72

751 74 2
                                    

-----------------♣♣♣♣♣-----------------
🌼🌸🌼KE KYAKKYAWACE🌼🌸🌼
----------------♣♣♣♣♣----------------

♣♠♣♠
♣♠♣♠

♣♠♣♠
72
♣♠♣♠
-

---------♣♣♣♣♣-----------
Wattpad faeamgnovelist135

Ajiyan zuciya yayi yana kallonta har tafita.
Mom ma shiru tayi tana mamakin halin nimlah. Tana isa office sukaci karo da farooq ,tureshi tayi har yafadi kasa.
"How dare you?"

"I AM SORRY MA'AM." yafada yana tsosa kansa.
"sorry my foot, baka kallone? kana hauka? you will receive a worse punishment."
tafada tare da shiga da sauri yabita yana zaginta a zuciyansa.
aiki tabashi sosai yafita kaman zaiyi kuka. baitaba sanmanin nimlah muguwa CE ba. tana rama Abunda yamata. hannu yasa akai .

♠♣♠

"yayana, eh.... eh.... ."

"meynene Alisha gayamin, meyfaru yau akejin kunyata?"

"yaya, akwai Wanda zaizo Ku hadu dashi.... zaizo yagaisheka."

murmushi adnan yayi tare da shafa kanta. toh inajiransa.
murmushi tayi itama tafita da gudu. girgiza kansa yayi yana mamakin waye yasata zuciyan Alisha.

abinci akayi sosai ana shirye shirye, shigowa yayi kowa yatarbesa.

"farooq naji dadin ganinka." Alisha tafada a hankali

"baby kinyi kyau sosai." murmushi tamasa

zama sukayi a parlour sukayi magana kafin akabasu su Alisha suka wuce dinning.

"nasan kanason sister na Amman I hope zaka riketa Amana?"

"sure why not, Inasonta sosai, kuma zanyi komai akan farincikinta."
ajiyan zuciya adnan yayi. sunyi hira sosai by asking farooq family etc. bude main door nimlah tayi tare da shigowa while farooq da adnan suntashi zasuje dinning table. subasu ma gantaba... ganin farooq tayi yazauna kan kujera ana serving dinshi
zaro ido tayi saban mamaki. jin motsinta yasasu juyowa. takowa cikin mamaki tayi tana kallon shi. dasauri yatashi
binshi  takeyi da kallon mamaki

"farooq kazauna mana." Alisha tafada tana kallon nimlah

"and what brings you here?"

"ehhhhhh ehhhh...."

harde hannayenta biyu tayi tana Saurarensa.
"nimlah kinsanshine?"

"eh nasanshi, Dan aikanane agurin aiki, meykawoshi gidan nan?"

"Dan aika kuma?" Alisha tafada tare da juyawa tana kallon farooq

"Wanda yakeson Alisha kuma Wanda zai aureta?"

"aure? wannanne zai aure ta? duffer like him? he doesn't deserve to be in this house, wayabaka permission nazuwa gidan nan?"

"sorry ma'am, barintafi sai gobe Alisha." yafada a firgice. kallon mamaki sukema nimlah

"yaya...kaga ni ko, so takeyi ta koresa, kamata magana."

"nimlah meynene haka kuma? meyfaru."

"I have already give you the answered adnan, I just don't want to see him in this house that's final."
dasauri farooq yafita haryana tuntube.

"waimey damuwanki damu nimlah, kinaso ki ruguzamin farinciki kaman yadda kikama brother na, kinsan da cewa this not your house."

"uhmmm gyamata yata, aiba ita zakiga laifintaba, shi yayanki din shine da laifi, shiyabar mace na juyashi Inda takeso."

kallon shi Alisha tayi " yaya.... that's means kafi sonta akan ni,.fine." tafada tare da juyawa tabar dinning din da gudu tana kuka. hannu yasa a goahinshi cikin tension.

♠♣
"Alisha nasha gayamiki ni ce masoyiyarki amman kinki, kinsan meyasa nimlah takore farooq."

"aa?" tafada tana kallon niblah

"saurayintane."

wani harara Alisha tamata.
"saurayintane kuma."

"eh, idan baki yarda ba ,kalla pictures nasu kigani."

zaro idanu Alisha tayi tana kallon pictures din. murmushi mugunta niblah tayi. da gudu Alisha tafita tawuce dakin adnan.

♣♠♣

"ma'am gaskiya yakaamata asan matakin daza adauka."

"akansuwa?"
"kudina suka ranta and they failed to return it."
"yaushe nabaku permission na bada rantan kudi Micheal?"

"ma'am you told us to do that."

"when?" tafada trying to remember. kanta takama saboda jirin da takeji.

"give me the documents."
"OK here they are, I think we will have to take the house since sunkasa biya. almost 20million suka karba."

"Michael are you insane, 20million? oh god, suwaye wayennan suka karba sukaki biya? bring them here."
"OK ma'am..."

♣♠♣
mutuwan tsaye yayi dayaga farooq da nimlah that close kaman mata da miji. at that time nimlah ta dawo. Alisha tasha gabanta
"abunda kike kullawa agidan nan kenan? Ashe kina hulda da gardi,Ashe Anty tayi gaskiya, you are a snake under the green, duk alkhairi da brother na yamiki amman kinzamomasa kashi a wuya."

"mind your tough."

"turanciko,.kingoge,.kinmanta lokacin dayakawoki gidan nan, you smell too.bad, warin rubebben kifi kikeyi amman he accept you, ya aureki yabaki kulawa, amman you keep on hurting him." Alisha tafada tare da wurgamata pictures din while nimlah tabisu da kallon a kasa da yafadi. hawaye tafarayi.

"kudin dakikeci bakya haihuwa sai kashunshi ,Ai adnan dinne yamiki, he save you he gave you a new identity."

"look, ko kunya bakyaji, wannan shine tarbiyan da iyayenki sukamiki.... " wani wawan mari tama Alisha while adnan yadaga hannu tare da marin nimlah
.♠♣
dagowa tayi yana kallonshi cikin mamaki.

"enough nimlah, just enough, don't ever say a single word again... abunda kikeyi ya isheni."
yafada cikin haushi da bacin rai.

"hummm....you slapped me without finding what the truth is? then listen farooq is my ex husband and this is an old pictures, look at it carefully I was on wheelchair... but fine.... you slapped me..." dagowa a hankali yayi cikin nadama tare da kamo hannunta

"nimlah I am sorr....."
"don't touch my hand."
tafada cikin kuka

Alisha duk jikinta ya mutu
"kina kallon yayanki yamin wani abune, idan kina kallon kudine ,nawane zan iya biyan Ku, duk abunda kukamin... its not a big deal" tafada avoiding his gaze.

Neman guri yayi yazauna saboda kotakota nimlah tabasa mamaki.
glasses cup dake kan table ta dauka tafara bugebuge.
"zaku iya korana,zaku iya nisanta kanku dani,.because I don't need you all, I just want to be alone... alone just like before...."













*-*
Pls bear with me I won't be updating everyday.

KE KYAKKYAWACE (book 1)✔Where stories live. Discover now