Kyawun tafiya.....

3.7K 202 53
                                    

Assalamu Alaikum Masoya Mk. Long time no see🥰😄. I hope you guys kuna nan lafiya Nd baku mance da MK da mai MK ba. Naga messages dinku na amsa wasu, wasu messages din kuma suna can nesa a mini afuwa.🙏  Ina bada hakuri bisa jinkiri da nayi na rashin karisa muku MK. Abubuwan da dama sun faru wanda a yanzu da yarda Allah bazasu hana rubuta muku Mk ba. Zanyi editing in dinga turowa a hankali har mu Kai ga karshen wannan tafiya ta Anwar da Iyalansa. Thank you.🙏🙏🙏

MATAR K'ABILA (Completed)Where stories live. Discover now