41&42

933 89 15
                                    


------------------♣♣♣♣♣---------------

🌼🌸🌼 KE KYAKKYAWACE🌼🌸🌼

------------------♣♣♣♣♣---------------
©faeamgnovelist
Wattpad faeamgnovelist135

♣♠♣♠

♣♠♣♠
The best feelings in the world is knowing how special you are to someone
♣♠♣♠

{Thank you all, naga sakonninku, your comments your vote, serious naFara ganin improvement and I Iike it thanks
Don't forget to vote
Comment
And share....😍😍😍😍}

♣♠♣♠
41&42
♣♠♣♠

Bude kofan yayi a hankali. Sainayi sauri na kulle idona.
"Already saw you, oya bude idonki."
Dasauri nabude INA kallonsa.

"Magani ne bakiso kisha ko?"
Girgizamasa kainayi alaman eh.

"Don't worry this one will taste good, karkidamu wannan zaiyi dadi sosai."
Shiru namasa ban amsaba.
Jawo stool yayi tare da daukan abincin daya ajiye.

"Bude baki."
Bamusu budewa nayi. Yanabani ahankali. Hawaye nafarayi ina kallonsa.

"Meyfaru kuma." Ya ajiye abinci tare da dago da kaina. Shiru namasa tare da saukar da kaina kasa. Ba Wanda natuna illa mom na. Itatake bani abinci a baki. I really miss her.
"Ok,." Yafada a hankali yana pitting na bayana. Ruwa nasha. Yabani maganine ahaka har bacci yadaukeni. Fita yayi a hankali I can feel his presence. Kuma inasanin inyafita.kulle idona nayi INA kokarin tare hawayen dayakeso yazubomin.

♣♠♣♠
"Wallahi nablah ke wata banzace, ace wannan hadedden Mijin naki zai kawo mini kishiya har gida kuma ba abunda kika iyayi?"

"Dan Allah kimin Shiru, kece banza , just give me a solution so nakeyi koma mutuwa zatayi just tabarmin mijina. Wallahi ashanty nafara sonshi. Jinakeyi inbashi zanmutu."

"Sai kuma ki mutu. Inkin mutu abinneki shikuma yacigaba da zama da ita. Nakasheshiya CE fa. Kita da hankali kice ke Sam sai tafita gidan nan,/tunda kinga uwarsa tana sonki."

"Kinaganin innayi haka zaiyu?"

"Ehem, kikaimata kuka kice yazageki, ya mareki."

"Kai ashanty ke kina burgeni." Nablah tafada tare da tapawa da ita.

"Idan bai saurarekiba, solution na biyu 2 kisamata poison ta mutu."

Shiru nablah tayi tana kallon ashanty alaman tana nazari.

♣♠♣♠
Dawuri adnan yashirya. Yafito ko breakfast baiyiba yawuce dakin nimlah. Ganinta yayi kwance tana bacci. Ajiye drugs dinta yayi agefe. Kusa da ita yazo tare da yimata light kiss a cheek a hankali tabude ido tana kallonshi na mamaki. Murmushi yasakemata.
Nablah kam mutuwan tsaye tayi don taga lokacin dayama nimlah hakan.
"Wallahi yau saikinbar gidan nan, banza annoba."
juyawa adnan yayi tana kallonta.

"Wallahi yau saikazaba dani da maiyan nan wayakamata tazauna a gidan nan." Shiru yamata yakomar da idonsa kan nimlah da duk tsoro ya rufeta tana hawaye. Ajiyan zuciya yasake tare da dafe kansa.
Juyawa nablah tayi tawuce gurin mom dakefama kai tea bakintaa

"Wayyo Allah na nashiga uku, na lalace, yamzu ni akecima mutunci a gidan nan, saboda banda iyaye."
Dasauri momy tatashi

"Nablah lafiya?"

"Wallahi momy marina adnan yayi har sau uku a fiska."

"Adnan din?"

"Eh." Tafada tana kuka

Takowa adnan yayi yana tura nimlah a keke.

"Adnan nablah ka Mara?"
Shiru yayi tana kallon nablah da duk idonta abushe tana hararansa.

"Mom niban maretaba. Taya da safen nan zansaya INA exchange words with her. Kinsan banason hayaniya. Nablah stay away from my anger.Idan raina yabace you will regret"

"Niya kamata ka mara adnan, tunda Nina auramaka ita. Dole kamata abunda takeso, Amman wannan maiyan tanaso ta canzamaka ra ayi ko? Banson ganin yarinyar nan a gidan nan."

"Mom please....."

"Karkamin wani dogon turanci , kafitarmin da ita agidan nan."
Shiru yayi kafin yadago kansa.

"Fine, idan zatabar gidan nan nima haka zanbari, zanje inta kula da ita. Saboda itama matatace."

Dukkansu juyawa sukayi suna kallonshi. Nablah kam salati takeyi don tasan in adnan yabar gidan nan tashiga uku. Tunani daya yazomata . just tasamata poison guba tamutu.

KE KYAKKYAWACE (book 1)✔Where stories live. Discover now