27&28

806 71 0
                                    

------♣♣♣♣-------
🌼🌸🌼KE KYAKKYAWACE🌼🌸🌼
------♣♣♣♣-------
©faeamgnovelist
wattpad faeamgnovelist135
www.faeamgnovelist135.blogspot.com
♣♠♣♠
Never be bullied into silence. Never allow yourself to be made a victim. Accept no one's definition of your life, but define yourself.
- Harvey S. Firestone

♣♠♣♠
27&28
♣♠♣♠

kuka takeyi sosai. tayi kusan hour tana bubbugawa
hartagaji tabari. Jan wheelchair dinta tayi ga dare yayi
the road was so empty. hakatake tatafi.
ganin hasken mota yasata Jan baya. saikuma
tatuna da rayuwarta. yadda kowa yagujeta.
Jan wheelchair dinta gaba tayi tanakallon motan nadosata.

Wanda kecikin mota wayansa CE tafara ringing kallon wayar yayi kafin yagirgiza kai.

"Ina fushi dake., so I won't pick your call, bazandauke wayankiba. Kita kira kema kyaji ko dadadi." Yafada tare da mayardakansa . zaro ido yayi tare da son tsayar da birki Amman INA tuni yabugeta. Sama wheelchair dinyayi yadawo kasa. Rugugu wheelchair dinyayi while itakuma takwanta jini ko INA ajikinta. Kulle idonta takeyi saitana kokari tabude. Dasauri yasauko dagudu yayi kanta. Ahankali tabude idonta tanakallonsa saikuma tarufe idon. Ko motsi batayi. Daukanta yayi yashiga da ita Mota. Tuki yakeyi dagudu yana juyawa yakalle. Gumii yakehadawa zuciyansa nabugawa. Girgiza Kansa yakeyi yana cewa baizo Nigeria da sa.a ba. Ahaka harya isa asibitin. Daukanta yayi chak. Yanakiran nurses. Suna kallonshi sukazo da gudu. Emergency akakaita. Daukan labcoat dinsa yayi yasa. Yashiga emergency saboda shima doctor ne. Kuma he is not a new person to them. Shida wani doctor sukashiga. Anagama mata aiki. Yafito waje.

"Ya akayi haka, how comes dayikaro da wanan accident din?"

"Its just a long story, just so nakeyi naga ta farfado."

"Kaga yadda condition dinta yake I can't assure you she will live."

"She will insha Allah."
Nurse dince tazo da folder tabama doctor din.

"Doctor ADNAN ,Kasan family ta. ? Because dolene suzo, bamu da tabbanci zatarayu, idan bata rayuwa dolene Susan yadda yarsu yadda take."

Shiru doctor ADNAN tare da kauda kansa yanakallonta ta window. Girgiza kansa yayi. Tare da bude kofa yashiga . zamayayi yanakallon yadda akasamata oxygen.

"I will never forgive myself for this, inwani Abu yasame wannan baiwar Allah, I don't know what I was thinking, how could I?" Yafada tare da rike kansa yashafa fiskansa. Jin motsinta yasashi juyawa yanakallon yadda takedaga yasanta ahankali. Dasauri yakomar da idonsa kan fiskanta soyakeyi yaga tabude idonta but still akulle yake. Kamo hannunta yayi ahankali yanakallon fiskanta. Ahankali hawaye yake fitowa yanabin fiskanta. Ajiyan zuciya yayi. He couldn't see her face because oxygen yatare fiskanta. Ahankali tabude idonta. Kallon hannunta yayi yadda yarike Jan hannunta tayi ahankali tacire drip daakasamata takuma cire oxygen din dayaketayata numfashi. Numfashi samasama tafarayi. Dasauri yadauka yasamata. Cirewa tasakeyi, yasakemayarwa. Sakecirewatayi tanahawaye because she don't want to live again. Ba anfanin rayuwarta.

"I don't know who you are Amman meyasa kikeson kashekanki dakanki. Bakisan cewa oxygen nan yanataimakamikiba?idan kikasake cirewa zandauke babban mayaki akanki."
Numfashi sama sama takeyi taana kuka. Yamarasa meyzaiyi. Kallonta yakeyi yadda take kuka kaman ranta zaifita. Jiyakeyi tausayinta yamaamyeshi. There is something about this girl. Takowayayi ahankali tare da rike hannunta yanakallon cikin idanunta.

"Your life is so precious, your life is a best gift, don't try to end it, I won't ask you why you wanted to, but at least give your life a chance, you have a reason to line a hundred times. Karkibari duniya yakaiki ga halaka. Love yourself love yourself the way you are. " zame hannunta tayi tare dakauda kanta. She wish zata iya kallon wamdayake mata magana. Because ba eyeglasses a idonta sakkontana tasan wayene.

Ahankali tasakejuyawa.

"I need my eyeglasses."
Shiru yayi tare da Samata oxygen din.
Harde hannayensa kan kirjinsa yayi yanakallonta. Ashe batagani. Tunda yake aruywansa baitaba ganin irin idanuwan nanba. It has many words to say. Idanunwanta has many things to express. Dauka allura yayi yamata atake tayi bacci. Don' haryanzu jiyakeyi kaman zatacire oxygen din.

KE KYAKKYAWACE (book 1)✔Where stories live. Discover now