45&46

923 100 44
                                    

------------------♣♣♣♣♣------------------

🌼🌸🌼KE KYAKKYAWACE🌼🌸🌼

----------------♣♣♣♣♣------------------
©faeamgnovelist
Wattpad faeamgnovelist135

♣♠♣♠

♣♠♣♠

♣♠♣♠
45&46
♣♠♣♠

Rayuwata takasance cikin kunci. Everyday I wake up jinakeyi I wish I couldn't make to it. But again and again I keep on getting a chance to live again. And he he was the reason why I started to feel I have the right to live and be happy. Dagowa nayi a hankali INA kallonsa. Juyawa yayi yana kallona shima

"What happen? Do you need something?"
Girgiza masa kainayi alaman a.a
"Kodai kafanne yake damunki." Yafada tare da duba kafan. Girgizamasa kainayi alaman bakomai.

"Thank you." Nafada INA zubar da hawaye

"Don't be too silly... Nimlah karki godemin. You deserve more than that. Stop thinking I did a favour to you. You deserve it. Its my responsibility as a human and as a husband. Your special. The first day I saw you, na aza it was an Angel. But when I look into your eyes.. It has so much pain, and you shouldn't let the pain overcome you." Yafada tare da shafa gefen fiskana.

"I just hope, you will always be by myside because ,bansan meyasaba inasonki acikin rayuwata. Saboda ke alherice."

"No , ni ba alheri bace. Badluck." Nafada INA share hawayena

"Don't ever said that to yourself. Au kema baki yarda da kaddara bane?"
Girgizamasa kai nayi alaman na yarda.

"Then, believe in youself."
Shiru namasa tare da sunkuyar da kaina. Sharemin hawaye yayi mundade ahaka kafin mukakoma gida.

♣♠♣
Murmushin mugunta nablah tayi tare da kafa daurinta maikyau. Abincin da aka ajiyema nimlah tasama ido tana gyara hannunta maikyau. Guban ta dauka tabarbada tana lellekawa kar wani yashigo. Tanagamawa taji anyi knocking. Zuciyanta yayi mugun bugawa har wani gumi take yi.
Suna hada ido da adnan yakauda kansa. Cizan hakoranta tayi tabisu ta kallo har suka Shiga ciki.

"Shegiya annoba, yaune kadai, kosha shagalinki, don zuwa anjima kintafi sama har abada."

♠♣♠

"You don't take care of your hair. Meyasa bakidamu da gyara gashinkiba?" Yafada tare da Matso da keke na ya tsuramin ido.

"Bazan iyaba."
Ajiyan zuciya yasauke tare da kuncemin gashi. Kurama gashina ido yayi. Tunani iri iri yakeyi. Tana da baiwa kala kala. Look at how gashinta yake.

Daukan comb yayi yana jujjuyawa. Tagumi nayi ina ganin meyyake shirin yi.

"This will be my first time." Yafada yana murmushi
Murmushi Nimayar masa. Combing na gashina yayi yasa olive oil da castor oil It smell so good. Tattara gashina yayi Asama. Tare dajan wheelchair dina yakaini gaban mirror.

"Wow!! Thank you."
Nafada INA taba gashina.
Squatting yayi yana kallona.

"I want to bath."
Girgizamasa kainayi alaman OK.
Towel yadauka yashiga. Murmushi nayi tare da daukan chocolate nafara sha.
Fitowa yayi dagashi sai towel. Kauda kaina nayi. Yanagama shiri mukafita.

Murmushi nablah tasake da taga sunfito. Folding both hands dinta tayi tare da zama kan dinning table. Daga ita sai alisha ne kan dinning kowa harara yakebin nimlah dashi. They just hate her.
Tashi dukkansu sukayi suka koma kan kujera na palour Amman Suna kallon dinning table din. Girgiza Kansas adnan yayi yabude abincin yagani. Serving dinsu yayi tare da sakemata murmushi.
Deba abincin yayi zaisamata abaki..............

♣♠♣♠

"Mom wallahi kikalla yadda gidanmu iska ke Shiga. Saiyanzu nasan cewa nimlah is a badluck for us. Wallahi momy komai natafi yanzu. Ni gaskiya bazanyi aure bama sainaci kudi gidan ubana."

"Wallahi yata. Kinga wuce kije saloon kinsan yau sisternaki zasuzo."

"OK momsy."
Wucewa tayi tana rigima while Momy nimlah tana shirya dinning table. Itama stepmother Shiva dakinta tayi tana habaici da gori. Momy nimlah bata tanka mataba shiru tayi tacigaba da aikinta.ahankali dad nasu yashigo tare da hugging dinta ta baya.

"Nasan its your handmade." Yafada yana murmushi juyawa tayi tana kallonsa. Jawota yayi suka zauna kan dinning table tayi serving dinshi. Abinci yafaraci yana Santi
Kallonshi takeyi cikin so da kauna. She have loved this man for many years. Taso mutuminne na shekaru masu yawa, takuma San cewa she can't live without him akanshi tazabe shi tabar yarta na ciki. But she didnt regret anything.
Murmushi yasakarmata saikuma yaga batacin komai.

"Meyasa bakiyi serving na abincinkiba, won't you eat?"Girgizamasa kaitayi alaman a.a

" bansaniba kokila nimlah taci abinci, I don't know where she could be..."
Jin sunan nimlah yasashi wurgamata harara tare da buga plate din abincin har yazube.

A/N

😥😥😥😥

Abeg sorry oo wallahi I can't write that long chapters dakukeso. It irritated me. Idan kunason long chapter zanrigayi sau biyu a sati. Shikenan. The choice is yours.

And about my Hausa I am trying my best naga NASA English kadan. But please manage with it. Don't nasan hausana is not clear. Some words sound weird

KE KYAKKYAWACE (book 1)✔Where stories live. Discover now