19&20

1.1K 84 0
                                    

----------------------♣♣♣♣♣--------------------

🌼🌸🌼KE KYAKKYAWACE🌼🌼🌼
--------------------♣♣♣♣♣----------------------

♣♠♣♠ 
©faeamgnovelist
wattpad faeamgnovelist135

www.faeamgnovelist135.blogspot.com
♣♠♣♠™ 

Stop bullying. No one deserves to feel worthless.
♣♠♣♠

♣♠♣♠

19&20
♣♠♣♠
scissors tasa a suman nimlah tafara yankawa. kuka nimlah keyi ba abunda ta iyayi... ahaka suma suma sukayo kanta sukamata kwalkwal. niblah nagamawa tayi hanyan bayi tawanke hannunta tana murmushin mugunta.

"kyaji inda gashinta ke smelling kaman wacce bata wanka." mau tafada with a disgusting look

"dama tanayine tun tazonan, kinkalla Wanda yamata wanka, aikinsan nahanata using na toilet."

"weeeeh, yanzu kikayi kyau badluck." shafatu tafada tana washe hakora

takowa niblah tayi tare da juyo da nimlah tana facing na mirror
" yanzu kikasai kewacece anan, look very careful, dama shikadai yaragemiki gashi kinrasasa, inaga matamaza za afara kiranki. you are ugly fat stupid, who couldn't walk and you think nidake zamuhada saurayi daya... this will be a lesson. duk lokacin dakikashigo hanyata you will know what I am capable In doing."

"anyway I don't have time, zo mutafi akwai class fa yau." dasauri niblah tafita tana murmushin mugunta.
kuka nimlah keyi kaman ranta zaifita ,rike kirjinta tayi tanakuka maicin rai. dago kanta tayi tana kallon kanta a mirror.

ahaka tayi kuka hartagaji tashiga toilet. tana fitowa da wheelchair dinta. babban black veil tasa akanta saboda karkowa yagani. tasan in ankalla bawanda zaiyarda sysukayi. fitowa tayi don nanny tayi announcement kowa yawuce aji. orphanage din akwai school aciki. tana shigowa kowa yafara kallonta. niblah wani kallo tamata tajuya tacigaba da harkanta. oga zone nashigowa nimlah zuciyanta yafara bugawa. takowa yayi inda nimlah take yanakallon yadda udonta yayi ja. gashi ta canza.

"wannan veil dinta kuma namey? bakisan cewa hula akesawaba?"

shiru nimlah tamasa takara rike gyalen akanta yadda bamai cirewa.

"am I not talking to you?" yamata tsawa.

"sir she wanted to look beautiful, bayan she was ugly and will die ugly." wata cikin ajin tafada kowa yafashe da dariya
kai hannunsa yayi tare da cirewa. dukkansu bude baki sukayi sunakallon kanta.

"aidama abunda zamugani akaidin, because everything is ugly ." mau tafada.

nimlah kam saikuka takeyi. dariya akakwashe anata zaginta ana dariya. oga zone kam mutuwan tsaye yayi. he thought gashintane Ashe ma kila idonsane. wani kallo yakebinta dashi.

"wayamiki wannan abun?" yafada ahankali yadda bamaiji. kauda kai tayi tana kuka. pointing dinsu tayi tana kuka. nibla ido ta zaro tafara rawan tsoro . haka zalika suma.

"kujira punishment dinku, you will leave this school." yafada tare da Jan wheelchair na nimlah. tsoro ne yakamata dataga inda yadoso da ita.

"inaso nayi magana da mom na." tafada tana kuka

"they consider you dead already, stop thinking about them."

"please nasan bazasu taba hakaba ,kakiramin ita."

"just kibi abunda nace, your just a burden to everyone even your parent couldn't handle you shine kike tunanin tsare rayuwarki, just be free and feel your world. ki bani hadinkai I will make you very special."
kauda kai tayi tana hawaye

"you didn't believe me ko. see those papers there. kalla wayencan papers dake gurin , iyayenki sunyi signing sunbamu ke har abada. they don't know you."
nimlah papers din takarba tana kallo

"kinma samu zanrufamiki a siri, ugly irinki, banza ma kin isa kihada hanya da yammatana duk nan saiwanda nazaba and they follow my rules, kewacece dabazakiyiba."
hawayene kisaukomata tana kallon papers din. hannu tasa tana taba inda dad nata yayi signing saikuma dakomar da kallon gurin inda mom nata tayi signing taba gurin takeyi tana kuka.

"mazamaza make sure you change tour mind, and I am just coming right away, kijirani ." ahaka yafice yabarta. kuka tafarayi sosai tana girgiza kai. Ashe iyayenta zasu iya mantawa da ita. Ashe basu sonta. Ashe dagaskene she is a burden a bad luck. Ashe iyaye zasu iya manta yayansu? juyawa tayi takalla inda take. tura kekenta tayi tazo dab da inda she can see people downstairs. kukatakeyi tare da share hawayenta. there no reason to live. no reason to hope. gara kawai takashe kanta kowa yahuta. Jan kekenta tayi hartafadi. juyawa sukayi suka ganta fade kasa. jini nabin ta.
duk gurin sukakama bani, wasu kulle idonsu sukayi. ambulance akadauko akayi asibiti da ita

"please just tell me she will be OK, Dan Allah kagayamin, will she live will my daughter live." kuka takeyi tana jijjiga doctor.

"kiyi hakuri Mina iya kokarinmu we will save her insha Allah, keep praying adduan uwa nakarbuwa dawuri." doctor yafada tare da shigewa ciki.
dad Nasu nazuwa mom na nimlah tarushe da kuka. rungumeta yayi yana bubbuga bayanta. ahaka harsukayi kwana biyarnimlah tafarfado.
bandage akasamata akai. mom NATA nashigo tayi hugging NATA tana kuka. ajiyan zuciya nimlah tayi tare da hugging NATA itama  tana hawaye. she is the only who she feel she can never left her even if the worlds left her behind. mom NATA kadai tasan cewa bazatataba barintaba.

"nimlah meyasa kikeson kashe kanki, never do it again." tafada tana kuka. ahaka har aka sallemesu sukakoma gida ko uffa dad na nimlah baifadaba.
suna Shiva gida tasauke ajiyan zuciya tana hawaye. she feel peace intaganta agida. magani akabata tasha. mom NATA nagama bats tashafa kanta tare da mata kiss a forehead dinta tafita. lumshe ido nimlah tayi tana hawaye. life give her a lot of chance to live but she is not living there nothing different between the different is she is just breathing. jin hayaniya yasata Jan wheelchair dinta tafita

"kinkalla ko, I told you, daace we abort this pregnancy da yau bamu haife wannan yarinyar ba, kintuna yadda kikasha wahala dakike da cikinta gashi haryanzu wahala take bamu, bamusan cewa zatadito ugly who couldn't walk, and even a bad luck in our life."

"koka manta I took the drug you gave me not knowing you wanted to abort the baby. she is alive and healthy, daughter Kane ba yadda ka iya accepted the fact kawai."

"she is not my daughter, I don't consider her as mine."

nasan cewa tabani wahala sosai tuntana ciki gashi har yanxu inafama. since wannan orphanage din baimataba we can change it, mu canzamata akaita wani." mom na nimlah tafada holding her husband's hand.

"No I will marry her off, zan aurar da ita."

"Tayi karama da aure she is just 14."

"I don't care, kowaye zan auramata she is just a burden to me a bad luck to our life, nakashe kudi akanta. I don't want to lose anything more again."

(manage with my Hausa. don hausana sai hankali)😂😂

KE KYAKKYAWACE (book 1)✔Where stories live. Discover now