28

36 1 0
                                    

*✍️Typing✍️*
*💫!!! Nana Firdausi !!!💫*





*CLEVERS* 
       *WRITERS*         
             *ASSOCIATION*




2️⃣8️⃣

Suka shiga tare dayin salm
Ummi ta amsa musu fuskanta dauke da murmushi domin taji dadin ganinn jalal
Jalal ya nemi waje ya zauna kusa da umminsaa
Yace ummi barka da gida
  Ina yini
Ummi tace '" lafia klau son
   Ya amrah
Jalal ya shafa kai yace tanann kalau
Ummi ta kalli abdurrahmn
Tace kwoma yayanku drink
  Jalal yace aa ummi I'm ok
Tace to fa yanxu ka girma ko jalal
Sbd anyi amarya to ruwan wajen ummi andena sha keannn tafada cikin sigar wasa
     Jalal yae murmshi yace haba umminah
Ke dakanki kike fadin haka ae sekisa su mumy sumana dariaa
  Ummi tae daria itama tace aaa ae nima danawa naee
Shide jalal murmushi yasakeyi
   Ummi tace jalal
Ya dago kai ya kalleta
Cikin nutsuwa tace da alama akwae damuwa tattare dakai
Jalal yae yake yace aa ummi me kika gani bawata damuwa kalau nake
  Ummi ta dago kai tace abdrhhmn bamu  waje xamue mgn
Yace tom ya juya y fice
  Ummi tace son fadamun damuwarka
  Naganka so wik
And kuma naga damuwa a bayyane akan fuskanka mene ne shi
Jalal yace me
Ummi tace damuwarka mnaa
Jalal ya numfasa hmmmm
Sbd yanajin nauyin ummi koba komi nana diyartace du d bata nuna masa wani abu amma yasan tsakann da da mahaifi se Allah
Bayasan fadamata damuwarsa ya xama takasa fahimtarsa akan nana
  Sbd shi harga Allah bayason ta fara xance yanxu
  Ummi ta katse masa tunn dayake tace
   Ehen inajinkaa kayimun shiruu
  Jalal yace ummi xan fada muki amma dan Allah ki fahimceni sosae
Kina goyamun Baya akan komi
Dan allah inaso ki fahimceni dkyau kamar ynda kike fahimtata kulum
Ummi tae murmushi tace ina bayanka kasani sbd nasan bazakae abunda ya saba sharia ba ko wnda ba dede bah
Ina alfahari dasamun da kamar kaa
  Jalal yace ngd ummi
Dama akan maganar nana ne
Ummi tace mtchew wlh ka tadan hankli nadauka wni abunne babba
Jalal ya kalleta yace to ae ummi wnn dinma babba ne
Ummi tace tom inajinka me ta aekatah
  Hala tayi lefi kamata fada mumyntah ta maka fadaaa ko
    Jalal yace ko kadn ummi ba akan hakabane
Akan tana kula sauryainee
Nikuma Nace aaa ba ynxubah bata isa xance ba
Fawas ya samu Mumy bilal ya rakoshi akan cewa yanason nana
   Zesa anema masa aurenta
Sann wnn yaron dan gidan    
           haj. Jamila
Yana xuwa xance wajen nana kuma mumy tasani amma tabarta tana tsaywa dashi
  Don har a falonta suke xancee
  Shine tace in abba yadawo xataje ta sameshi akan mgn
  Shine nace tabari karta msaa
  Kawae tace msu yarinyace bata isa aurebah yanzu
Shima fawas taurin kaine sbd seda nafada masa cewa nana yarinyace karama
  Yana kaiwa aya yae shiru xuciarsa namasa das das akan amsar daxeji daga bakin ummi
   Duk da yasan da kyar ta biyema su mumy
Ummi tae shiruu
Jalal yace ummi bakice komibah
   Ummi tace " to ae ni nama rasa bakin magana
Jalal yace meysaa
  Ummi tace kawae na rasa ma abin tsarawa
Jalal yace kenann kema kin goyi bayan mumy akan nana taci gaba d kula saurayi
Amata aure da wuri
Ummi tace ko kadan Bahaka nake nufibah
Jalal yace to mekike nufi ummi fadamun dan Allah
Kinsan ana fadama abba xece axo ae tambya inde nana tace tana sonshi shikenn xece tom tayi krtu dakinta
   Kuma dady nada buri akantaa
Sann kinsan dady xe hakura d burinsa akan mgnr abba
Sbd komi yafada kinsan shi zaae dan Allah ummi kice wni abuh
   ummi tace tsaya mana jalal meysa k rikice haka
  To wae ma ita nanan cema akai tana sonsu
Jalal yace wlh ummi naga alaman nana tafara son
Mahmoud
   Namata magn tacemun wae kawae mumy tace tana gaedshi ita b soyya sukebah
Ummi tace to Allhmdllh
Ni ma anwa raayin inaso tadan kara shekaru kafin ta fara kula wani saurayiii
  Se asann jalal ya natsu yace to ummi mene abin yi
Ummi tace kasan ni bazanyi mgn ba
Duk abunda mumy tayanke akanta shine yafi dacewa d ita
   Amma hnya daya itace kana yawaeta xuwa gidann
Sbd idan ita nanan tana ganinnka ztaji tsoron kula wni koda yaxxoo
   Sann xata hana kowa xuwa
Nikuma xanna kokrin kirnta kmr xatamun aeki dagann se in bigi cikinta naji meke faruwa
    Daga haka har na canxa mata raee
  Jalal yace yessss umminah shysa nake sonki haka xaae
Ynxu bari naje kar mumy taga nadade ta xargi ko mgnr mukeyi
  Ummi tae daria tace to son kagaedaa diyartawaa
  Yana fita ya dau motansa ya wuce gidaa
Xuciarsa fari tasss yana jin kaunar umminsaa sbd komi yakeso ta na biye da shi ahaka harya isa gida
   Yana xuwa amrah ta taso ya rumgumshe tace luv ya ka dade
  Kodea wni wajen ka biya
Jalal yae daria ya dago kntaa yae kissn kumatunta
Yace
       Tsoro kike karnaje xance ko
   Amrah ta hade rae tace to wake so mijinsa yaje xancee wajen watah
  Jalal ya sake hadeta d jikinsa yace musammanma irin matata me kishi koo
Amrah tae dariaaa
     Tace kmr kasani nifa ko tamacen kuda banso naga ta  tabamunkae
  Yace naji muke abni ruwa don nagaji
Tace tom suka karasa cikin falo tana makale dashi
  Ta dakko ruwa tabashi yashaa
    Suka cigaba d hirannsu suna makale d juna
  Amrah tace luv dan Allah ka kakni gida
  Inason ganinn mama nayi misn tana
   Gashi baba yahana su mahasin xuwaa bare nadanji dadi
   Jalal yace xan kaiki amma sekin dage kin haefomun yan hdu
  Amrah ta xaro ido tace yan hudu fa luv
  Haba dae k rufamin asiri mnaa
   Jalal yace to yan nwaa
Amrah tace haba luv ynxu ko cikin baa samuabh amma ace banzuwa gida se na haihu
  Jalal yace kika sani konayi ajiyaa anann
  Ya Karashe mgn yana shafa cikintaa
   Tasa yar kara ta shige jikinsaa
  Yasa daria yace shagwababba kawae
Naji xankaiki idan kinje gidan mumy dagann se ki wuce
  D yamma Seki dawo gida ko
Tae tsalle tasake shigewa jikansa tana mrnaa
Jinn kiran sallah magrib
Yasa jalal mi kewa ya dauro alwala ya nufi masallci......
   Jalal nadawo wa a masallci ya tarda amaryansa tasake fesa wnka see sheki takee
  Yace luv kinyimun kyau wnn wnka ae se ki sa na sususce
Amrah tae murmshi cike djin dadi
  Jalal ya shiga ya kara watsa ruwa yasa jalabiya ya dauko keys na motansa
   Yana kokarin fita amrah ta Kara so tace ina xaka kuma fita ynxu k brni nikadae haba luv
   Jalal yace kie hkry ba jimawa zanbaa
Zanje wajen bilal ne
  Amrah tace gskia luv nide aa
Jalal y kura mata ido ynda taketah faman buga kafaa
  Sann yace to yanxu ya kike so ae
Tace k hkura gobe kaje
Jalal yace aa
        Jeki dauko mayafinki
Mutafi na ajiyeki gida mumy
   Idan nadawo semu taho
Da sauri ta juya d dakko mayafinta t fito tashige motaa
     Suna tafe suna hiransu n masoya
Amrah tace luv nikam konama su nana lefine
   Jalal ya dan kalleta sann yamaeda hankalinsa kan tuki
   Yace lefin me xaki musu
Amrah tace kai baka kula d hknbah
  Jalal wnda hnklinsa ke kan tuki ya tmbyta agajarce batare d ya kalletah
  Yace dame fa
Amrah tace tunda nazo gidann basu taba zuwa ba
Nasan mummy ko ummi baza su hanasu zuwabah
   Bansan KO mami ce subari bayanxubah
  Duk d itama banajin xata hanasu
   Jalal yace banajin haka
Su suka san miyahanasu xuwa
   Amrah tace amma nadamu wlh klm abun na raena
   Jalal yace inkinje seki tmbeysuu
   Kilan su fda muki dalili
Amrah tace aeekam haka zaee don har mumy sena fadimaa
    Jalal yae murmshi yace aekunfi kusaa
  Suna isa gida yae horn ana bude gate y shiga
   Yacema amrah kishiga ni sauri nakee
   Danayi ishai xan dawo insha Allah
Amrah tace bzaka krsabah nikadae zanshiga
   Jalal yace yer
          ni sena dawo
Tafice
Ta nufi gun mumy tashiga d slmr
Mumy dake xaune a falo ta amsa tace amratu kune a tafe
Amrah ta karasa t dukusa ta gaeada mumy
   Mummy ta amsa tace yake daya ina mijinaki
  Amrah tace ajiyeni yae
Shi yatafi gun bilal
Mummy tace ayshiknn bari n kwo muki ruwaa
  Amrah tace lah mumy bkmi allah ngd
Amrah tace mumy wae ina nana naji gidan shiru
  Mumy tace ah nana ae anzama yanamata ta tafi zance
Amrah tace ah lalle kam
To Allah snya alhkiry
Aekam xanma jalal albshir akan nana tasamu Wanda takeso
Mumy tace sosaema
Amrah tace mummy bari naje na gaedasu ummi d gwaggo
Mumy tace too bkmi skin dawo
            Jalal y juya kan motansa
   Ya nufi wajen bilal
yana karasawa dede gidan se ya tsaya nann ya kira shi a waya yace masaa yna waje
bilal yace
   kasigo mna
jalal yace sauri nake kawae k fito
bilal yace ganinn karka fara min mitaaa
bilal nazuwaa ya mikama abokinnashi hannu suka gaesaa
  yace sbd kayi aure ka girma giidann namu ma gagaranka shigaa yakee ko
jalal yace kai bar wnn mgn ba haka bane
  kagane bawae naki shiga bane amma sauri nake
bilal yace to ina jinka menene
jalal yace bilal meyasaa kamin hakaa
   bilal yaa kalleshi d alamun be gane me yake nufibah
jalal yace haba guy yazaee k dau fawas ka kaishi gun mum
  kasan cewa banso nana ta fara zance ynxu tyi karamaa dywaa
  bilal yacee ohh nagane
wae sbd na raka fawas gun mumy shine yasa kake haka
kace kai fushi kake dani
habaa koda naji
   shiysaa kenann jia danaa kiraka kaki daukan wayana
jalal yaa fesar d iskaar bakinsaa
yace bahaka bane bilal amma kai kanka kasan cewa ina d buri akantaa
bilal yacee ae nadauka nana nima kanwatace
kuma sbd haka wlh naki yrda na raka fawas
amma y tursasani
jalal yace karmue haka dakai kasanni sosae be kmata ka kasa fahimta tah bah
nana kanwarkace nida kai ae abu dayane
bilal yacee ko kadan bhk bne
tundaa hrkake t fda sbd fawas
   to k kwnatar d hnklinka shi yabar kasarma
bilal y juya xe shige gida
  jalal yaa rik hannunsa
yacee mene hakan sekace yaraa
bilal yace kaikaso hakan
  jalal yace dan allah abokina k fahimci yndaa akejin nana a ryuwat
bilal ya ce nasani sonkanka nee yae ywa jalal
kai kyi aure amma kahana nana  t kula kowa
waema tsya jalal son nana kake
  jalal d sauri y dago kai yae bilall ya fara shirme fa
yazaee naso nana
bilal yacee ko
jalal yacee kai mtsla ta dakai kenann wnne irn so
bilal yace hmm tom anbar mgn fawas amma mahmoud f naganshi yna d hnkli shi xaka varshi y kulata
jalal yace wlh banaso naga yaronn
   kainfa banso takula kowa
bilal ya sheke d daria yace dkyau dama tarko nama
kaga kenann kanason
nana tundaa kake kishintaa koo
jala yacee kaga nide banson wnn shrmn naka knwar tawa
kagani tafiataa da allah mlm
bilal yacee ah kaida kazo fadaa kuma ka tafiii

Nana FirdausiWhere stories live. Discover now