

"Au commanding na zakifarayi, kiji da matsalanki tukunnan. Zuwa kuma duk lokacin danaga dama zanzo."

"Basai kintayani zamaba, I am OK, kije gida."

Tashi aisha tayi tare da sa hannu a kugu tana hararata
"Kizo kifitar dani nimlah."

"Banson hayaniya, Aisha zauna kikyaleta."

"Aisha nace basai kintaimakamin ba you can go."

"Idan gidankine saiki hanata." Farooq yafada da karfi

"OK fine let me call dad aishikam zakibi maganasa ko." Nafada tare da dauko waya. Fisgewa farooq yayi yajefar dawayan.

"Harni zangayamiki Abu kimin jayyayya. Badluck ba Inda Aisha zataji saidai inkene zakifita."
Mutuwan tsaye nayi INA kallonshi. Jinakeyi bazan iya daure abunda yakecewaba yasani Shiga ciki. Main line na dakin nadauko nakira. Sanda nayi calling sau hudu kafin mom ta dauko.

"Nimlah lafiya kike kuka?"

"Mom Aisha ." nafada inakuka.

"What happen?"
Gayamata abunda yafaru nayi tafara salati.

"Wait I am coming." Kashe waya mom tayi. Nikuma NASA wayan a kirjina INA kuka. Bayan 30 minutes akayi knocking. Mom, dad and stepmom sukashigo. Wani kallo dad yakebin Aisha dashi. Karin yatako yatsinkamata mari.

"Wato iskanci daAkifarayi agidan sister ki, meykikeso kizama Aisha?"

"Dad meynayi." Tafada tana kuma
Dasauri mom na aisha tazo tarungume yarta

"Haba Dady amrah waimeynhaka, daga zuwa kanaso kabatamin fiskan ya, kasani ko nimlah ne da laifi?"

"Haba Aisha yanzu sister ki duk datayi aure bakubartaba kinbita nan kina batamata rai?"

"Wani rai takedashi, aibatada rai it's da dead person duo dayane, mijinta bayasonta, niyakeso nima inasonsa kuma dolene a auraminshi wallahi shinakeso." Aisha tafada tare da rike hannun farooq. Shima faeooq rike hannunta yayi gam

"Ni auren dole akamin da wanann nakasheshiyan, nibantaba sontaba tun farko Aisha nakeso Amman abbana ya auramin this burden, wallahi banasonta natsaneta , wallahi natasane yarku har abada bazantaba sontaba, da kuntaimakamata kun auramata ko almajirine kokuma nakasheshe irinta."


KE KYAKKYAWACE (book 1)✔Where stories live. Discover now