21

53 1 0
                                    

*✍️Typing✍️*
*!!! 💫Nana firdausi💫!!!*


   *CLEVERS WRITERS ASSOCIATION*


2️⃣1️⃣

Jalal na sauka daga upstairs direct part din Abbah ya nufa.....
Da sallalama ya Shiga ya sameshi suna mgn da mummy.....
Aah jalaluddeen Kaine da safen nan hope dae kome lfy.....
Lfy Abbah naxo daukar links dina ne shine na shigo na gaisheka
Ka kyauta my son karaso inasan mgna dakae....
Mummy najin haka tace ni na tafii
Idan kun gama ka kiranii a waya Nima tawa bukatar naxo da ita amma Dake Dan lele yaxo shine ka manta danii kace shi ya karaso
Kanasan mgn dashii.....
Abba yae dariya yace haleema kenan da yaron nawa ma se kinyii kishii ynx de ki temaka ki aramana wnn tym din xamuyi mgn....
Jalal ya kwantar dakai yace pls mum atemaka...
se tae dariya tace shikenan na amince...
Ta tashi tae cikin gida gurin jama'a
Tana fita Abbah ya fara ma Jalal nasiha akan hkrii da xama da iyali kmr ydd addinii ya koyar damu....
Sun dibi kusan 1hour suna Abu daya snn ya masa addua ya sawa auransa albarka da samun zuria dayyiba.....
      Bayan ya fito gun daddy ya tafii Seya tadda abbansa acan suna mgna akan nawa zaa bayar kudin sadakii
Seda ya bari sun gama mgnrsu snn ya tsuguna ya gaishesu....
nan suma suka masa nasiha me shiga jikii
Sann sukace yaje ya shirya tym ya kusa tinda 10am xaa daura auren
      Some hours... Kanaji ko guy gskya Beb din ta hadu nifa nayii tinanin baxan kuma ganinta ba sbd ta Dade rabonta da Kano.....
Tym tana karama nasanta tana zuwa gun ummii hutu
Nayii mamakin ydd ta ganenii muna shiga ta anbacii suna na....
Nifa ruwan idona ya kare
Gaba daya Ikleema ta mamaye zuciyata
Zanyii kokarin shigar da kaina yau idan mun hadu gurin dinner....
Fawas yace gsky al'adarku ya birgenii na zuwa gaida jamaa bayan an dawo daurin aure.....
Kuma na yaba da familyn su jalaludden ina fatan nima Allah ya mallakamun qeen banjii dadi ba dana biku gaishe da mutanen gidan ban'ganta ba..... baka kula dani ba inata raba ido.......
Bilall ya bushe da dariya yace wae kai Nana kake nema?
Eh cewar fawas
To ko idanta biyu ba lalle ta sakko ba ae yar Hutu ce renon jalal kuma kaga duk sisters nata mungansu but mey be ita tana kan gadonta...
Ae inkana neman yar mulkii to Nana ce
                Ina part din da muka shiga kace kamshinsa yama dadii kmr karmu fito.
Eh.Naga me kama da ita ta kira guy tana masa nasiha naga yana kallonta yana sunkui dakai kasa I thing auntyn Nana ce dan kmr su ta bacii harda ikhleeman taka.... 
Bilal ya gyara xama ya fada masa kome gwarii gwarii ydd ze fahimta....
Fawas ya sauke ajiyan xuciya yace.....
Ni a tinani na jalal d same m and  f suke da Nana...
Shine nakesan ka rakanii na gaida daddy na fada masa inasan Nana xan fadawa daddy na yaxo suyi mgna.
Fawas ya sake gyra zamansa ya fuskancii bilal ya dakko hannun bilal ya dora kan kirjinsa yace kajii ydd xiciyata take bugawa daga jin bayanan ka why not jalall xe hana yaran gidan su kula samarii ae ba shike da response Nasu ba......
ka
fahimcenii bilall inasan qeen baxan iya hkr da ita ba,
gsky baxanbar kasar nan ban neme solution ba dole se nawa jalall mgna ba ruwana daya hana ta kula samari
shi wnn guy da naga ya mata likii gun party kmr besan dadin kudi ba fah......
Ka ture ta wnn  shima jalall ya hana Nana kulashi kuma ze iya babballata akan tana kulashi
me yasa kake manta bakar xuciyarsa da kafiya akan akidar'sa
amma kaje ka sameshin se xuciyartaka ta dena baraxanar fashewa......
Ae kafin bilal ya rufe bakii fawas ya nufii kofar bedroom din dake su suna falo shi kuma jalal cikii ya shige be xauna a falo ba sbd ya kwaso gajiyar gurin daurin aure....
direct cikii ya shiga ya samu Jalal har ya fito a wanka ya shirya yana daura agogo a hannunsa
Da murmushii kan fuskarsa ya amsa wa fawas sallama....
Ya naga kana shiri kmr me shirin fita...
Eh inasan zuwa naga Amrah ne kafin tym na dinner yayii
Inasan na huta but ta damu naxo tanasan ganina shine xanje amma ba jimawa xanyii ba.....
Naga bakinka da mgna yana mgnr yana tawowa gurinsa
Yaxo kusa dashi ya xauna
Fawas yace dama mgn ce akan sister ka
Yana fadar haka mode face na Jalal ya sauya domin yasan dole se hakan ta faru tunda yaga ya mata likii gun party.....
Fawas na lura dashi a zuciyarsa yace bilall yayi gsky....
Sann ya daure yace katemaka mun ka shige mun gaba inasan kubanii auren firdausii
Wlh xan kula ma da ita kmr ydd kake bukata Nide Burina ka tsaya tsayin daka wajan ganiin nasameta bantaba jin soyyar Abu ya dakii zuciyata tashi daya ba irin soyyayr sisterka pls my friend I need ur help .....
Jalal da xuciyarsa ta shiga wanii yanayii ya daure ya juyo ya fuskanceshi ya dafa kafadarsa yace
Nasani kai mutum ne nagarii
Ina da yakinii akanka
nasan xaka iya rike Nana
Amma kayii hkrii
Nana yarinya ce karama takasance itace babba agun abbanah muna da wanii buri akanta nida abbana
Idan lokacii yayii zan maka mgna am sorry my friend......
Yana gama fadar haka ya dau keys na motarsa yae waje.....
Abakin kofa ya samu bilall alamar yajii hirarsu da fawas....
Ko mgn be masa ba ya tsagayeshii ya sauka harabar hotel din....
Tukii yake amma mgn ganun fawas na masa yawo a kwakwalwarsa
Ya rasa me yasa Idan mutane yake sauka akan Nana
Meyasa akesan shiga tsakaninsa da farin cikinsa  har nawa nanan take dazaa dinga damunsa da mgnar ta....
Shi ynxu damuwarsa ydd ze rabata da Mahmoud domin alamomi sun nuna kmr ta fara sansa
Yana wnn tunanin har ya isa gidan su amrah...... direct falon gidan ya shiga tunda sunyii waya kafin yaxo tace ya jirata a nan
Yana shiga wani sanyayyan kamshii ya dakii xuciyarsa gaba daya se yajii rabin damuwarsa ya tafii
Yana zama ya daga waya ya kirata Cewar ya karaso
Ko mintii biyu be da zama ba se gata
Tunkan ta karaso gareshi ya tashi ya taro ta cos shima yana kishirwarta da gudu ta fado jikinsa yasa hannu ya sake hadata da kirjinsa kusan lokacii daya suka sakii ajiyan xuciya
Yace ma love irin wnn kamshii haka karkisa nayii rashin kunya gidan surikai
Haba ma dear ni kewarka ta damenii tun jiya nakesan ganinka meyasa kakesan nesa danii sannan na kira wayarka bakai picking ba jiya da kyar nae bacci.....
Shirttt ya isa ma love kiyi hkri nayii bacci da wurii jiya sbd gajiya
Ynxu dae ganii me xaabanii ake nemana, amrah tayii murmushi ta dago daga kirjinsa tana san zillewa ta gudu sbd tajii hannunsa Yana yawo a sassan jikinta Yana Neman ya hana kafarta daukarta
Caraf ya kamota ya hade bakinsu gurii daya yana sipping lips dinta
kmr wacca aka wa allurar karfii ta daddage ta turesa ta xauna kan sofa tana maeda numfashii
Dakyar ya iya saeta numfashinsa ya karasa kusa da ita ya xauna sbd jikinsa ya gama mutuwa
Snn ya janyota jikinsa yake shafar kanta ahankalii kmr wdd yake shafa yar mage,,,,
Ya mgnr dinner
Se ydd kace ma dear
To kisa wnn gown din wcc ummi ta zabo mikii
Snn ki shirya da wurii banson delay inasan atashi da wurii amikamin ke gidana ko nasamu na huta
Amrah tae daria ynxu ba gashi hutawar kake ba
Ina nake hutawa dinn amaryata na guduna
Yana mgnr yana nuna kallonta
Daria tae kwae t kyalshi don intabye masa se ya tfi wni mgn
Amrah tace kasan nifa banson wnn abun da kake
   Jalal yace uhmn minake
Amrah tace kisn na mna
Jalal yace ya  kamatta ki koyii juriya da hkn danni baxan iya hkrii da shi ba.....
........... Nana yau gaba daya zazzabii da mura ya hanata sukunii
Tasha mgni shine ta samu tayii baccii
Se ynxu ta tashii tayii wanka tae sallah sbd tym na tafiya dinner yayii
Ta dakko lotion ta fara safa ma jikinta kawae tajii wani zazzabin ya sake rufeta seta janyo bargo ta rufe jikinta ta koma ta kwanta.....
         Tun shigowar ta dakin tasan ba lfy
Nana Nana tana ta kiranta tajii shiru tana karasowa ta yaye bargon wanii xafii da turiri ya dakii fuskarta
Ta jijjigata tajii shiru seda ta fara kuka snn Nana ta buda idanta kadan tace plss sister ki rufenii sanyii nake jii
Ae surayyah na ganin Idan Nana yayii jajir se hankalinta ya tashi
Ta daga wayarta ta kira Jalal
Bugu daya ya dauna tunda yaga number  surayya yasan ba lfy tunda basu fiya kiransa ba
Yana jin abinda tace ya mike tsaye yace ''what
Ae ko sauraran amrah be ba tana ta kiransa amma ko waiwayo ta beba
Kafin ta fito harya bar parking space na gidan.....

Nana FirdausiUnde poveștirile trăiesc. Descoperă acum