69&70

751 69 1
                                    

----------------♣♣♣♣♣-------------------
🌼🌸🌼KE KYAKKYAWACE🌼🌸🌼
-----------------♣♣♣♣♣------------------

♣♠♣♠
♣♠♣♠

♣♠♣♠
69&70
♣♠♣♠

"Please let me be, I can eat with my own hand."
Shiru yayi yana mata kallon mamaki
Ture plate din tayi tawuce daki.
Murmushi mugunta niblah ta yi
"Oh no...... " tafada tare da tashi tazo dab da kunnen adnan
"She started to change, she started to raise her voice on you, kadan kagani. Taga millions dole ta canza, inanan dakai, sainawasama kasa a ido."
Wani harara yamata amman murmushi tayi tabarmasa gurin.
Mamaki Alisha taji saboda tabbas nimlah ta canza sosai.
What will be the reason behind it.
Tashi adnan yayi yashiga daki. Ganin nimlah yayi tsaye abakin window tana kallon taurari hannunta a nannade. Komar da gashinta baya yayi jin motsinshi a bayanta yasata lumshe ido amman bata juyaba. A hankali yayi hugging nata
"I am sorry, I didn't mean to disturbed you. Nasan kingaji da aikin office shiyasa your stress. You need to sleep."
Shiru tamasa a hankali yajawota ta kwanta, shafa goshinta yayi yatashi zaije yadaukomata maganinta ta rike hannunsa. Idanuwanta da hawaye.
"What happen ? Meyasa idanuwanki da hawaye?"
"Nothing, I..... I am sorry too, for shouting at you, for raising my voice and for acting so weird."

"Is OK, nama manta da maganan." Yafada tare da sakarmata da murmushi yaje dauko maganin. Hawaye yazubo mata that couldn't be explain.

♣♠♣

Agogonta tasanya, while ta sa baby veil dinta.doguwar Riga tasaka maikyau. Dasauri tafito tana duba time.

"Ehehem ehem, boss tafito saikowa ya gaisheta...wainike nimlah baki iya gaisuwa ba ko?" Niblah tafaada tana kallon ta.

"Please shut up your dirty mouth." Nimlah tafada tana niyan daukan document dake zaune kan table. Dariyan kasakasa Alisha da adnan suka yi

"Bakinane dirty? Ni ce dirty?"

"Its already morning please niblah kibar wannan abun haka."

"Aidama laifina zakata gani, you never sees her fault. Kullum zatafita early.tadawo ko girki batayi, she is always at work, she couldn't even concieve. She just keep roaming a gari. Wai Mrs adnan, mtsss."
Maganan niblah ya cakeee nimlah sosai. Tsayawa tayi cak tana kallon ta.
Cikin fushi tafita gidan. Dafee goshinsa adnan yayi yana girgiza kai.

"Please niblah let us be in peace."
Harara niblah tamasa tajuya fiska

"Hummm.", Alisha tafada tare da dauka call

♠♣♠
Driving takeyi har ta iso check point ana bata green tawuce. NAD company ta iso. Yara kanana tagani suna bara. A hankali tasauke glass na motanta tana kallonsu. Fitowa cikin motan tayi tawuce gurinsu. Sungunawa tayi tare da shafa fiska yarinyan saitaji hawaye yazubomata. Gurin abinci takaisu sukaci sukaka koshi kafin ta wuce dasu wani guri. Saboda marayune atiti suke kwana. Wani babban gate aka budemata tashiga.

"Mommy mommy mommy." Murmushi tayi yara daiwane suka tarota kowa na rungumanta.
NAD ORPHANAGE gidan marayu da tagina. Mommy suke cemata. Shafa kumatun daya tayi.
"Nakawo muku friends, make sure banda fada. Play together kunji. Zasu zauna daku anan."

"OK mommy."
Murmushi tayi.
"Toh time for lunch kuje kuci abinci."
Dagudu sukawuce. Kallonsu takeyi tana hawaye. Duk lokacin da tagansu Sai tatuna da rayuwanta na da.

♠♣♠
Taba kanta tayi because tun dazun takejin ciwon kai. Key na motanta tadauka tawuce gida. Tana sauka tana tuna abunda niblah tafada da safe

Tanacikin tunani harta iso bakin kofa.

"Wallahi Ummi kin iya sakaci, taya zakibar daughter in law tana aiki, harta kai wannan Daren,kalla har adnan dinmu yadawo amman fitsarenriya Matansa bata dawoba."

"Zainab aikifa taje yi, mijintama baya complain, kema kidena yi please."

"Aa nikam zanyi, wayasani ko asiri akamasa." Zainab tafada
Jin motsin mutum a bakin kofa yasasu juyuwa.
Kallon ta zainab keyi sama kasa.
Kar dai acemin wannanne nakasheshiyan da Alisha ke gayamin. Gaskiya KYAKKYAWACE ce. Amman zankoya mata hankali tunda tanaso tadauke dukiyan gidan nan.

Shigowa nimlah tayi tagaishe da mom.
"Mukuma anrainamuku baza agaishemu ba?"

"Sannu da zuwa." Nimlah tafada don taga zainab din kaman babbace
"Gaskiya yaya adnan baiyi sa an mata ba, kalla umma ko gaisheki batayiba." Zauma tafada yar Anty zainab.

"Aibatasan darajan babba ba. Kin asircemana yaro ko, taya adnan ya ma aureki, bakisan time na dawowa ba? Karfe 6 kike dawowa? Wai matan aure kenan."

"Please zainabu kibari." Mom tafada

"No kibarni nayi magana, naga tanaji da kanta bayan adnan dinne yacanzamata rayuwa Yakuma zamar da ita mutum, amman abun kunya ko haihuwa batayiba. Wayasani ko juyyayyace.."

Hawaye yacicciko idanun nimlah
"Allah ne mai bayarwa, you have no right to question me. Baki kai matsayin dazakisamim doka a rayuwataba.....I think you should stay within your limit."
Nimlah tafada tare da tafiya tabarsu agurin. Shiga daki tayi tayi jefi da bag dinta. Hannunta ta nanade tana kallon stars hawaye yaciciiko idanuwanta.
Jitayi antaba kafadanta tasan tabbas adnan ne
"Please kicigaba da hakuri, and please koda Anty zainab tagayamiki magana just ignore it, kaman mahaifiyata take."

"I don't think I will ignore it, idan tamin daya zanmayar mata sau goma." Tafada tare da juyawa tana kallonshi
"Nimlah kanwan mamanane, please at least respect her."

"Respect adnan?respect, oh namanta kama Ji abunda tafada. Nijuyayyace, she keep on complaining akan abunda baishafetaba, bazan bari kowa yana gasamin magana INA shiru ba. Adnan I cant."

"Nimlah..."

"Please , just dont.... Adnan I won't change my decision, they deserve more than that, mataki kuma zandauka kowani iri indai sukacigaba shiga rayuwan daba Nasuba."

"Nimlah...nimlah you really change..kincanza sosai........"

♣♠♣♠

KE KYAKKYAWACE (book 1)✔Where stories live. Discover now