19

49 1 0
                                    

*✍️ Typing ✍️*
               *!!!💫Nana Firdausi💫!!!*       


*CLEVERS WRITERS ASSOCIATION*

*Wannan shafin sadaukarwa ne garekuu Cleavers Writers Association comment dinku na sani dogon typing😝 luv u all💛*


1️⃣9️⃣

Amrah ta cika tayi fam ganin kallon daya kafee yan matan da suka shigo ynxu
se mgna take masa besan tanayii ba

Seda tasa hannu ta shafa fuskarsa tace haba ma luv ina ta maka mgana hankalinka yana can waje daban
Jalal yce   am sorry dear ina tunanin wni abu  ne
itama se tae kokarin danne kishin dayake ci mata rae ta sakar masa murmushii

Se kuma kunya ta kamashi yace wlh wadancan yaran nake kallo

Suwa kenan? Amrah ta tanbayeshii
dan ita bata gane su waye ba
Su Nana ne fa ko kema bakii gane su ba
Amrah tace ynxu su Nana kakewa wnn kallon
Kmr wasu bakon fuska

Kodayake nima ae bangane suba gaba daya sun xama kamar larabawa kannennamu

Jalal  ya janyota jikinsa ya manna mata kiss a goshinta yace wane xeyi kama d larabwa awajen bnda matata suka sakii murmushii lokaci daya
kawae se ganin plash sukai ta haskasu alamun anyi musu pix
Ya sake janyota jikinsa  aeko karaf a idon Nana  juyowarta kenan tana dago wa abdussamad hannu batasan lokacin da tsakii ya subuce mata ba
sejii tayii ikleema tace mene kike tsakii se Nana tace ba kome
Ina zuwa ynxu xan dawo ta tashi tsam ta tafii gun abdussamad
Ta gefensu Nana taxo ta gifta lokacin shi kuma jalal ya rungumo amrah yana Mata rada a kunne
Baka ganin kome kan fuskarta se murmushi da alamuu kome yake fada mata ya sanyaya mata zuciya
Amma duk da haka ta gefen ido yake kallon Nana yanasan yaga Inda zata....
Tana daf da karasawa table din su abdussamad
Mahmoud yasha gabanta fuskarshi dauke da murmushii batasan lokacin data mayar masa da murmushii ba
Ya miko mata wanii dogon sanda me kyau anyi repping nashi da wanii xaiba kalar gold me kyalli me kyau tasa hannu xata karba memakon ya cika mata kawae seya fara tafiya yana janta itako tana biye dashi har seda yae nesa da mutane ya xaunar da ita kan wani table shima ya xauna ya fuskance ta
kawae se tayii murmushii ta sunkui da kanta kasa dan bata iya hada ido dashii
Tace ya Mahmoud Ina yini
Yace lapia lau anty nana
  Tae daria tace nice kuma antyn?
   Yace ehmna aeke kinxama anty tae dria
  Yace to ya taro
Nana tace Allhmdllh
   Yace gud wnn kwallian dakikae ae wni sekyace kene amaryan tundaga nesa ke kadae ke haskaka wajen
Nana tae ksa d kai tce ya Mahmoud harda zolaya
   Yace zolaya ko gskia knwar ya Mahmoud
         Sukae dria dukkansu
Duk abunda suke  akan idon jalal sukeyii idonsa harya fara janxa launii,,,
ya rasa taya ze dakatar dasu
se yayii niyyar tashi yaje garesu se zuciyarsa ta hanasa
Ga amrah ta shige masa jikii bayasan yayii wanii abu dazata fahimcii damuwarsa akan Nana...
Gaba daya zuciyarsa a dagule take da tajaicin Nana da tasan ydd yakejii Idan ya ganta da yaran can dako kallonsa baxata sake ba....
Yasake hadiye wanii Bacin rae daya taso masa yace dana san nana idan taxo xata hadu da yaran nan dana bata pils na bacci tasha gara tae baccii a gida da zuwanta gurin nan ......
Yayi nisa cikin tinanii yajii MC
na cewa muna bukatar ganin amarya da ango a wnn filii
Dole ya tashi ya daga amrah dake jikinsa sannan ya kama hannunta suka shiga fili......
Waya Nana tawa Aunty Ikleema Kansu dawo table din su......
Dan tafiso suxo kusa da ita kota wuta da wnn nataccen kallon na mahmoud.....
Suna karasowa Nana ta gabatar da Aunty Ikleema gurin Mahmoud tinda itace be sani ba
Ae se ya durkusa har kasa ya dafe hula yace little mum ina yini Ikleema tae murmushii dan xuciyarta ta yaba da zabin diyar tata.....
Snn ta amsa itama cikin barkwancii kmr ydd ya mata..

gabadaya dariya ya basu snn suka ja sit suka zauna shima seya koma sit dinsa ya xauna
su surayya suka gaisheshii ya amsha da murmushii kan fuskarsa......
Canko cikin filii dangin amarya da ango ne suke ta faman ruwan kudii dake duk abune na manya.....
Likin dasu Ummee sukai  da dangin mummy  da kawaye da mutanan su baa cewa kome  hakama dangin amarya sunyi Barin kudii kmr ba gobe Maman Amrah da kawayenta aunyii rawar gima ba karya .....
Bayan sunfito aka bawa abokan ango filii tun MC na kiran sunayen su daya bayan daya yana musu kirarii har ya dena kiransu sbd yawansu yasa ya dena ganesu
kudii kam sunyi kuka wnn bikin sbd irin yawan kudin dasu ma suka lika......
Kawayen amrah da danginta sun shigo sun nuna bajintarsu fiye da saninn me karatuu
Kudi kam zun likashii kowa ya yaba da kyautatawar su gareta.......
Dakyar amrah ke iya daga kafarta sbd gajiyar da tayii jalal daya fahimcii ta gajii da tsayuwar se ya janyota jikinsa yake mata mgna saitin kun'nanta suke dan takawa kadan kadan masu Camara ko se aikin daukarsu pix suke.....
Bayan jamma'a sun ragu se MC yace ana bukatar kannen ango suxo filii.... yanxu filin nasu ne
Su abdussamad ne suka fara fitowa dasu da abokansu da sauran yan uwansu na dangii
duk wdd ya hau ya gama lika kudinsa yadan taka rawarsa seya sakko dan wasu ma su samu su hau suyii likin.....
Jamaa da dama suna can gefe wasu na daukar selfie wasu na gaigaisawa da yan uwa wasu na aikawa da cikinsu invite😂 tunda harkar ta xama ta sarve ur self
.....Ikleema ce ta fara ajiye lemon hannunta ta  mike tace kuxo muje muyi pix da amarya
Surayya tace muje mu fara musu liki tukun karsu sakko.....
Ok muje idan mun gama musu likin se ayi pix din kar'mu manta ba mue pix dasu ba...
  kunga su abdulmajeed se cashewa suke mu muna nan
Se Mahmoud yace little mum ga kudin likin ya miko mata rafa guda na 500 tace lah kabarshi inlaw da kudi a jakarmu
Da kyar ya lallabata ta karba sann kowa ya bashi rafa daya amma Nana rafa biyu ya bata.....
Gaba dayansu sukaje sukaiwa amrah da jalal ruwan nerorii
Duk ydd jalal yaso su hada ido da Nana dan ya mata kallon kashedii Nana takii bada damar su hada idon.....
Har suka gama likinsu suka sauka be samu ta kalli kwayar idansa ba
Snn aka bawa amarya da ango damar suje su huta
Nan fa kowa ya dinga zuwa yana selfie da amarya da ango wasu kuma sunacan suna brosh da kajii suna korawa da minirals
....can gefe kuma su nana ne aketa selfie da kawaye da yan uwa suna cikin yin pix tajii MC na kiransu ina kannen ango  mata kawae muke nema ganin ba wdd suka fito seya kama sunayansu shukhrah da surayyah se abdussamad yaje ya masa Rada akunne
Aeko yakama kirarii yana ina su hajiya Nana ya kamata su fito su nunawa duniya irin farin cikin dasu ke cikii na Auran yayansu
Ina suke ne
Yawwa na gano annurin fuskarta ya tinkaronii takawarkii lfy hajiya Nana ikon Allah farar mace alkyabbar mata yarinya yar mummy rainon jalaluddeen
Na amrah ikon Allah me farin gida da farar mota,    Ae nan take gu ya kaure da sowa da tafii gaba daya kunya ta kama Nana
Ganin har ynxu takii fitowa
Yasa yake ta kiran sunan su yana musu kirarii.....
Ba ydd suka iya su hudun nan haka suka Shiga fili haba se aka Sakar musu waka
Nan fa kowa ya kama  takawa
ydd Nana ke rawarta dole ta dau hankalin me kallon tasa hannunta daya ta rike pos dayan ta kuma ta rike gown dinta tana rangajii tana dan takawa sannu a hankaliii tana rausaya
Haba se tafii da ruwan kudii ke tashii
  Mahmoud yawa Nana liki dashi Kansa besan yawan abinda ya lika ba rafar yan dubu dubu yake lika mata daga ta kare ya farka wata.......
Hakama bilall yama Ikleema likii kmr me har seda jannat budurwar da yaxo da ita gun partyn taxo ta janyeshi take masa maseefa kan wnn ae wulakanci ne tana gurin yakewa mace wnn Barin kudin.....
Shukrah da surayya suma susha likii dan wasu Daka cikin abokan jalal sun musu likii me yawa suma da alama sun kyasa kmr ydd bilal ya kyasa Ikleema.......
Ganin Mahmoud yanae wa Nana likii yasa haj jameela xuwa itama ta buda bakin jaka tanawa Mahmoud liki shida su Nana bakii dayansu tana gamawa ta kama hannunsa suka sakko.......
Haka ma su ummii da mummy da mama da haj Aisha duk sunwa yayansu likii bana wasa ba dan ba karamin farin Ciki suke da wannan aure ba....
Batun Bacin ran da zuciyar jalal tae ba'a mgna shi yxu xaman gun partyn ma ya ishe shii so yake a tashi ko kwakwalwarsa ta huta da damuwa ....
Jin Kansa na barazanar rabewa gida biyu sbd axabar ciwo yasa yadan sunkui da Kansa ya dafe da hannunshii
Ganin yanayin daya Shiga arude amrah tasa hannu ta taba goshinsa tace ma luv lfy
ba kome dear na gaji ne kawae ayya sorry seta kalli agogon hannun tace ka kara hakurii tym ya kusa Nima nagaji......
......ihun da yaji abokansa sun saka da kuma muryar MC daya karade gun yanawa fawas kirarii shine yasa jalal dagowa daga suikui da kan da yayii.....
Fawas abokin jalal ne sunyi abota tym da jalal yae xaman UK shine yaxo yakewa Nana likii da yan dubu dubu
Daya kare ya duba jikinsa ba wanii rafar kudin Nigerian
kawae seya fara mata likii da dalar amurka
Shine fa guri ya dau sowa da ihu wasu kuma suka kama tafii yana gama lika mata ya sakko daga step din....
Fawas kyakkyawan matashi ne me ajii da nera tun shigowarshi gurin partyn kyawun Nana yake fuxgarshi yaso ya hakura but zuciyarsa ta kasa ynxu ma yayi alkawarin baxe bar kasar nan ba se yayii mgnrta da yaynta jalal yana san ya tsaya masa danya mallaketa a matsayin mata.....
....ikleema na juyowa taga fuskar Mahmoud ba annurii se muxurae yake seta kamo hannun Nana suka sakko
Daga step din 
Can kuma gefe jalal ne ya kewa bilal mgna a kunne
kan yaje yace wa MC atashi haka amarya tana bukatar hutu snn ayi jawabin godiya da fatan Allah ya maida kowa gidan sa lfy....
Yana gama fada Masa ya sakii wanii killer smile ya sauke ajiyar xuciya ya kai idansa inda yaga su nana sunayin pix yaga bata gun ya kallo table din da suka zauna yaga ba kowa se kuma xuciyarshii ta fara harbawa da saurii da saurii tana masa sake sake
duk wnn yanayiin da yake cikii be barii amrah ta gane ba
Jin xuciyarsa na masa baraxana kmr xata fito se ya janyota matarsa jikinsa dan yajii saukin tafasar datake masa ya kama mata mgna kasa kasa ma luv ya kamata mubar gun nan haka muje mu huta.....
Ko kuma mu xarce  hotel kimin tausa dan ina bukatar ki kusa danii...... amrah tae murmushii tace ma luv kenan
muje kamae danii gida kawae kaima kaje gida ka huta ba hotel din daxanii naje labarii yasha banban
Ta janye jikinta saga nasa ta xauna Dede....
Kawae se yayii murmushhii yace my dear kenan meye na tashi a jikina da saurii haka ko dae.....
Amrah tae daria tace kode me kawai nima na gajii ne tun dazu nake yake ka kasa fahimta ne
Nima dakyar nake iya motsa jikina gaba daya gabobina wanka sukeso da baccii....
seta daga hannunta ta kira kawarta ladifa
Sukai kuskus dinsu kome sukace oho seta sakko daga step din ta tafii......
Nan fa MC ya fara hada kayansa yana  haramar tashii sbd sakon jalal ya isa gareshii yana mika jawabiin godiya da fatan alkhairii da duk wdd ya halacci wannan taron
    Kowa ya fara tashi yana Kama hnyar tafia sbd angama komi
   Ikleemah ta dauki surayya d shukrah amotanta
  Tace surayya ina nana daxun kamar tare naganku ko
    Surayya tace eh sun wuce d ya Mahmoud xekaita gida
   Iklemah tace uhmn masoyaa shine suka tafi ayshikenn
  Kuxo muma mu wuce
Amrah da jalal bilal ne ya ja musu mota su suna Baya
   Nana kuwa suna hnya ita Mahmoud se hira sukeshaa
  Jalal tunda yaga su iklemaa amota yake juya ido ko xega nana amma yarasatah
Allah allah yake su ajeye amrah su karasa gida ko xegantaa
    Suna ajiye amrah ko jimawa bebah suka dau hnya
    Yacema bilal kai gidafa xamu wuce
  Bilal yace what! Wane irin gida abokanmu fa na hotel suna jiranmu amma kace wae gida me xaka dakko
  Jalal Kam idonsa a rufe yake yace plx bilall kawuce muje semu dawo shknn
  Bilal yace uhmnnn naji amma d xaka damen da mgnr kwna agida
Jalal yace shknn dae ko mgn ae ywucee bnsan mitaah
Bilal yae dria ya karya kan motarsa xuwa layin gidan su jalal
    Suna karasawa gidan sukae horn aka bude musu gate suna shigaa
Suka Tatar d su ikhlema suma sun yi parking suna fitowa
Dede nann nana suka shigo ita d Mahmoud
Suna hira sunata dariaa
  Jalal dakayrr yake iya daga idonsa sbd rudewn d yy ganinn motan d akaje nana
   Shiko Mahmoud Yamata slm ywuce gidaah nanama tae cikin gida don ko su jalal na can gefe ko saninn yana gunma bataebah........

Nana FirdausiKde žijí příběhy. Začni objevovat