74

624 68 2
                                    

__________♣♣♣♣____________

🌼🌸🌼KE KYAKKYAWACE 🌼🌸🌼🌸
__________♠♠♠♠♠___________

wattpad faeamgnovelist135
♣♠♣♣

74

♣♠♣♠




Jin motsinta yasashi hiding behind the curtains.

Doctor nazaune yaji abude kofa. Yana kallon adnan yasan Mijin nimlah ne.

"Please doctor I need to know everything."

______

Jikinsa a mace yakoma gida. Maganan nimlah da doctor kemasa yawo akai.... Net tie dinshi yacire yaji hannun nimlah abayansa alaman kuka takeyi.

Wani tausayinta ne yakamasa. How comes suna gida daya amman baitaba sanin nimlah was sick ba, despite been a doctor. Rungumeta yayi sosai...tayi kukanta harta gaji.

Dago fiskanta yayi yana kallonta...
"Meyasaki kuka?"
Jin tanbayan dayamata yasata share hawayenta....

"Just INA tuna baya."

Kamo hannunta yayi suka zauna.

"Meyasa kuka?"

"Nima tuna baya nakeyi, I just miss your smile and those moments we have shared, you obviously change but I love you like before."

"I am sorry, innabatamaka rai, I just got angry so easily.... Whenever those thought of me not going to live...." Saikuma tasaya sakamakon mistake datayi.

Shiru yayi yashafa kanta.
Ahaka rayuwa taci gaba for two days, adnan yacanza sosai but he still have hope she will live . yana kula da nimlah sosai.

_____

"nablah kwalliya taci maikyau sai kyalli takeyi.... wai ita adole zatazama mace ta gari....

" nayi kyau?"

"mey haka Anty nablah wallahi zakisa nagudu, haba anty nablah adonki yayi yawa, walahi anty nimlah kobatayi kwalliya tafiki kyau."

"za'uma nikike gayama haka?"
nablah tafada tare da niyan marinta, zauma tafita da gudu.

"wallahi saina yanke bakin nan naki."

___,

"momsy, wai abban yaushe zaidawo, nifa gaskiya sarkan gold nan Inaso Nagani."

"karkidamu baby ki, aishana ,zaidawo nan bada jimawaba."

hugging na mom nata tayi.

___

shiryawa tayi taje office.

"ma'am gawanda suka dau bashinmu suna waje. incemusu su shigo?"

"OK."
shigowa sukayi idanuwanta nakan laptop. dagowa tayi da niyan magana ta zaro idanuwanta saboda abunda tagani.
shima idanuwansa yazaro yana kallonta.

abbana? tafada cikon zuciyanta.
he was in shock too. saikuma yahada fiska tare da sa hannunsa cikin aljihunsa. kallonshi takeyi cikin mamaki. she was so happy, tata Ganshi amman daddyta ko ajikinsa, the same face, thesame hatred still exist on his face..... in those years ya tsufa sosai... but he is still the same.... arrogant and heartless.... Dan murmushi bakin cikin tayi kafin ta kauda kanta.
shima he was shock, ganin nimlah tsaye with her own legs, yaushe ta warke? kara hada fiska yayi....

"wow, so kece anan? that's good, wato kinturomin mutane sumin wulakanci, toh kijini da kyau, kudin Ku zanbiyaku, amman.idan kikasake turamin katti gidana wallahi saina kona company nan hatta ke zan hada inkona, aikin banza......." yafada tare da fita yabuga kofan da karfi.
fadawa kan kujeranta tayi tana hawaye...

"they still hate me, he still hate me...."

____

mom Na nimlah murmushi tayi tana budema hajia rahma hotuna da sauran yaranta

"gaskiya kinyi kyau, ganki anan, aaah fatima (aka mom nimlah) kaman bakeba, tsufa yazo

" kai rahma , kinfini tsufa Ai."

"a.a."

"wow, who is this mom? she seems to resemble someone I Knw?" twinkle tafada yar hajia rahma kenan

"i don't know , yauwa Fatima wacece wannan, yarki CE ko? because you never show me her pictures?"

"nimlah ,my daughter, first daughtee......................mom Na nimlah na shirin magana kenan abbansu yadawo

"she is dead, ta mutu, some years back." yafada cikin serious

KE KYAKKYAWACE (book 1)✔Where stories live. Discover now