27

43 2 0
                                    

*✍️Typing✍️*
*💫!!! Nana Firdausi !!!💫*







*CLEVERS* 
       *WRITERS*         
             *ASSOCIATION*





2️⃣7️⃣

Sannu a hankali ya taka ya isa gareta!
Yana kokarin seseta murmushii kan fuskarsa dan ganin ydd ta tsorata da ganin tunkarowarsa gareta........
Yana zuwa ya bude wadrope dinta ya dakko mata abaya ya miki mata....
Karba tayii ta saka! 
Ganin ya zauna gefan gadon itama seta zauna dan nesa dashii kadan tae kas da kanta........
Da hannu ya mata nunii kan cewa ta Matso kusa dashii...
Ba ydd ta iya dole ta matso ta zauna tae kas da kanta tana wasa da pingers nata.....
Ya kalleta se yayii murmushii ya kamo hannunta yana murza pingers dinta a hankalii ya sauke ajiyan zucia da danne kishin dake ci masa rae yae mgna cikin husky voice nasa........
baby me yasa bakyajin mgna ne kinfiso kullum Ina ganin abinda raena ze bacii
Mene hakan da kikae kinsan banson ganin kuna yawo da wando acikin gidan nan...... Duk abinda addinii ya hana to mu kiyaye aikatashii......
Banda shashancii ma irin naku mene abin bayyana tsiraicii......
Kinsan ance bayyana shi haramun ne shiyasa kullum mukesan mu hanaku amma bakwajii kome yanada lokacii, idan kunyii hkrii da takurawar da muke muku to akwai tym da zaku bayyanashii ga Wanda ya dace Se Ku samu lada gurin ubangijii me tarin yawa ........
Dan haka inasan daga yau karna kuma ganin hakan daga garekii.......
tunda yah Jalal yake mata nasiha bata dago da kanta ba sema kara kas dashii da tayii sbd yau yayii abinda be taba mata ba......
Kinyii shuru baby bakice kome ba.... Dakyar ta numfasa tace 
Kayi hakuri Yaya bansan zakaxo gidan nan ba.....
OK idan kinsan xanxo seki dakko abaya kisa idan na tafii sekii cire kina yawo da wando acikin gida......
Da sauri Nana ta dago kanta tace ba haka bane yaya
To koma meye banson kina aekata abinda kikasan in'kinyi xan mikii fada......
ta kara yin kas da kanta snn ta amsaa da toh......
Ya maganar saurayin nakii Mahmoud.......
Da sauri ta dago da kanta tace nifa ba saurayina bane mummy tace Ina gaedashii kawae......
To meya kawoshii yaxo gurinkii idan ba soyayya tsakaninku ? nifa yah ba soyayya Muke ba kawae mutuncii......
Ganin banda lfy shine yaxo ya dubanii Ina lefin wdd ya damu da lfy tah....
Wani ma gidan mu daya amma ya kasa dubanii yace ya jikina......
OK kina nufin ni ban damu da lfyrkii ba......
Ina nan kmr ydd kika sannii ina tare dake
dani da mummy mukai jinyarkii in'kina tunanin banxo garekii ba to ki cire wnn daga rankii.....
Har nan bilall yaxo xaa tafii dinner dakyar ya banbare nii daga garekii....
kinkasa fahimtar ydd nake daukan alamurankii da muhimmancii ko?.......
Nifa ba haka nake nufi ba
OK,,,
Mgnr Mahmoud kuma daga yau na soketa......
xan samu mummyn na gaya mata bansan alakarkii dashii
Bansan ya kuma zuwa gidan nan ki fita gurinshii......
Idan ya mikii waya yace xexo kice ya samenii ya mun mgna idan na amince seya xo
Nine xan xaba mikii mijin dazakii zauna dashii nafii kowa Sanin wace irin rayuwa ya dace dake.......
Kina yin kokarin kauda idona daga ganin kuskurankii......
Duk wannan mgnr dayake hannuta yana rike da nashii yana wasa da yatsunta.......
ungo  wnn.....
Ya mika mata rafar 50k
tasa hannu ta karba tana sauraran tajii me xece!!!
Zanwa sister inlow magana ta dauke ku a motor ummi ke da yan'uwankii kuje Kuyi shopping.....
ynxu Abubuwa sunmin yawa bani da tym na kaiku shopping!!!! Yana gama fada ya tashii ze tafii.......
Gaskiya ne yah jalal waton sbd ka aurii yar gold shine Baka da lokacinmu se nata.....
Azuci tae mgnr batasan ya fito filii ba......
Yace mgn kike!!!!!
A'ah ba mgn nae ba mungode  Allah ya kara budi.....
Ya tashi ya tafii yana murmushii......
sarae yajii abinda tace waton itama tanajin ydd yake jii kenan shi hakan dadii ya masa....
Har yaje dede kofar xe fita ya juyo yace yaushe zakuje ku gaisar da auntyn taku tana yawan mgnrku kuma naga ba wdd yaje a cikinku .....
Xamuje ne semun samu tym tana mgnr tana kokarin kwanciya akan gadonta Dan mgn'ganunsa bata mata rae suke ynxu.......
Murmushii yayii ya juya ya fita da yaga ydd take bashi amsa cikin Bacin rae......
Hakan ya masa dadi ganin itama tana kishinsa kamar ydd yake nata.......
Har ya sakko daga benan murmushii bebar kan fuskarsa ba!!
haka kawae yake jin dadii da farin cikii yana ratsa zuciyarsa ganin ydd Nana ke kishinsa....  
Barka da zuwa yallabai
tashi daya ya hade rae ya koma jalaludden dinsa ya amsa mata gaisuwar fuska a cunkushe ya haura dakin  mummy.......
Ita dae uwanii mamaki ne ya isheta ganin yau Jalal yana murmushii......
Abinda bata taba gani ba iya tsawon zamanta agidan.......

       ...........ka dawo kenan eh mummy na dawo
Yace ina kwana lfy kalau ya amartu
Tana lfy
Ka daure kana kulawa da yarinyar mutane ydd ya kamata.......
Girma da arxikii ne ya hadamu tsakanin mu dasu.....
Insha Allah mummy xan kiyaye hakkokinta dake kaina .........
Ya gyara zaman hular kansa yace.....
Abbah fa!!!!!
Jiya mukasa rae da dawowarshi amma be dawo ba.........
May be Se yau
Amma alhaji karamii ya dawo tun yammacin jiya.....
Eh munyii waya dashii
ynxu ma xanje gurin sa kafin na wuce gidansu bilal......
          Yawwa Dan Albarka gara da kayii xancan bilal jiya sunxo mun da wanii abokinku yana san Nana......
A firgice Jalal ya mike yana hucii ya ambacii sunan sa fawas.....!
Ashema kasan da mgnr Baka fadamun ba dama jira nake in alhajii ya dawo na fada masa
Duk abinda yace xan fadawa bilal seya sanar dashii......
ni na yaba da hankalin yaron
Haka kawae najii ya burgenii yana da nutsuwa sosae .........
Gaba daya gumii ya gama jike masa jikii ya daure ya zauna ya dakko hanky ya goge face dinsa......
Ya dedeta nutsuwarsa
Ya kwashe duk ydd sukae da fawas tun Kafin ya koma UK
Ya fada mata......
Tae shuru na wanii lokacii  snn tace duk da haka asanar da alhajii idan ya dawo aji me xece....
kaga yaran can ma Mahmoud mamanshii tamun mgn akan baffanshii idan ya dawo zezo gun alhajii su nema masa auranta kaga ko dole na sanar dashi.......
A'ah mummy karki fada masa  Nana tayii kuruciya da yawa duk meson auranta ya barii Se ta gama karatuu..... kawae abinda zakii fada musu kenan baxe yiwu a mata aure ynxu ba....
Shi kuma yaron can Mahmoud ki fadawa mamanshi karya kuma zuwa gurin Nana da sunan hira.....
ba soyyace a gabanta ba Idan tym yayii xa'a Sanar dashii......  baxe yiwu
Ina tufka suna warware mun ba......
har nawa nanan take da mutane xasu damemu da mgnr ta haka.......
Wnn case din base kowa yaji ba nima xan iya kashe sa..... xanje har gida na samu bilal din shima.......
Yana gama fadar haka ya mike ya fice yana hucii.......
Da kallo mummy ta bishii harya bacewa ganinta
Tana mamakin zafin zuciya irin na Jalal
ta rasa me yasa yake daukar zafii akan lamuran Nana......

......yaso ya leka yaje ya gaida goggo amma ydd yakejin xuciyarsa na masa zafii
Bexe iya jinkirii beje gurin bilal ba
Dan ya mugun bata masa rae na kawo fawas gurin mummy ba tare daya fara sanar dashii zuwansa ba......
Yana kokarin fita compound suka hadu da Abdurrahman
Yayah bilal barka da yamma
Barka dae broz
Ina abdurraheem
Yana ciki yana taya ummii girkin dare .......
Daxu Abbah yana nemanka se hibbah tace ta ganka ka Shiga apartment din mummy daxu......
OK muje to
Suna tafe suna hira se yae toxalii da askin Kansa
Kai ba na hanaku wnn shashashan askin ba
Abdurrahman ya shafa kansa yace kayi hkr yaya kasan mun denayii wlh sbd bikin nan mukae...... 
Ummi ma se fada take yau xamuje mu aske insha Allahu.....
Kuje ku aske karna dawo gidan nan gobe na ganshii akan ku.....  
Idan kunkii kuma jikinku ne ze gaya mukuu.....
Shide Abdurrahman shiru yayi yana shafa kansa suka cigaba da tafiya!
         Da sallama suka shiga falon ummiiii.....................

Nana FirdausiWhere stories live. Discover now