39&40

854 73 10
                                    


------------------♣♣♣♣♣--------------------

🌼🌸🌼KE KYAKKYAWACE🌼🌸🌼

------------------♣♣♣♣♣---------------------
©faeamgnovelist
Wattpad faeamgnovelist135
♣♠♣♠

♣♠♣♠

♣♠♣♠
39&40
♣♠♣♠

"Aure?"
"Wallahi momy aure yayi da wannan maikama da maiya."

" wallahi brother ka batamana suna." Alisha tafada tare cire high heels dinta
" adnan yaushe kazama haka? Yaushe kafara bijirama momy ka adnan." Momy ta iso gurinsa tare da tsinkamasa lafiyayyen mari

"aure kayi batare dasaninaba adnan?"

"I am sorry."

"Toh wannaj auren bansan dashiba. Adnan harwata zatazo gidan nan tarabumu. Bayan Kannada mata mai kirki mai hankali Amman ka auro wata , meytafi matanka dashi? Gaskiya kabani mamaki."
Sunkuyar dakansa yayi. While nimlah tana ta zubda hawaye. She just regret coming into his life. Gashi harta rabasa da kowa.
Nablah kam itama kukan takeyi harda na munafurci.

"Mom kiyi hakuri Amman I am just helping her. I want to treat her well. Inbakyasonta zan nemamata wani guri tazauna.
Shiru mom tayi tana tunanin don intabari yakai nimlah wani guri bazatana ganinsa ba don taga alama yanada tausayi gashi ta daukemasa hankali.

" kazauna da ita Amman kasani I don't want to see her face. Kuma muddin naji wani magana gun nablah sainabatama rai." Ahaka ta juya tawuce. Ajiyan zuciya yasake. NablahWani mugun kallo takebin nimlah dashi tana kuka. While Alisha tana gunguni tabar gurin.
Baima nablah maganaba yawuce da nimlah. Rikosa tayi taba.
"Yansu cin mutuncin dazakamin adnan? Ko hakuri bazaka baniba zakawuce da annoban nan ciki."
Wani wawan kallon yabita dashi sanda tamasa baya tana kara sautin kukan. Jan wheelchair dinyayi yawuce da ita daki. Ajiyeta kan gado yayi. Zamayayi kan gado. Kallona yakeyi dasauri na sunkuyar dakaina.
"Stop stressing yourself, kidena kukan its not good for your health, kinsan cewa inkina kuka, kukan zaikareko? So stop crying." Yafada sounding funny. Girgizamasa kainayi alaman toh.
Bina yakwyi ahankali kafin yakamo hannuna yasa anasa.

"Don't worry, everything will be fine."
Murmushin dole namasa INA tare hawayen dayakeso yazuba. All my life I have never meet someone who know the value of my life or my happiness. Humm maybe shima zaigaji dani. Saukar da kaina kasa nayi.

"Nasan kina jin yunwa, kiyi wanka tukunnan then food will be serve." Shiru namasa Amman ban dago kainaba. Shiga toilet yayi yahada ruwa tare da fitowa.
Kallonsa nakeyi inajira naga maizaiyi. Tsosan Kansa yayi
"Hana kira daya daga ciki to help you."
"OK."
FIta yayi saikuma yadawo ransa abace. Zama yayi kan bed yana duba wayansa.

"Hello nurse, please I need some help."

"OK but wallahi I am home baby na bats da lafiya."

"OK Allah bata lafiya."
Juyowa yayi yana kallona tare da ajiye wayan.

"Nobody to help, I think I have to do it alone."
hadafiska nayi INA wasa da yatsuna.
"OK let's do this way." Yafada tare sa dauko wani karamin kelle.
Karba nayi INA kallo

"Kikullemin ido dashi inyaso sainakaiki cikin toilet din kiyi da kanki." Yafada tare da matso da fiskansa kusa dani . one glance yamin saikuma yakulle ido alaman nasama. Kallon fiskansa nakeyi. Sai anan nagama karemasa kallo. He is handsome and... Oh I should have said that.
Sakamasa nayi. Dagoni yayi a hankali. Just like usually kellen na fiskansa Amman yasan direction. Ajiyeni yayi cikin bawn na wanka tare da fita .

"Ouuch." Yafada tare da dafe kansa.a dalilin bugawa dayayi.

"Sorry." Nafada a hankali. Dauka soap nayi INA wasa da ruwa. It feel so good. Haka nake tun INA karama inason wasa da ruwa. Towel Nagani agurin nadauka nasa. Buga kofan yayi tare da shigowa. This time around bakomai a aidonsa. Sunkuyar da kaina nayi feeling so nervous gakuma sanyi danakeji. Daukoni yayi ya ajiyeni kan bed. It look like shima he wasn normal. Daukomin kaya yayi. Da kuma abubuwan dazanti anfani dash . yana ajiyewa Yakoma kan computer dinshi. Ahankali nagama shiri. Gashina me kawai banyi drying ma. Dauko hand dryer yayi yana karema dryer kallo. Alaman baisan yadda akeyiba. Matsowa kusa dani yayi alaman nanunamasa yadda akeyi. Nunamasa nayi Amman hannuna yakebida kallo.
Busarmin dagashi yayi. Nikuma nadaure. Fitowa parlour adnan yayi yagansu kan dinning table sunacin abinci kowa kauda Kansas yayi. Gaishe da mom NASA yayi ta ansa samasama . bude food flasks yayi yaga abicin mutum daya yarage.

"Alisha INA abincinta?"
"Yaya gaskiya kanacin mana fiska."

"Bawanda ka ajiye tama wata girki."mom yafada tare dakai abinci bakinta. Dauka abincin yayi yawuce dakinsa. Binshi sukayi da kallon mamaki.


KE KYAKKYAWACE (book 1)✔Where stories live. Discover now