35

67 1 0
                                    

*✍️Typing✍️*
*💫!!! Nana Firdausi !!!💫*

*PART 2️⃣*



*CLEVERS WRITERS*         
*ASSOCIATION*




3️⃣5️⃣

....... Tunda jalal ya shige gun amrah Nana ke zuba idon fitowarsa Amma shiru kakejii Malam yacii shirwa
Ganin kusan 1hour be fito ba
Yasa ta tashii ta koma bedroom na amrah
Gaba daya zuciyarta acunkushe take da bacin ran kin fitowar jalall tae kwafa
Taja tsakii tace
Wae meyasa indae yaya yana tare da matarsa yake mantawa da kowa ne
Ya dawo daga aekii memakon yaci abincii ya huta amma yaje ya likewa mace
Ta kuma Jan tsakii karo na biyu.....
Sautin dariyarsu kawae ta jiyo a falo da karar kujerar dining alamar xama xaae akai
haba ma luv Allah ina dauriya
Kae kullum baka ganin jarumta ta kullum seka kureni kasanii kuka gashii ni ba lfy CE danii ba
tana mgnr tana cuno bakii alamar shagwaba .....
Se janyota jikinsa yae magana kasa kasa bataji me yace ba.......
Sejii tayi sun kuma fashewa da dariya
Sun Dade suna hirarsu suna cin abincii Dan tana jiyo karar plate dinsu
Jin ankira magrib yasa Nana tashii ta shige bathroom ta dauro alwala
Ta tayar da sallah......
A can falo ma alwalar jalal yaje part dinsa ya dauro snn yaxo ya wuce masallacii
Ganin ya fita yasa amrah lekowa part dinta
tana kwalawa Nana kira
Jin bata amsa ba yasa ta karaso
Se taga Ashe sallah take
Dan haka seta koma part na jalal itama tae alwala tae sallah.....
Bata jima da idarwa ba tajii motsin sa a falo yana kiranta
Wifey
Wifey
Naam ma luv
Kinyii sallah kenan
Eh ynxu na idar
Ya janyota jikinsa suka fada kan sofa
Ya zaae ne madam
Ina san nasha tea anjima idan na dawo sallah isha'i......
Haba luv nifa kasan banajin dadi
Sede nasa Nana ta dafa ma
Ta dakko hannunsa ta Dora kan wuyanta tace kajii fa ydd xaxxabin ya fara rufeni sbd daran yayii
Ynxu ze hananii bacci
OK sannu ya kamata gobe muje asibitii a mukii test bansan xaxxabin nan yana damamur mata.... 
Ni naa manta Nana tana gidan jekii ki kirata ta dafa mun
      Akan sallaya ta samu Nana tana karatun Qur'an
Bayan ta jira takae aya snn tace snn autar mummy na jikii shiru bakii fito ba hope dae lfy.
Nana ta kirkiro murmushin dole tace wlh ba kome
Aunty amrah ya jikin nakii ashe kin'fito kenan.....
Eh munfito tun daxu
Dama luv yace kixo ki dafa masa tea idan ya dawo sallar isha'i zesha nidin banajin dadin jikina
OK badamuwa idan nagama xan fito sena dafa masa,
To shikenan sekin fito,
Tae murmushi ta tashii ta fita
        Da harara Nana tabi bayanta
tace sede kar yasha tea din wlh indae ni xan dafa masa ta kuma fallawa hanyar da tabii harara
In banda an renamun hankliina ina daganan ina jiyo hirarki da mijii snn kice baxakii iya dafa masa tea ba 
tae tsakii ta juya ta cigaba da karatunta......
Jin anfara kiran sallah yasa ta rufe Qur'an din
ta tashii tayii sallah tae shafa'i da wutirii
tasa kayan baccinta tabii lfyr gado......
taja blanket ta rufe Rabin jikinta ta dakko wayarta ta fara game
A falo ya dawo ya tadda amrah ta dukunkune acikin hijabii
tana idar da sallah
ta fito daga daki sbd ydd zazzabin yake  Neman rufeta
Ya dae wifey?
Ko jikinne
Eh
Muje dakii kisha maganii ta ture hannunsa daga jikinta Dan jitae kmr ya dora mata kankara
Tace dauke hannunka daga jikina
Seda nasha mgnin snn na fito 
OK sannu,,,
Dakkomun tea din nasha inajin kasala tea ne xe sanii najii karfin jikina ki hadomun da nescape ina gama sha muje mu kwanta yau ina san muyi baccii da wurii sbd gobe muna da case a asibitii
Kuma inasan mu fita tare muje lab a dubamun  lfyrkii
Dan Ina tinanin da kyar ne idan banyii ajiyata bah...
Amrah tae murmushii tace ba wata ajiya
Ni normal nakejin jikina da da akwae nixan fara sanii
Ynxu de ba wnn ba tsaya
na duba maka naga ko ta dafa maka tea din
OK ki sauri ki kawomun.....
       Dining ta fara dubawa bata ganii ba snn ta shiga  Kitchen taga ko alamar dafa tea babu
Seta xo tace luv ta manta bata dafa maka ba
OK
Tsaya naje na kirawota may be tanacan tana baccii kinsan babyy dasan jikii
       Aa ma luv yi xamanka naje dakaina na lallabota idan kamata da fada baxatajii dadii ba kaga wnn shine xuwanta na farko kar mummy ta muku dariya .....
      Da kallo kawae ya bita harta bacewa ganinsa yana murmushin dabe kai xucii ba.......
Jin an'murda kofar zaa shigo yasa tae kmr me baccii
Har amrah taxo kanta ta tsaya tana jinta
Ko motsin kirkii batae ba
Ganin baccin Nata yayii nisa yasa ta kashe mata fitila ta fice
Tana xuwa falo yabi bayanta da kallo yace ina Nanan
Tayii baccii
Kmr ya tayii baccii
Tea din ne baxata dafamun ba
Ko Yaya.....
AA ma luv ta manta bata dafa ma ba har tae baccii
Matsa na tasheta kina tinanin xan kwanta ban sha tea ba bayan ga yarinyar nan a zaune
keba lfy CE dake ba ae ya kamata ta tausaya mikii.....
Nidae ka barta tae baccinta karkajee xan dafa ma da kaina
ae xaxxabin ya fara sauka
Yaja kwafa ya zauna yana wucii
ita kuma ta shige kitchen domin dafa masa tea din
Duk abinda suke cewa Nana na jinsu tae dariya tace gsky ne
Waton ita matarso!
Ae tinda ta iya xaman dakii da mijii ta kanaenayeshii sbd jaraba ae ta zauna ta dafa masa tea yasha.........
Ta ajiye wayar da take game tae addointa ta shafa ta kwanta.......
     Yau Nana bata makara sallar asuba ba
Sbd kwanan bakuntar da tae duk se takejin wanii irii batae wanii baccin kirki ba sbd baa kan gadonta take kwance ba dan haka tana idar da sallah ta koma baccinta dan ko motsin masu gidan batajii ba
         Kmr a mafarkii tajii amrah na tashinta seta bude idanta kadan
Amrah tace amma dae kinyii sallah ni yayankii ya makarar danii 
Shiyasa banxo na tashekii da asuba ba
Nana ta daure ta tashii xaune tace
Wlh ni baccin ma da kyar ya daukenii
Eyyer sorry bakunta ne da sanjin gurin kwana
Ynxu de ki daure ki tashii kiyi wanka kinyii break.....
Mu har mun shirya xamuje asibiti
Ki dafa abinda xakii cii ke kadae mu munsha tea da meat pie
karkii break fast damuu
Ki kula da kankii.....
OK sekun dawo
tana fita Nana ta kyalkyale da dariya tace xaki gane kurankii xaki gane baki da wayo harda wanii Yaya ya makarar dake Toni mene nawa taja tsakii
Ta tashii tana gwada tafiyar amrah da ydd tae mata magana tana wanii iyayii ita bata ydd ba tayi wa mijii kwalliya xasu fita tare.......
        Cikin abinda befii awa biyu ba Nana ta gama gyaran gidan nan da mopping ko ina har part din jalal seda ta gyara
Snn ta koma kitchen ta dafa indomie ta soya kwai
Ta duba flaks taga sun rage tea ta hada
taje kan dining taci ta koshii snn taxo ta wanke duk kwanikan kitchen din har wdd suma suka bata tae mopping
Ta sawa gidan tiraren kamshii.....
Ta koma dakin amrah ta kwanta tadan wuta
Snn taje ta sheka wankan'ta tae make-up me shegen kyau tasa Riga da wando yan Pakistan tayii kyau sosae ta dakko hijab tasa tae sallah axuhar....
  Tana idarwa ta haye gado
Ta dau wayarta tana karatun wanii novel me suna !sanadin burcina!
    Tayii nisa cikin karatun tajii alamar tsaewar motor a compaud na gidan
ta kalli agogon wayarta taga  1:30  dede
Seta kwanta taja blanket ta rufe duk jikinta
      Tunda suka shigo falon amrah ta zube kan sofa tace my luv nagajii gashii yunwa nakejii
To ya kikeso na mikii
Nace ki tsaya na mikii take away kinkii
Kasan ba iya ci nake ba
kuma nasan Nana zata mana girkii
baka ga ydd ta gyara gidan nan ba se kamshii yake gsky Nana tana burgeni
Kome ta iya
Idan tae girkii kmr wata babbar matar ce tayii
Shide da eh
ya bita
Se ynxu hankalinsa ya dawo jikinsa raban daya ganta tun jiya daya dawo aekii
Allah yasa ba wanii abu ke damunta ba ya hanata fitowa falo ayii hira da ita
      Amrah ta dawo dashii daga duniyar tinanin daya tafi
Ka tashii kaje kasiyomun amala da farfesun kifii
Yunwa najekii
Batae mana girkii ba
Ina ga tayii aekii ne ta gajii...
Kmr Yaya ta gaji girkin har wanii aekine
Aeki ne mana baka ga ydd ta gyara gidan nan ba konii raban Danaë masa wnn gyaran tun kan na fara rashin lfy
kawae kaje ka siyo mun ni yunwa nakejii
Baxanje ko ina ba kije
Ki taso Nana ta girka mikii duk abinda kikeso
Ya zaae da yarinya a gida in fita siyan abincii
Mene  anfanin xamanta agidan baki da lfy ita kuma baxata temaka mikii ba
Kawae se amrah ta fashe da kuka tace wlh baxanje nace tamun girkii ba bayan ta gajii kawae kaje ka siyomun
A fusace ya mikee ya tafii dakin amrah in da Nana take kwance
Kiransa take ma luv
Ma luv ka tsaya amma ina
ko sauraranta beba yae gaba

Nana FirdausiWhere stories live. Discover now