76

775 81 8
                                    

-----------------♣♣♣♣♣-----------------
🌼🌸🌼KE KYAKKYAWACE🌼🌸🌼

---------------♣♣♣♣♣-----------------
♣♠♣♠

♣♠♣♠
♣♠♣♠

♣♠♣♠
76



♣♠♣♠
Wattpad faeamgnovelist135

♣♣♠

Juyawa tayi tatako a hankali... Ta harde hannayenta..
"I think kasan da cewa this not your office... So Mr sahib kabeer kindly stand on your feet, banbaka permission na zama ba, and I think i have that right.."
Mutuwan tsaye sukayi dukkansu suna kallonta.

Girgizamusu kai tayi alaman yes.
Kallon ta sukeyi cikin mamaki.
Tashi yayi a hankali yana kallonta.

"Nimlah kinga dai babankine, tunda agurin ki yakarba kudin, just kibarmishi, kinga saboda loan nan, bp shi har tashi yayi, nasanki nimlah nasan zaki kulle batun loan nan."

"I don't think that will be sort so easily, kaman yadda ku ka gani a paper, dole kubiya kudin, there is nothing between us, bansan kuba, I don't know you, you are just a customer so keep that in mind."

"Kingani kingani, kinjawomana raini agurinta, wayacemiki bazan iya biyaba, I will pay, INA biya zan wurgamata a fiskanta."

Mutuwan tsaye mom nata tayi....

"That's good, idan mijinki yakasa biya ..... Gidan dakuke zaune , car,etc will be taken off."
Nimlah tafada tare da zama kan kujera ta tana juyawa.

Jawo hannunsa mom na nimlah tayi suka fita... Saboda baza ta iya jure jin abunda nimlah ke fadaba.
♣♣

"Wallahi momy nidai my wedding has to well decorated Yakuma zama talk of the town. Zanyi duk wani event da akeyi."

"Haba ,Aisha hidimar yayi yawa mana. "

"Nidai dadymu zaimin Ai."

"Toh kikara tuna masa, auren ki saura kwana Biyar."

"Toh mom."

♠♣

Mamakin yadda nimlah ta canzu takeyi, Ashe rana zaizo da zataga nimlah ahaka. Ta warke tayi kudi... Ajiyan zuciya tayi tana tunanin yadda nimlah ta canza

Wani tunanine yazo kwakwalwanta dasairi tasaka hijab tafita...
Kallon babbane asibitin takeyi don tasan tabbas nan adnan ke aiki.  Don babbane likitane shi.
Sandtayi tanabaya amman akacemata bayanan, don lokacin sallah ne. Yana idar fa sallah yashigo asibitin, har momy nimlah zatamasa magana saikuma tayi rashin sa.a yayi nisa. Dasauri tabisa.

Yana shiga yabar kofan abude.

"Adnan ka rame sosai wallahi, Dan Allah karkama kanka illa, she will be fine, nasan kanason matanka, amman insha Allah zamusan abunyi."

"How, dole nashiga damuwa, I.as on matata fiye da yadda make tunani, nata da kowa saini, I have to save her, inason naga babyna tare da ita, ciwon sake jikinta I have to help her, koda zanzagaye diniyannan ,zankaita.... Zamuje abroad jibi, jarta haihu munacan, alokacin damukaje za amata aiki."

"Allah sa,Allah baya lafiya ,."

"Ameen."

Mutuwan tsaye momy nimlah tayi tana hawaye.


♣♠♣
Kuka nimlah takeyi sosai tana kallon hotonta lokacin da take karama.
Shafa hoton tayi tana kallon momyta.

"I miss you mom."
Rungume picture tayi tacigaba da kuka.

♣♠♣

"Dan Allah kasaurareni, maganan akan nimlah ne."

"Wallahi kikasakemin maganan nimlah abakin aurenki."

Shiru tayi tana hawaye
Bakin ciki

♣♠♣

"Kinyi kyau Aisha."

"Nagode, gaskiya Dady yayi kokari, kalla earning dina. Na gold fa."

"Eh, ai dadyki naji dake."

Kwalliya tayi maikyau....
Har angama komai mutane suntaro.... Bakin Aisha har keya.

"Assalamu alaikum."

"Wai mey ne." Tafada tana hararansa

"Ana neman baban amarya."

"OK inazuwa.".

Fitowa abban nimlah yayi suka gaisa da family Mijin

Suka gaisa kafin daya daga ciiki yafara magana

" gaskiya...nasan bazakaji dadi jin abunda mukazo dashiba.... Gaskiya Mustapha ya aiko sako cewa yafasa aurennan."

Dummmm abban nimlah yaji cikin tashin hankali

"Wani irin magana ne wannan?"

"Kayi hakuri mallam."

Sallama sukayi sukawice. Karamin kaninsu yanaji yafara cewa
"Anfasa auren, anfasa,."

Dasauri momy nasu Aisha tajuya

"Kai salim, zan batama rai, wani irin.... Iskancine wannan?"

"Toh tanbaye daddy, ango yace yafasa."

Kowa yanaji akafara kuskus ana gulma

Tsuma Aisha tayi whila momyta tafashe da kuka
K

irjinsa yarike abban nimlah yarike yana jin jiri, dasauri daya daga cikinsu yataresa.
Kara tamke kirjinsa yayi ahaka har ya kulle ido.

♣♠

"Dan Allah doctor, ka taimaka ."

"Karkidamu zai farfado. Just ku tabbatar kun shirya kudin kunkawo."

Faduwa kasa tayi tana tuna yadda zasu hado makudan kudi ama mijinta aiki.. Gashi ankashe kudi a biki,bikin da anfasa. Yanzu yazanyi, who will help us.

KE KYAKKYAWACE (book 1)✔Where stories live. Discover now