1

472 8 0
                                    

*✍️ Typing ✍️*
    
          *!!!💫Nana Firdausi💫!!!*

                 *Page 1*

            *Na*
                *Firdausi Wada Abdullahi   (Dearestfydooh😘)*

*CLEVERS WRITERS ASSOCIATION*

Cikin sauri shukhrah ta shigo palon mumy dauke da Sallama a bakinta har tana Kokarin yin tun'tube da kafafun mumy Ko Kadan bata Kula da ita ba,
mumy tace kiyi a hnkli shukhrah Kina Kallon gabanki Kar kije ki fadi, Shukra da kunya ta kamata ta tsuguna ta gaida mumyn tace wlh horn din yaya deen ne ya gigitani tun Daxu Muna Motor Nana Kawai Muke Jira, Da hannu mumy tamata nuni da Inda Nanan take,
tun kafin ta Karasa gunta ta Kama mita, Gsky Nana tsarinki se ke wlh, tun 7:30 Muke jiranki ke Kina nan Kina break fast muma Horn din yaya Deen Yasa Muka Hakura da abincin Muka fito,
Nana dake tsakurar abinci kmr anyi Mata dole ta yamutsa Fuska tace ni wlh na rasa Dalilin da Yasa ynxu yaya yake Kaimu sch nafi jin Dadin bala direba yake Kaimu,
Shukra tai kwafa tace ae ke kika Janyo mana i thing  tun Ranar daya ganki mun'taso sch kin tsaya da Oscar shikenan ya dakatar da Bala Kaimu sch ya kwammace ya Kaimu da kansa Sannan ya wuce Gurin aiki, Toshi mene Nashi da haduwa ta da oscar Gsky Nifa............ Kafin ta Karasa Mgnar sukaji wani karar horn daya firgita su, Shukra da gudu ta fita,
ita Kuma Nana ta mike taje tadau sch bag din'ta mumy Tana daga gefe tana faman yiwa Nana fada akan Rashin hanxari Akan cin abinci Kin'saba bala Seya gama jiranki Kina Nuku Nuku Kafin ki gama to ynxu ga dede dake nan duk miskilancin ki jalal ya fiki, 
Mumy dan Allah kiyi hkr Nafa hkr da cin abincin,
Dama basan Ci Kekeba kuje Allah ya kiyaye to mumy semun dawo, tana fitowa daga palor taga shukhra na Jiranta tace na dauka fa Kin'tafi tace ina xanje ni Kadae yaci ubana gara na Jiraki yafi hukuncin yafi mun sauki, Suka Jera Suka tafi tare suna dariya,
Suna Karasawa Jikin motor Kawae budewa tai Suka Shiga Shukra tadan daki Surayya a cinya tace sorry sis
Nana ko ba wdd taewa mgna Surayya dake ta Xaman Jiransu a motor ta maka musu Harara tace Kekam Nana kin Shiga uku da Nauyi Mijinki ya gamu da aiki, Nana tace abinda ba dole aka masa ba Seya Barni gun mumyna, Sannan ta tuna ashe bata gaishe dashi ba ta kallo shi Yana nan kmr Kullum fuska a cukume Snn ta seseta muryarta tace Morning Yaya Deen Dan baya San doguwar gaisuwa
Da Hannu ya Amsa Mata Gaisuwar  Yadan motsa Bakinsa Kadan ba wanda Yaji abinda yace,
Tunda Yaja motor yakama tafiya ba Wdd ya Kuma mgn har ya saukesu bakin Get na Top Quality  Suka bude Motor Suka fita Snn sukace masa Allah ya kiyaye, ya Amsa da ameen atakaice
Da ido ya bisu Yana kallansu se ya sauke glass na motor ya leko da kansa yace baby zo nan
duk saurin da Nana take Danta bacewa ganinsa  seda ya ganta Tasan Akan hijab ne Ita kam ta Shiga uku su surayya be matsa musu ba se ita
Tun'kan ta karaso ta hade rai ta cuno Baki gaba Abin yaso Bashi Dariya Amma ya Maxe tunda ta tawo ya kafeta da ido yana Kallon takunta da ydd take motsa jikinta Idan tana tafiya shine abinda yake daga masa hankali bayaso mutane suna kare Mata kallo gani yake kmr da saninta take irin wnn takun, yayi nisa Cikin tinani besan ta Karaso gareshi ba sejin sautin muryarta yayi,
Gani yaya, ya daga kyawawan Kwayar Idansa ya kafeta dasu' Nana Baxata iya Jurar Kallon Cikin Idansa ba se tae kasa da kanta,
yayi kwafa yace bana hanaki Saka wnn hijabin ba, wlh yaya wadan can din duka sunmin yawa Niba wani auki ne dani ba se inta yawo aciki
kalli Nasu Shukrah fa, kin'fini Ido ne baby ae ydd ya sauka Jikinsu ke be sauka ba idan na kuma ganinki da wnn hijab din sena zane miki jikinki yaja motor sa ya tafi ya Barta tsaye Agurin
To karaso gunsu shukrah tana mita da murguda baki,
Surayya tace ae ke kunnan kashi ne dake a dakin hajiya ya Samemu agabanta ya fada mana Kar ya Kuma ganinmu da  tsofin uniform din'mu ya kawo mana Sabi kowa Set uku amma kowa ya dena sawa banda ke  jikinki ne yake kaikayi kowa Baasan Ransa yake Saka wanda ya dinko ba sbd over size  ne Wancan ko dake dinkin makaranta ne yafi caras ajikin mutane amma haka Muka hkr gudun Karya taba lfyr jikinmu ke kuma Taurin kai ya Hanaki dena sawa, Nana ta Musu banxa tayi gaba ta shige class dake Anxo Kofar class dinsu,
da can class dinsu daya Da yan uwanta Dadyn su Shukra yaxo Yasa aka Raba su,
ita Nana Bayan an rabasu dan ikon ne yace science xata Karanta shine yaxo Yasa aka maida ita science  class din

Nana FirdausiWhere stories live. Discover now