57&58

762 80 4
                                    

--------------------♣♣♣♣♣---------------------

🌼🌸🌼KE KYAKKYAWACE🌼🌸🌼

-------------------♣♣♣♣♣----------------------
©

faeamgnovelist
Wattpad faeamgnovelist135

♣♠♣♠
♣♠♣♠

♣♠♣♠
57&58
♣♠♣♠

"I will help you, Amman da sharadi. Inkayarda."
Tafada tana kallon kwayen idonsa.
Lumshe ido yayi kafin yadago yana karemata kallo
"Sure, meynene sharadin."

"Condition biyu nakeso, meyasa kakeso kasan maganin?"

"To help her heal."

"Kasan da cewa zaman nimlah aduniya baida anfani. She was born with nothing. Kasan da cewa she is badluck. Meyzaisa kabarta. Just let her starve to death."
Wani kallo yamata yana mamaki.
"Meyasa kikeson ta mutu?"
"Saboda annobace. Dama nasamu daza atarwasata. Just kabi maganana. Just let her be."
Murmushi yayi kafin yatako dab da ita. Lafiyayyen mari yamata guda biyu. Dasauri tasa hannu a fiskanta tana hawaye.

"Bazanji mamaki inkingayamin haka. Kibacemin agabana."

"Kasani cewa nice nasan maganin nan."

"Idan bakifadaba zaikawo masu sa kufada."

"Abban na maitaurin kaine. Umma na kadai takan iya controlling dinshi, Amman inkaki da condition nan, zambaka wani zabi. Inzaka iya aurena fine."
Tafada tare da kashe muryanta.
Girgiza Kansa yayi

"Shikenan nayarda." Yafada tare da sa hannunsa a baya.
Murmushi tayi." Bakomai nayafemaka marin dakamin Amman kawai donkaine.
Kabani number wayanka.
Zamuna waya. And zan nemoma sunan maganin."
Gayamata number yayi, tayi saving tana jujjuyawa.
Murmushi tayi tana kallonsa
"OK bye."
Girgizamata kaiyayi yawuce. Ahankali tayi sanda sanda tashiga gida tana addua kar abnnasu yaganta don kila itama zaiharbeta.

🌼🌸♣INDIAN♠🌼🌸

gyara kwanciyan tayi tare da kallon window. Jin motsin mutum kusa da ita yasata jiyowa.
Lumshe ido tayi batasan lokacin da tayi murmushi ba tana kallonsa. Hawaye be yafara zubomata tana kallonsa.
"I thought you left me, nazata kabarni."
Rufemata baki tayi da yatsashi.
"Karki taba tunani zanrabu dake , I will always be there, that's my promise. Daga yanzu kisa aranki bakidakowa saini. Me alone." Yafada tare da rungumeta. Girgizamasa kaitayi Ta kankamesa tana kuka. Lallashinta yayi Kafin tayi shiru. Abinci yake bata tana bashi har sukagama.

"Thank you tafada." Hugging dinta yayi
."you deserved more than this."
Hawaye tafara zubowa tare da rungumesa sosai.
Sosai taji dadi da tagansa kusa da ita. Gyaramata wyw glasses yayi tare da samata

"You look beautiful."
Sunkuyar da kanta kasa tayi

"I was never that beautiful. I an the definition of ugly."

"I told you stop saying that. Mutanen dasuke gayamiki haka , they are jealous. Look at how your glowing. Bake kikayi kankiba. And secondly nibanga laifi atattare dakeba. I don't see that. What bother me is that I want to see you walking with your own legs. Kicire komai azuciyanki. Love yourself." Yafada yana shafa hannunta a hankali

"How can I believe you, iyayena they rejected me."

"They did because imaninsu yayi karanci."
Shiru tamasa tana hawaye

"Let's just forget this, exercise zamuyi."
Zaro ido nayi INA kallonsa

"Eh shidin, you need to do that." Yafada tare da dagata ya ajiyeta akan wheelchair dinta tare da squatting yariko hannunta.
Sumbata hannunta yayi.....
Kulle fiskanta tayi tana murmushi.

♠♠NIGERIA♠♣

suna Shiga daki taturesa tana ja dabaya. Hawaye takeyi tana kallonsa
"Meykayi just now? You slapped because of your wife? Sahib nikamara?" Mom na nimlah tafada tana kuka

"Eh zarah na mareki, taya zaki wankamata mari."

"I want to ask you a question, kagayamin , wannan maganan da mutumin yafada is it true?"

"Don't ask me stupid question."

"Nace ka ansamin, wai ninakeso nazubda ciki? Dalilin meyasa zanzubda ciki?"
Atake abban nimlah fiskansa ya sauya.

"Kasan komai. Tell me, dama bakaso na haife nimlah ba. A kuruciyan mu damukayi aure, bakaso ka haihu da wuri. You show Me that, amamn bansan you will go to that limit ba."
Tafada tana kallonsa cikin ido

"Bayan da aurenmu Amman dama kanaso azubda cikin nan? Ashe maganin dakakebani kanacewa is good for my health it means it was meant for abortion?"
"Why abban nimlah why? Meyasa zakamin haka. Cikin wata shida kakeso nazubar? Idan Dana mutufa?".

Sunkuyar dakansa yayi fiskansa a sauye.

" just tell me meyasa kamin haka, inda namutufa? Ashe dama ba sona kakeyiba? Bayan angayama inna zubda cikin nan zan iya rasa raina but still kana kan bakanka Ashe?"
Tallofo fiskansa tayi tana kallonsa
"Meyasa kamin haka sahib."

😘😘😘

KE KYAKKYAWACE (book 1)✔Where stories live. Discover now