49&50

808 79 6
                                    


-----------------♣♣♣♣♣-----------------
🌼🌸🌼KE KYAKKYAWACE🌼🌸🌼
----------------♣♣♣♣♣----------------
© faeamgnovelist
Wattpad faeamgnovelist
♣♠♣♠

♣♠♣♠
♣♠♣♠

majority carry the vote.(✔India)
✈✈✈✈

♣♠♣♠
49&50
♣♠♣♠

Murmushi yasake yana kallonta.
India tazaba.

"Ashe you like the country." Girgizamasa kaitayi alaman eh.
OK zansaya ticket. We are going there tomorrow. Murmushi tasake tana kallonsa. Amman yaki gayamata mey zasuje yi gurin. Ahaka sukaci abinci. Sukayi bacci. Shiryata yayi sab sukawuce airport. Sanye da hat yake. While suka jiga jirgi. Kallon gurin takeyi. Batataba zuwa airport ba. Iyakacinta asibiti school shikenan.
Murmushi nayi inakallon ko INA. Doc adnan is really a good man. Maybe wani business zaije and he doesn't want to go without me . zama mukayi cikin jirgi. Kallonsa nayi while shikuma ya kashemin ido daya. Sunkuyar da kaina nayi INA watsa da yatsuna.
R

ike hannuna yayi ahaka had jirgun yatashi. I have to be strong. I am so afraid until he hold my hand and everything became so normal. Ajiyan zuciyanayi tare da sa kaina kan kafadarsa.

(INDIA)🍷

Sauka sukayi aka rikemusu luggage dinsu. Kallon mutane gurin takeyi. Wow she always saw them on television. Amman gashi tana kallonsu face to face. Their saris, their bangles. Hair. Good. Just that they are unfortunate.

"Namaste .... Namaste.... Taxi ayeh taxi.... Sir... Do you want a taxi."

Girgizamasa kaiyayi don shikam baiji.

"Haan bhaiya jhi." Nimlah tafada ma taxi tana murmushi. Murmushi sukayi dukkansu tare da shiga taxi din.

"Sir, tum hara bibi he?"

"Seriously I don't understand your language."

"What...... I meaning is, is she is your wife?"
(😂😂😂abeg manage with Indian taxi language they spoke spoke English maikyau)

"Oh yeah she is my wife." Yafada tare da Matso da ita kusa dashi.

"Accha jhi, bohot cute he. Nice match jhi. Lekhi kaha tum hara country mein?" OK nice. Kunyi match sosai. Amman daga wani country kuke?

"Nigeria." Nimlah tafada a hankali

"Kya bateh. Welcome to our country . Koi bat nahi, mein dekhatahu around."
Wow!! your are welcome, karkudamu zannunamuku garinmu kap

"OK koi bat nahi bhaiya jhi. Shukriya."

"Taya kika iya India haka." Yamata whispering a kunne.
"Childhood."
Murmushi yayi tare da jan dogon hancinta. Indian is such a big country. A Mumbai suka sauka. Dama shine city dinsu.
Sauka yayi tare da kallon building din. Ahankali yadaukota while driver yadauko wheelchair din suka shiga.
Wow. Komai naciki maikyau ne. Ajiyeni kan sofa yayi tare da karbar wheelchair din ya ajiye.
C

ire mufler dinsa yayi dasauri tacire idonta tana kallon wani guri. Wanka yaje yayi. Kafin itama tayi.

"Oh god, waimey zamuci tukunna?" Yafada sounding stressful.

Jin muryan mutane takusa dasu yasashi tashi. Building ne.

"I think suna cikin gidan nan suma." Yafada yana dan leka window. Knocking sukayi sukashigo ciki.
Murmushi yasakemusu. Suka hada hannunsu dukka biyu suna gaisheshi. Shima tayasu yiyayi. Yana murmushi kasa kasa. He has been to Indian before but baizaunaba. How comes akanemamasa gida da mutane haka? Anyway they can help.
Bin nimlah sukeyi da kallo. Wata mai age din nimlah ne tatako tare da squatting tana kallonta.
"Hy I am doctor ZOYA.
Physiotherapist ,From mumbai hospital, nice meeting u, I hope I can help you." Tafada tana murmushi saboda tun ta kalla nimlah taji tanason magananta

"Thank you, nice meeting you too."

"Feel free with me. First of all. Make a coffee for her." Tafada ma wata it look like yar aikinsune.
Murmushi adnan yasakarmin tare da folding na hannunsa yacigaba da kallona. Nobody look at me like he do. And I never feel so special when someone look at me saishi. Coffee takawomin nakarba nasha.

"Feel free here. This a big house. All of us live here. So I know doctor adnan for years. He talk to me about you and I was like wow,bring her here we will take very good care of her."
Murmushi nasakarmata.
It look like she is a married woman. . Don naga vermilion da wedding necklace. And kaman Muslims ne. But she look so model. Gidan babbane sosai. Kusan su biyu yanmata suke zaune kan cushion suna kallona.
Watsa da yatsuna nafarayi kafin tatashi taje indaa adnan ke tsaye. Magana sukayi Amman banajinsu. Satan kallonsa nakeyi. I was just thinking how lucky I am. Once in my life I got another desire another chance to live just to spend the rest of my life with this man.

❤❤

KE KYAKKYAWACE (book 1)✔Where stories live. Discover now