17&18

1.1K 93 0
                                    

--------------♣♣♣♣♣---------------------

🌼🌸🌼KE KYAKKYAWACE🌼🌸🌼

--------------------♣♣♣♣♣--------------------

©faeamgnovelist
wattpad faeamgnovelist135

♣♠♣♠
Stop bullying. No one deserves to feel worthless.
Bullies thrive wherever authority is weak.
It isn't big to make make others feel small.
If there are no heroes to save you, then you be the hero.



♣♠♣♠

♣♠♣♠
35&36
♣♠♣♠

bude kofan yayi yaganta kwance tana bacci.
shiru yayi yana kallonta. he don't know why she look
so cute when she sleep. cire idonsa yayi da sauri tare da Jan kofan yawuce dinning table din
ajiye abincin yayi yawuce asibiti. don yasan inyazauna
a gida everybody will disturb him. Shiga emergency room yayi yagama da patient nashi. Duba agogonsa yayi tare da dafe Kansa. Its already 12 yakamata patient dinsa datake gida tasha magani. So yakeyi yakira nablah saiyatuna tana da kishi yanzu saitayi shirme. Dauka wayansa yayi dialing number little sis. Dauka wa tayi da hello

"Beloved brother, yakake."

"Lafiya lau.inakike?"

"Ina hanyan gida."
"OK, akwai patient na agida , drugs dinta naan cupboard do give her, na rubuta prescription agurin."

"OK." Tafada . tana isowa gida. Tacire veil dinta tana Hamma.

"Mom wallahi I am hungry."

"Lisha, toh kinsan ba abunda akadafa ko, masu aiki sunje holiday delo taje kasuwa."

"Humm!!! Ina matan yaya take?"

"Room." Mom tafada tana kara volume na t.v

"Shine batayiba?"
"Kin ajiyeta tamiki girkine, kiskishiga hankalinki."

"Its OK then." Tafada tare da daga hannu

"Which room patient na brother takene?"

"Kiduba mana, shida yakiraki baigayamikiba."

Shiru lisha tayi tawuce. Sanda ta duba daki biyu bakowa. Na uku tabude a hankali. Nimlah zaune take tayi shiru tana kallon window. Folding hand dinta lisha tayi tana bin nimlah da kallo. Ahankali nimlah tajuyo. Hada ido biyu sukayi. Zaro ido lisha tayi tana kallon nimlah. Nimlah itama atake ta rude tana kallonta. Mey Alisha tazoyi anan? Kodai itama yar gidan nanne?

Juyawa tayi da Sauri tafita harda tuntube.

"Mom! Mom!! Wayakawo wannan yarinyar? Daga ina yaganta? Do you know that she is a badluck? Wallahi mom badluck CE ita."

"Ke kinutsu kigayamin magana daya, INA kikasanta?"

"We did the same school, wallahi mom kowa baisonta. Annobace." Alisha tafada tana nuna kofan dakin, alokacin adnan yadawo tana bin Alisha da kallo

"Innalillahi... Lisha kin tabbata abunda kika Fada gaskiyane? Annoba? Wato saban ita farar kaface harma badluck sunanta. Shine adnan yakawoma abunda Aicucemu gida?" Mom tafada tana mamaki. Alisha naganin adnan tatako gurinsa.

"Wallahi yaya ba alkhairi ka kawomana gidaba, annobace, bad luck, everybody hates her. Her family her friends everybody in her life, basasonta. Kafitarmana da ita agidannan we can't stay one roof with her."

"Gaskiyakam, dole Kasan yadda zakayi da ita. Mazamaza yanzu just get her out of this house."

"Mom wannan duk tasuniyane. How can some one be badluck? Bayan tanafama da rashin lafiya. Mom she couldn't walk nor see clearly, duo wannan abunda da kike gayamin is rubbish, lisha. , sainaga ta warke zanmayar da ita. Why can't you pity her. She is too young for this."

"Tunda ai bagidan ubanta bane dole tafita." Nablah tafada tana takowa daga saman staircase

"Aha toh, mazamaza kafitar da ita." Mom tafada tana kallonsa. Girgiza Kansa yayi yawuce dakin nimlah. Nimlah duk abunda sukayi tanajinsu. Kuka takeyi sosai. Jiyakeyi kaman ya nitse kasa. Tabasa tausayi sosai.kauda Kansa yayi yadauko kujera yazauna kusa da bed din
"I... Kinsman Inda gidanku yake.? I will take you there zanringa zuwa INA miki treatment."
Shiru nimlah tayi tana kuka. Saikuma ta girgizamasa kai alaman eh tasani. Dauko wheelchair yayi tare da sata ahankali. Gyaramata kafan yayi ahanklai yajata sukafita. Kowa binsun sukeyi da kallo.

"Thank you." Nimlah tafada tana kallon mom na adnan. Adnan baisaya tagama maganaba yajata yashiga da ita mota da gudu yafita da Motan cikin Bacin rai. Kuka nimlah takeyi sosai.
Ganin gudun dayakeyi yanasata jiri ahnkali tajuya fiskanta tana kallonsa
"Its making me dizzy." Rage gudun yayi Amman bai iya ya kalletaba harsuka iso gida. Sata yayi a wheelchair yanajanta harsuka iso bakin gate. Bugawa yayi. Yauma ahaka abbantane yabude kofan. Folding na hand dinsa yayi yana bin nimlah da adnan da mugun kallo




KE KYAKKYAWACE (book 1)✔Where stories live. Discover now