11&12

1.1K 133 0
                                    

----------♣♣♣♣♣-----------

🌼🌸🌼KE KYAKKYAWACE🌼🌸🌼

-----------♣♣♣♣♣-----------
©

faeamgnovelist
Wattpad faeamgnovelist135
Www.faeamgnovelist135.blogspot.com

♣♠♣♠

Don't bully people because of how they look, talk, and act, God made them who they are.
Be careful what you say to people, you wouldn't want the next time you see them to be in a casket.
Don't be the bystander be the hero.
AdvertisedNo one deserves to be bullied. You have no idea what goes on in that person's life. It's such a big issue that people commit suicide because of it. To people that get bullied stay strong.
- Korina Aguilar

♣♠♣♠

♣♠♣♠
29&30
♣♠♣♠

Bude idonta tayi a hankal Amman bata iyagani. Dishidishi take kallo. Mikamata eyeglasses y New one ,taba eyeglasses din tayi taji banata nadabane. Sawa tayi. Ananne tafara kallonsa. Jinkanta yayi nauyi yana ciwo yasa ta dafe kaidin saikuma taji bandage akanta dakuma hannunta. Mayar da hannunta kasa yayi
"You need to rest. Kidena daga hannunki."
Shiru tamasa tana kallonsa.. So takeyi tatashi takasa.

"I......." Saikuma tayi shiru tana pointing na toilet.

"Oh. Hope you can go alone? Hana taimakeki."
Girgizamasa kai tayi saikuma takomar da idanuwanta kan kafanta.

"Kodai kinjima kafanki ciwone? Let me see." Yafada tare da takowa yanadaga kafan tasake kara.

"Its hurting me."

"Sorry, Amman banga ciwo gurinba. Kodai kunbura yayine? Lift your leg let me see."

Girgizamasa kai tayi alaman no.
"You can't lift it?"

Daga kafan yayi anan yagane she couldn't walk. Ajiyan zuciya yayi. Hawaye takeyi a hankali. Kallon duk jikinta kaman bulala akamata yasata Binta da kallo. "Meyasa meki ? This mark nasan is not the accident."
Shiru tamasa tana hawaye.

"Nurses." Yakwala nurses kira. Dasauri sukazo.
Kuyimata abunda yakamata she can't walk. And she need eyeglasses to support her eyes. Kukaita toilet."
Dauko sabon wheelchair sukayi sukasata ciki. Daker because tanada jiki kam. Fita yayi yabarsu. Nurses din susuke kula da ita. Har na sati daya. Kullum matsifa sukeyi su sungaji. She is fat they can't be taking her anywhere.

Nimlah kwance take akan Gadon asibiti. Nurses tashigo tana hararanta. Ajiyemata abincin tayi.
"Gashi saikici ai, inkuma kince wannan bai ishekiba saina batamiki rai. Don daganinki zaki iyacin abinci plate dari. Shiru nimlah tayi tace takoshi. Don tun tazonan bata iya cin abinci sai tea kaman yadda mom NATA ta sabarmata.

" mtsww zakiga abinci kuwa." Nurse din tafada tare da Fita tabarta. Doctor ce tashigo tasuba lafiyar jikinta.

"Tunda kinkusa samun sauki, tell us where your family is, saimu kirasu ko."
Nimlah najin wannan furucin ta fashe da kuka. Doctor tayi pacifying dinta hartagaji. Saidaga baya docdoctor adnan yashigo dauke da hot tea. Dama tadantashi takwanta kan pillow . bata yayi ta karba. Ahankali takesha tana kallon tea din.

"You need a good treatment, gashi haryanzu kinki Fada INA family ki suke. But yau zanyi discharging dinki. Then you will show me where they are."
Shiru tayi bata tanka masaba.
Ahaka ta shanye tea din tas. Karbar cup din yayi ya ajiye. Sata akayi a wheelchair akakaita had mota sannan akashigar da ita cikin motan. Buguwa zuciyanta keyi. Ko magana baiyina har ya iso wani bababn makeken gida. Bin gidan nimlah takeyi da kallonsa har gate man yafito yabude sukashiga da motan. Masha Allah, inkashiga baza ka aza. nigerian kakeba. Kila dai china 😂

Sauka yayi daga mota tare da bude Inda take yadaukota chak. Zare ido tayi tana kallonsa ikon Allah bar yasata a keke.
Kallonsa gidan takeyi tana tuna yadda ya dauketa. Ita da take da nauyi ya akayi yayihakan. Buds main kofa na palour akayi yashiga. Daya daga cikin aikinne yataya doctor karban wheelchair yana turawa. Oyoyo momy dinsa tamasa tana murna. Because it has been a years dayazo Nigeria.

"Haba adnan nafa ji kazo Nigeria since last week Amman kaki zuwa nan ko wai kana duba patient." Tafada tare da ciremasalabcoat dinsa don shi yama manta da labcoat din yashigo

"Sorry mom, wallahi its a long story. Kinsan patient they need me ,amman kuma your special ai shiyasa nayi Sauri son inzo inganki."
Murmushi sukayi tare.

"OK so Kaje kaci abinci kaji."

"OK."
Kallonsa nimlah tayi saikuma tajuya tana kallon adnan

"Wannan fa daga INA."

"She is my patient zata zauna anan saitagama karban treatment."
Shiru mom tayi saikuma tace ok.
"But make sure it won't take long banson patient a gidana anyhow."
Shiru yamata tare da Shiga ciki yaji anrikosa.

"Please I am sorry."
Kauda kansayayi tare da fire hannunta
"Kasabaza iya fushi dani for long ba ko?" Tafada kaman zatayi kuka.

Hugging dinta yayi hana murmushi
"I Misses you a lot, yanzu nadawo ko, so za adenamin kuka awaya."

nimlah da ake shirin kaita daki tana ganin budurwar Dake magana da adnan tayi mutuwan tsaye tare da hadiya Miyau .

"NIBLAH."




KE KYAKKYAWACE (book 1)✔Where stories live. Discover now