8

55 2 0
                                    

*✍️ Typing ✍️*
    
          *!!!💫Nana Firdausi💫!!!*

                 *Page 8*

            *Na*
                *Firdausi Wada Abdullahi   (Dearestfydooh😘)*

*CLEVERS WRITERS ASSOCIATION*

Bilall yace olryt bara naje na tafi kafin ajima ka fara damuna d wayaa don naga nema kake a kasa gane kanka akan wnn amrah taka
Jalal yae murmushi yace "nji wuce kje ma hadu anjimaa
Bilal yace aa b wni anjima nima wajen beb dina xani mu hadu bayan sallah isha'i ka shigo gidan
Jalal yace ohk
  Daga haka bilall ya wuce ya tafi
Jalal ya koma y kwnta ya runtse idonshi yana hango nana tana tsaye d wni
To waye wnn kenann har nana ta iya kula saurayi kuma a biyota har cikin gidaa tab dole na dau mataki kanta nawa take gaba dayanta
Idan aure take so setabari ta gama school amma ko secondary bata gama ba har takae tunn kula saurayi ''
  Yae kwafa ya cixe lebe ya furta afili yace xan koya mata hnkliinee....

Nana ko tun lkcn datae masa lefii ta daura Wasan buya dashi don ko gannsa batason yii sbd tasan halin yaya deen din' nata tsaf xe xanetaaa inta barii suka hadu''
Mumy na lura da Nana tunda ta shigo bata walwalaa kuma tki sakin jiki gaba dya a tsorace takee
Mumy takira sunanta ,, nana, ta dago takalleta se tae kass da kanta sannan ta amsa naam mumynah,,,
meke damunki yau? tce bnjin ddn kwae amma klau nke
Mumy tce ko keda yynnkine nana tae saurin dago kae tce aa mumy bkmi nce muki
Mumy tce shikenn tashi ki dakko abincin yynki kikae msaa ki dawo ynxunn"""
D Sauri nana ta dago kae tce mumyy yaya kuma xankaima
Abinci mumy dan Allah kar ki aekeni wlh buguna xeyi inmuka hadu
Mumy tae shiru tana kallon nana Datake ta faman sharbar kukaaa kamar wdda aka dakaa
  Mumy ta dagota sama tace zonann nana me kika masa
Nana taeta juya kai mumy bkmi kwae nibanso naje kuma banso mu hdu dan Allah mumy kinji"""
Mumy ta rungume ta tana lallashita tace shikenan dena kuka Bara na kaimasa da kaina ke kuma wuce ki watsa ruwaa kafin ndwoo......

         Mumy taje kitchen ta hado masa kome data san ze bukata tasa a basket sannan ta tafii part dinsa,,, tana ta tunn meyasa nana ke wnn kukan ko wni abu y mata amma ae taga basu hadu baa mumy tae kwafa tace idan ko nagano wani abu ya mata sena batar masa tunda yakasance me kunnan kashii
Ahaka ta karasa part dinsa har ta shige falonsa besan ta zobah taje kansa ta tsaya har
Seda tace my son sann ya zabura yace naam mumyy yaushe kikazo mumy ta tsuke fuska tace wae tunn me kake hakane jalall
Ya shafa kai ya sakii murmushi yace mmy bkmi kwae gjian aikine
Mumy t kalleshi ta ce abincinka na kawoma
Jajal yashafa kai yace mumy yau da kanki ina diyar taki
Mumy tace nasaa ta aiki ne shiysa
Yace to godia nke mumytah
Ta juya ta fice, tunani byu suka hadarmata
Me jalall yake tunn hk me nana kema kukaaa......
Mumy na komawa ta tarda nana har ta kwntaa donko har ishiae seda tae snn tae aduaa t kwntaa
  Mumy t wuce wajen abba
Washe gari da safe mumy na kitchen taje hadama abba tea
Saga nana ta sakko tayii shirinta complete tana takawa kamar marar lapia ta tafi cikin falo ta Tarda abba azaune yace ah daughter me ya fru yau b faraa tae kasa dakaii ta karasaaa kusa dashi ta gaedashi ya amsa yana murmushi yace yau miskilancinee kenann
Tae murmushin karfin hli tce abba I'm ohky yace sure ta daga kai yace gud
  Mumy na jinsu batace musu komi bah...
Ranar tare sukae break har abbah dake shi jalal jiya cikin dare akaxo da motor asibiti aka daukeshi sbd tiyatar gaggawa data taso,,,
Mumy hankalinta nakan nana tana kallon ydd take cin abincii tana yatsina fuska
Wayar abbah tae kara cikin saurii yadauka yana cewa da mumy hajiya halima yau mutanan turai sun tuna damu haka jiya naeta nemansu swich up bayan sun gaisa da abbah mumy ma ta karba ta musu fatan alkhairi sannan ta bawa nana...kawae se ganii mumy tae nana na dariya tana cewa da gske yaya to shikenan....
Seta mikawa abbah wayar tace nikadae ya fadawa
Mumy kiyi murna su yah abdussamad end of dis month zasu xo gida hutun wata uku....
ba mumy ba har abba yayi farinciki da hakan kasan cewar sun dade rabansu da gida sede vedeo call... Nan nana ta tafi tabasu suna tattauna matsalolinsu na yau da kullum
Tana fita ta hadu dasu surayya sukaje gun bala driver sukace ya daukesu yakaisu sch yau yaya asibiti ya kwana .....
Motarsa su nana na fita tashi ta shigo daka ganshi kasan ya debo gajiya yana parking ya fito da kafarsa ya rufe  motar ko part din mumy beba ya shige part dinshi....
Yau jalal tunda ya shiga part dinshi yake bacci se bayan axuhar sosae ya tashii yaje yayii wanka yae sallah
Sannan ya hango abincii kan table
Hakan na nufin ankawo masa abincii yana baccii kenan ,,,
Yajanyo abincii yaci be jima da gama cin abincin ba yajii kiran sallah yae alwala yaje sallah laasar daga nan gun hajiya gogggo yaje sukai taa hira be fito ba seda magrib yae alwala yatafii masallacii...
Tunda yadawo sallah magrib ya shige part dinshi ya sake wanka hade da alwala  yaketa shirii
Bilal ne y shigo se kanshi yke yasha ado y wuce wjen jalal yna fdin kae abokina dare nayii fa amma k tsya sewni kwlliya kk kmr baku taba haduwabah
Jalal yae murmushi a takaice yace kai wnn knshin d kk ko kanwar matata xakai biyayya na bakaa
Bilal ya galla masa hararaa y dauke kai
  Ya fito cikin shiga ta alfarma wni fintinann kanshi se tashi yake yasha ado har y gji dakyau
Bilal ya harareshi yace kadeyi kyau bdan halinkabah
Deen yae dria yace nasani baseka fada ba
Bilal yasake tabe baki yace Allah yasa kar ta yaba se naga ta tsiya harda wni sa sabon kaya jalal yace ko bata yaba ba inde tagani to ni duk kayan ma a sacesu
Bilall y fshe d dria yace abokina ka mato d ywa kaedae barii guy inajinta fiye da raina
Suka tfa suka dau hnyaaaa xuwa gidansu amrahh..
Suna isa bakin get din gidan yamata waya yace sun karaso""
Tace to kushigo mana haba my deen se kace bako yace aa kifito Sauri muke nida bilal ne fa
Amrah tace Sauri kuma gsky ban yadda ba nide kawae k shigo
Jalal yae murmushi yace shknn fito gamunn shigowa
  Suna shiga se gatanan ta fito tun daga nesa jalal ya kafe amrah d ido yanata kallontaaa tasha wni hadadeen les se walkiya  take gashi ta karaa haske duk d bawata faraa bace amma tyi hske sosae tayi kyau jikinta se sheki yakee
Har ta karaso inda suke tsaye besan ta karaso ba se jin saukar numfashinta yayi a kusa dashi ta hura mushi iska a fuska
Yae dariaa yace wifey
Tace naam tunn me kk hkne
Yace kecemana gaba daya kin rikitani dywa wlh
Tae ksa dkai tace u luk gud yae murmushi yace thnc
Bilall yace ko kun mnta da mutun awajenne
Jalal yace kaide baka d hkry guy
Amrah tae dariaa tace ayimana afuwaa brkanka d xuwa
Ya hnya yace seda na rokaa
Tace to ae munbada hkry yace shknn
Tace mushiga ciki ko
Suka juya suka nufi wni babban falo suka shiga kamshi se tashi yake jalal ya xauna
  Amrah ta kwo msu ruwa d lemuka Kala kala tae servinvn nasu
Suka dan taba Hira
Bilal ya mike yace guy ba najiraka a wje
Jalal yace kai wucewa ma zanzo muyi don idan n biye mata sena kwna  anann
Bilal de tuni yyi wje yana daria
Amrah ta kalleshi ta kashe masa ido tare da msa shagwaba ynxu tpia xakai d wuri. Hk yace kie hkry wifey na dare nayi
Tace nji amma xakaje ka gaeda mama ko
Yace aaa kinga ba mnyan kaya jikina kede kwae ki gaedata zanzo daban n gaidata insha Allahu next tym
Tace tom nji yace to tashii muje ki rakani  na tafi tae ksa dkai kmr me shirin yin  kuka"yace to bri nazauna dena fushin kinga sena kwna ko
Ta kyalkyale d driaa tace aa tashi muje na raka ka
Amma k jirani ina xuwa minti byu
bata jima ba se gata t fito rike d ledoji a hanunnta
Tace muje ya wuce  gaba tana gefensa suna hira suka karsa mota
Ta bude bayan mota tace wnn nakane wnn kuma ka kaima ummy  inji mama bilal wnn nakane yace to  tattabaru sarakan soyayya godia nake
   Bilall ya shige motaa yabarsu tsaye jikin mota
Jalal ya bude cikin mota ya dauko wni kit se sheki yake yana haskee
  Yace amaryata Kicema mama muna godia d kramci
Ga promise dinkii
Tace wooohhhhh i luv it.. Yae murmushi yace xn tafi tace to by... Ya kashemata ido ya shige motaa
Bata koma ciki ba seda taga sunfita daga harabar gidannn.......

    *✍️Edited by Maman shukhrah✍️*

Nana FirdausiWhere stories live. Discover now