3

100 3 0
                                    

*✍️ Typing ✍️*
    
          *!!!💫Nana Firdausi💫!!!*

                 *Page 3*

            *Na*
                *Firdausi Wada Abdullahi   (Dearestfydooh😘)*

*CLEVERS WRITERS ASSOCIATION*

Jalal wnda gaba daya hanklinshi ya tashi ya rasa inda zeyi ga hannunshi ya rike handle na kofa Amma gaba daya gumi se yanko masa yake yayi kmr  zae koma ciki ya buya sae ya ya jiyo abba Yana kiran mumy......
hajia halimaa zo da Allah ki dakkomun wayata ki kawomun falona inaso na karasa wni aeki a system dina gobe wek end insha Allahu hutawa nakeso nae
Mumy wdda hannunta ya riga ya Taba handle na Kofar dakin nana tae maxa ta juya ta koma dakin abba domin dakko massa wayarsa
Jalall ya saki wni dogon numfashi hmmm snn ya lallaba ya sauka yabi ta baya y wuce part dinsa ...
Nana da duk abinda yake tana jinsa azuciyarta Addua take Allah yasa mumy ta Kamashi ta rama mata murde kunnen da yayi Mata Yana fita ta boye littafin Kawae tae shirin bacci Amma Novel din ya tina Mata Tijjani Oscar irin Kalar soyayyr Dayake Nuna Mata kenan ta rasa taya xata  iya fadawa yaya ydd take jin Oscar a xuciyarta sbd shi kullum mgnrsa karatu Xatayi ta Cika masa Burinsa Shida Abbansa tae kwafa tace na Kasa gane wnn Burin da tun ina primary yake fada, Nana tae Addua taja bargo bacci me Nauyi ya dauketa........
Mumy bayan ta kai ma alhaji babba Wayar seda ta tsaya ta hada masa copy sannan ta hawo sama gun nana ta sameta se faman munshari take mumy ta tabata ahnkli tace daughter Nana d kayr t iya bude ido tace naam mumyna
Tace kinyi alwala kuwa kafin kie bcci nana ta daga kai mumy tace aduaa fa? Nanma nana ta daga kai mumy tace ohk snn t gyramata rufan t wucee wajen abba........
Jalal na shiga dakinsa yaja wata Iska ya fesar da Hucin Cikin xuciyarsa Snn ya kwnta yana fdin ngode allah d mumy bata gannibah
Yana wnn tunni wayarsa tafara ringing ya karasa ya dauka yakai kunne yace hello daga can aka amsa da hy
My hero ya kk
Jalal yae murmushi snn yace nayi fushi fa bestie amrah tae dria tace tuba nake my hero gwuiwoyina a akasa na kama kunne na amin afuwa.......
Jalal yae dria yace aa tashi karkijimin ciwo na hakura tace Thnk luv
Yace naji kina murna fadamun mene yasaki farincki haka
Tae farr d ido kamar yana ganinnta ta sake kashe murya tace guess What
Yace mami taxaneki sukasa dariaa
Jalall yace hkne ko tace aa yace to dan fdamin knjii tace albishirnka yace goro fari me kyau kamar kee
Tae murmushin jin dadi tace dady yce next wek xamu dawo gida gaba daya ya gaji d zaman London
Jalal yace  uhmn plx joke a part ar u serious or  ur jking
Tace I'm nt jking at ol
Jalall ya ce Kaii I'm very happy gsky I can't believe ma luv xata dawo kusa dani gaba daya
Tae murmushi tace to tsaya bani tukuicinaa
Yace ae tukuicinki dabanne ma luv yau da kyar xan iya bcci bakiji ynda nakeji bane I so much luv u tace luv u too
Yace shknn ki kwnta dare y fra xan je na watsa ruwa zamu krsa mgn gobe
Tukuicinki kuma kina dawowa xan kawo maki
Tace thank u
You deserve more... ansar daya bata kenann y kshe wyan
Y kwnta yanata murmushiii farin cikin dawo war Amrah kusa dashi yanason Amrah fiye da tunanin me karatu kyakkyawan lips din Amrah Shine Abinda yafi kome Daukar Masa hankli game da ita ya wani mike ya naushi Iska daya tuna dis week ma guy xe dawoo.........
Bilal shine guy abokinshine tun kuruciya tun jiya yake sauraron Kiran Wayarsa  Amma Shiru se kuma ya mike ya Shiga toilet yayo wanka hade da alwala........

Washe gari ya kasance asabar a ka idar Gidan kowa da wuri yake tashi ya shirya ya nufi part din gaggo kasancewar a can duk week end suke break fast......
Gwaggo itace mahaifiyar su alhaji babba yaranta hudu a dunia biyar t haifa autanta mahmud y rasu
Alhaji babba shine first born se baba karami da kaninsa umar se kumaa autanta Aishaa......
Alhaji babba shine mahaifin jalaludden yaransa uku duka maxa akwae abdussamad da abdulmajeed suna karatu a waje jalaludden shine babba........
Jalal yayi krtunsa a China ya krnta mbbs a shenyen medical college  shi kuma abdussamad Yana engineering a Egypt se autansu abdulmajeed Yana Malaysia Yana masters akan quantity surveying..... Ya kasance aduk gidan sune manya kuma sune maxa!!!!

Shi kuma alhaji karami shine mahaifin Nana itace first born sakamakon umminta bata haihu da wuri ba dan hk tarike jalal kmr dan cikinta
Abdurrahman shine ke bin Nana se abudrraheem se autansu hibbaa!!!!!
Shi kuma alhaji umaru shine yake bin alhaji karami kuma shine mahaifin shukrah se yusarah Kebi Mata se kuma affan......
Aisha itace autan gwaggo itace Maman surayya
Tana aure a kadunaa surayya itace first born tata  a wjen gwaggo ta taso tun da aka yayaeta suka barwa goggo
Da a bangaren gwaggo take bayan ta girma se ta gudu bangaren su shukrah sbd sabon datae da itaa suntaso su ukun Kusan Sa anni Da Shirta da Surayya da Nana  Amma Nana  ce babbarsu......
Nana wdda tun tana karama ake kaita gun mahifiyar jalal sbd ydd mummy ke tattalinta ita kuma seta fison Xaman gun momy har t girma ta zauna wajenta shikuma jalal Dama Dan ummine da Abbansa.....Abinda Yasa ya dawo part din mumy ganin sangarcewar da Nana tayi kome aka Mata Kuka kuma Yasan umminsa Batasan yaro ya taso a haka kuma ga tarin burin da iyayenta Suka dauka akanta dan haka ya dawo kusa da ita yake San cika musu burinsu dan umminsa tamasa Riko me kyau baxe so Nana to tashi a haka ba  dan mumy Batasan Anawa yaro tsawa......

Misalin karfe 10:00  safe kowa yana zaune falon gwaggo hajiya duka matan gidan sunzo  mumy d ummmi se mama mahaifiyar shukrah kenann
Sun gaida hajia gwaggo Suma su alhaji karami duk sun zauna
Su shukra suka shigo tare dasu nana
Nana ta karasa jikin mumy ta xauna a jikinta snn ta gaida iyayenta kowa ya amsa musu alhaji karami Yayi murmushi yace nana yar mumy dukkansu sukasa daria
Jalall ya shigo yana salllama kowa ya amsa d faraa banda mumy dta amsa ciki ciki
Ya tsugunna ya gaedasu suka amsa snn y klli mumy d bata amsabah yace mumy ina kwna
tace waton jalall ka Raena ni Gani Kake Kanmu daya ban isa nace Kabar abu ka bari ba baka da aiki se cin zali shine aekinka ko?
Yae kasa dakai tace kasamu Yarinya ka dinga cin zalinta sbd bakai k haifetabah ko
Hajia Saude matar alhji umar waton dady  tace yaya ayi hakuri kode lefi tae Kinsan f Nana da taurin kai
Mumy tace bawnda ta tawa taurin kai ka waee mugunta ce
Alhaji karami yace haba hajiya halima shknn bazaama mutun fada ba inyayi b dedebah seki Kama fada
Mumy ta juya tace waton bame bimata hakkita ko shine kowa yabi bayansa ko
Gwaggo tae daria tace to Maman Nana ayi hkry Kai kuma jalal ka kiyaye Kabar Mata yarinya tayi kiba mumy tae kasa dakae tace go-gyo kiyi hkr jalal Yasa nayi Mgna agabanki Bayajin magana ne wlh
goggo tae Murmushi dake tsohuwace Me kamala ita hakan ma dadi yake Mata ydd sukesan junansu..... ummi kam batae mgnba gudun kar tata tae xfii tae murmushi Kawai tana Kallon ydd kowa yake Zaune da duwawunsa banda Nana datake Jikin mummy a kwance
Jalal yace ayi hkry mumy baxan sake ba
Tace nji k shiga hankalinka dae na fada maka.......
Ya mike tsam ya Koma kusa da alhaji Karami  ya masa rada akunne Wdd su kadae ne sukaji abinda sukace.......
Sann gwaggo tace to azo ayi break fast tukunna
Yalwa dame akin goggo sukae serving dinsu ta gefan ido jalall ke Satan Kallon Nana da take tsakurar abincin kmr anyi Mata dole Yasan Dama bazata iya cin abincin nan ba tunda duk week end traditional Food hajiya kecewa ayi mumy tana Ankare da ita Jira take su Koma Part dinsu ta Dama Mata custard... bayan angama su yalwa suka kwshe kayan snn ake ta hiraa
Jalal yace  kowa ya tashi yaje yae tahfiz a kira bala yaxo ka kaisu mkrnta kar su makara
Shukra kuje kusa uniform  Karku mkra suka amsa d toh
Suka tashi kowa ya tafi Shiryawa iyayensu duk Suka musu aduaa suka amsa d amiin.....
  Gwaggo mace ce me kirki ga son jamaa sann tana kaunar surukanta d jikokinta
tana san yan uwanta tana musu alkhairi sosae kowa na yabon halintaa....... kmr Kullum Idan Jikoki sun watse seta hada yayanta da Matansu duk ta musu Nasiha snn Kuma akama Raha kowacce Sirika Tanajin Dadin xama da goggo....
Jimawa Kadan kuma duk sirikokin nata kowa seta tafi Part dinta su barta daga ita se ya'yanta......
To anan ne goggo ke fadawa yayanta acikin danginta Kona mahaifinsu Wdd yake bukatar temako tace ayi Masa dan mahaifinsu har ya mutu Yana bautawa xumunci.......

suna Cikin tattaunawa Wayar jalal tae kara da murmushi ya fito da Wayar Tinaninsa Amrah ce se yaga Guy ne da Sauri ya mike Yayi waje Yana cewa da gske kana part din mumy cikin hanxari ya Karaso part din sukayiwa Juna wata kyakkyawar runguma suna dukan bayan June......
Nana data fito daga dakin mumy tana Kokarin sa hijab na tahfiz kmr Ance ta juyo taga yaya Bilal ya kafeta da ido Yana mamakin girmanta ita ma shi take Kallo tana tuna yadda sukasha renonta da goyanta Shida yaya deen lokacin tana karama Kawae tawani saki Kara tae wulli da hijabin ta tawo da gudu xata rungumesa da tsawar da yaya Deen ya dakawa Nana da karar da Nana ta saki sbd firgici da fitowar Mummy daga kitchen hannunta dauke da glass cup Wdd ta damawa Nana custard Kusan lokaci daya Suka Bada wani sautiiii....... ......

    *✍️Edited by Maman shukhrah✍️*

Nana FirdausiWhere stories live. Discover now