22

46 2 0
                                    

*✍️Typing✍️*
*💫!!! Nana Firdausi !!!💫*

*CLEVERS* 
       *WRITERS*         
             *ASSOCIATION*

2️⃣2️⃣

Jalal na karasawa  gida a hanxarce ya shiga part din mumy yana tmby ina nana......
Dede nann surayya ta fito tace tana dakinta a kwnce.......
   Be jira ta karasa mgna ba y haura samaaa,,,,,
Yana shiga ya hangota kan bed ta rufe duk jikinta da bargo se rawar sanyii take......
      Ya karasa ya bude bargon
Wani irn tiriri yaji ya doki hancinsa.....
  Ya taba jikinta yaji kamar wutaa
    Yace ya salam! Ya kama tnbyr kansa
Mi yasamu baby hakaa!
  Ya rasa me zeyi se kiranta yake baby baby meke damunki!!!
  Itako batasan yanae ba sbd ynda takejinta kmr baxatakae lbribah,,,,
Gashi jikinta se rawa yake sbd ya budeta sanyii na Shiga fatar jikinta......
    Mumy tashigo ta tarar dashi gaban gado ya hada kai d guiwaa......
      Mumy tace mene hakan jalal dama daka shigo ba mgni xaka bata baa ynxu towel na dakko da ruwa xan rage mata xafin jikin tunda zazzabin yayii xafii kayi maza kasamo allura amata......
  Se asann ya tuna dashi likitane....
  Befi 10mnt da fita ba har ya dawo yaje ya siyo mata magann da zatashaa da allurae......
     Nana tun bayan d mumy ta tasheta taba ta mgn
yayanta kuma ya mata allaura seta samu bacci y dauketah,,,
Shiko jalal ko motswa ya kasayi dga gun nana
   Gashi su bilall nata kiransa
Yaki daukaa!
                A bangaren amrah itama se kiran sa take amma yaki daukaa
Hankalinta yayi kololuwar tashi sbd taga a ynda ya baro gurinta.....
   Shiko gaba dya tunn nana yake
     Barin da yaga ynda tasha kukaaa fuskann yayi jajirr ga shedar yatsunsa kwance kan fuskarta ba mamakii ciwon kanta da zazzabi yanada hnnu acikii tunda yasan tasha kuka jiya daya bugeta......
   Bilal kuwa xuwa ynxu gaba daya ransa yagama bacci
    Gashi amrah na damunsa da waya wae jalal nata y fita kuma tana kirnsa yki pickn
Ba ynda bilal y iya hk y hkura ya lallashetah akan cewa jalal yana lpia ynxu ma xeje y sameshi a gida tae hkr xe kirata idan ya jarasa,,,,,
Dkyar ta yrda d hkn sbd gni tke wni kmr wanii abune y sameshi suke boye mata!!!
Bilal ya tada mota y wuce gidansu jalal
   Yana xuwa ya shige part dinsa be ganshi ba
   Bilall yae tsaye bakin kofa yana tunn ina yaje
  Be kawo ze ganshi part din mumy ko ummi ba sbd yan buki basu bajebah
   Yana wnn tnn kwae yaji ance
           Ya bilal ina yini
Ya juya yaga shukrah ce
   Ya amsa mata d faraah duk d bacin ran dake ransa y danne suka gaisa
                  Sann yace yayanku fa tace yana dakin nana batajin dadine
     Bilal yace subahanallahi tun yaushe
         Mi yasametah
Shukrah tace wlh zazzabine
    Bilal yace Allah ya bata lpia ae abunda ake tafama kenann
Shukrah tace amin mungode t wuce
           Shima bilal yae part din mumy yana xuwa y tadda mumy xaune jalal kuma kusa d ita y Kifa kansa kasa yana tunn.....
   Bilal ya gaeda mumy
       Ta amsa d faraaaa
Bilal yace y mee jiki mumy
Tace d sauki
    Yce ynxu shukrah ke fdamun nana bataji dadi ba
   Mumy tace wlh xaxxabine ke damunta
Bilal yace to allah bata lpia yasa kaffarane
    Ameenn dan nann mumy ta amsa snn t tshi t koma gun bakinta
  Tunda suka fara mgn jalal yake kallon bilal har mumy ta tashi
      Bilall ya fallama jalal harara
Jalal yace bilal nana ce se kuma yae shiru kmr me shirin kuka
   Shiko bilal haushin jalal ya kara kamasa gann ynda da abu y samu nana yake rikicewaa
Se kace amrah akace masa bata d lpia....
  Kuma jinyanma na  xaxxabine kwae duk ya tashi hnkalinsa
    Mumyma da t fishi sonta hnklnta be daga ba kmr shi ya rasa meke damun abokinsa game da Nana.....
   Bilal ya daure yabar zancan zucii yace kai jalal wae meke damunka mutane sunxo don kai amma kwani barsu kaxo ka xauna a nan wnn f cin fuska ne
   Sbd nana bata d lpia shine kaxo ka hada kai d Kafa kuka xakae ko lfy xaka bata 
Haba wnn ae be dacebah bayan tasha mgn ammata allura ae sauki yana ga Allah
Ko nan da kazo ka hade kai da guiwa sauki xaka bata......
Amrah na kirnka kaki pickn wnn ae ba adalchi bane ka fito baka mata bayanii ba kasa yar mutane kuka
Ni na kira kaki dauka
Kasa hnklinta y tshi se damuna take dkyar na rarrashetah,,,,,
      Amarya da ake damuwa d itaa ana dokinta amma kai kam sam bansan inda hnklinka ya tafi ba
da de kullum kana rawan Kafa akanta
Amma ynxu da abu kdn ya taso wajen nana seka mnce kowa duk nutsuwarka tana gareta I don't no why!!!!
Jalal yace calm down plx!
  Bilal ya dauki keys na motanshi xe wuce jalal ya rike hanunnsa yace dan Allah bilall ka fahimceni kae hkry
  Bilal yace wnne fahimta haba kana abu kamar karamun yaro
          Jalal yace nji plx k xauna mue mg kaji!
Bilal yace b wta mgn dazamie anan kwae k tshi mu wuce!
  Jalal yace shknn amma ina xamuje ynxun
  Bilal da ransa ya kara bci sbd tmbyn da ya masa
Yace kai ka xanyi na siyar da kanka
Jalal yae murmshin karfin hli yce Allah bka hkry muje!
Yana tafe tana waegen Nana
Se kuma ya koma ya gyara mata kwanciya ya rage karfin AC
Bilal yae kwafa yaja tsakin takaicin ganin ydd jalal yakesan susucewa akan Nana!
   Suna fita bilal yace ka mnta mgnr dinner daza ae ajima da kai amarya ko guy ynxu da banxo nemanka ba anan xakai dinner k hade kai da guiwa kana tinanin Nana.....
Jalal bece komibah har suka Shiga mota suka fara tafiya......
Wayansa ya fara kara
   Yana dubawa yaga amrah!!!!
  Be daukabah har ta katse bilal yace wlh ynda t damu dakai baka damu d itabah
Jalal ya kalli abokinasa ta mirrow yace dan Allah bilal kadena ywan mitaa
Ni xakace bndamu d matata ba
   Kodan kai ynxu bakasan muhimmcnin aure ba
Bilal ya saki baki yana kallonshi yace oh wulakancine abun
   Jalal yace to inkaji haushi kaima yau amaka auren
Kafi kowa sanin meyasa nake damuwa da damuwar Nana
Ko mummy batasan matsalarta kmr nii ba...
Kamanta ydd na rayu da ita ko lokacin xuwa gun abokai banii dashii kanamun uzirii akan Nana
Wanii abun bana sanin na aekatashi kuma nima bansan dalilin da kome nata yake danne na kowa ba
Bilal yace gaskya ne mijin aure mgnr ma ta koma ta masu aure irin wnn tsarii haka,
Suka sa dria dukansu
   Snn jalal y kira amrah
Tana shiga ta daga kamr me jiraa
   Tace hello ma luv
Yace naam wifey
Kawae se tasa kuka
    Jalal yae shiru ya runtse ido sbd ynda yakejin kukanta har xuciarsaaa
Dakyar ya daure ya dakatar da ita daga kukan
Ya lallasheta
Snn ya fada mata Nana ce ba lfy
Amma ynxu suna hanhar komawa hotel zasu shirya
Nan da 30mnt xasu xo daukarta a tafii gun dinner.....
Suna gama wayar ya kallii bilal yace atura motors ynxu su fara dakko mutane
Bilal yace fawas yace xejii da kome tun tawowata ya tura motoci gidansu amrah
burinshii kawae naje na nemoka...
Fawas mutumin kirki ne na yaba da kokarinsa garenii amma karka ce masa Nana ce ba lfy
ae kajii ydd mukai dashi daxu
Nasan zeso ganinta ni kuma baxan bashii dama ba
Nana tayii yarinta da fara soyayyah
Kawae da kallo bilal ya bishii dan ya gama gano Inda abokin nasa ya nufa soyayyar Nana da kishinta ya mamaye ilahirin jini da jikinsa amma shi kanshii ya kasa fahimtar hakan
Se faman hana mutane soyyah yake da ita......
              A can gida ko kowa yaci gown ta dinner su abdussamad suke da alhakin saka mutane a motor  
Dan haka se faman kai komo suke dan ganin kowa ya samu tafiya
Su ummi da tawagar sauran iyayan Ango ma se tafiya suke
Su shukhra na hango suncii kwalliya sunyii kyau amma fuska ba walwala sakamakon Nana ba lfy sun barota a dakii kwance mummy na kula da ita.....
haka dae suka daure suka Shiga motarsu aunty ikhleema tajasu suka bar harabar gidan.....
         Taro yayii taro amarya da ango sunsha kyau
Kowa yana cikin farin cikii
Dangin amarya da ango se selfie akesha masu rawa nayii masu diban gara nayii kowa da Inda yafii kaurii
Jalal ne ya hango ummii tanawa su ikhleema mgna
Yasan tan'baya take ina Nana
Dan batasan bata da lfy ba
shi Kansa a zaune yake amma hnklinsa nakan Nana dan ma mummy tana tare da ita shine yadan samu nutsuwa!
       Fawas ko da Mahmoud kana kallon face dinsu kasan suna cikin damuwa ganin basu ga gilmawar Nana ba gara ma Mahmoud ya tanbayii surayya ta sheda masa bata da lfy shiko fawas besan wa xe tanbaya ba......
Ikhleema da bilal  sun kebe se hira sukesha koni dana hangosu daga nesa nasan tarkon bilal ya kama ilkleema dan kana ganin ydd take rufe fuska da tafin hannunta kasan soyyah ta kullu!!!
        Alhamdulillah anyii taro lfy antashii lfy motoci se diban yan bikii suke daga gun dinner ana kaisu gidan amarya kowa ya Shiga se Masha Allah yake cewa dan Jalal ya tankasawa amrah katon gidan cikin GRA na asibitinsu.....
Ankai amarya gidanta tanacan ita da kawayenta
Bayan yan kaita sun tafii se suka tashii suke gyara mata Inda aka babbata suka sawa gidan turarn kamshii snn sukai mata sallama suka tawoo suka barta daga ita se halinta
Iya babban falo ta rakosu ta koma dan tanasan ta sake wanka da shiri kafin karasowar angonta.....
      Acan ko gurin dinner Bilal na hango se kara waya yake akunne yana Neman jalall dan tun dazu ya bacewa ganinsu dashi da motarsa
idan ta gama ringing baa daga ba seya sakii tsakii ya kara wani kiran
yayii kusan sau uku baa daga ba se kawae suka hau motocinsu dasu da sauran abokan suka bar gun
Axuciyarsa yake ayyanawa yasan Inda xe sameshii dan hk direct can ya juya akalar mortar
        Shiko jallal daga gun dinner part din mummy yaewa tsinke
Yae sa'a ba kowa a falon duk suna gidan amarya
Yana Shiga ya haura sama dakin Nana
Ya xauna gefan gadon ya dagota ya dora kanta kan cinyarsa yajii jikin ba zafii gashi bar ynxu allurar bata sake ta ba
se baccinta take ya yakalli fuskarta yaga tayii fayau yasa hannu ya shafa Inda yaga shatan hannunsa se idansa ya ciko da kwallar dayasanin marinta
Yasa hannu ya shafa cikinta dayaga ya shafe yajii kmr ba kome se tausayinta ya kamashii  yasan ciwon Nana bata San cin abincii da mgnii gashi yau ce ranar datake bukatarsa kuma ze tafii gidansa ya barta
Yaso idan ta biyu suyii sallama ya bata amanar kula masa da kanta se gashi yaxo gareta batasan yaxo ba  gaba daya zuciyarsa ta gama karyewa ya dakko fillow yasa a bayasan yadan jingina da gadon ya daga Kansa sama yana kallon shilling yana tinanin ydd zata rayuu agidannan babuu shii!
Kawae sejin mutum yayii akansa yana cewa to ae seka taso mu rakaka gidanka mu kama gabanmu kabarmu a can sbd wulakancii kowa yana da abunyii ae muka tsaya gareka
yana gama fada ya juya ya fice ko sauraran abinda jalal xe fada beyi ba
Ba ydd ya iya haka ya janye kanta daga cinyarsa ya gyara mata kwanciya ya tafii ya na waegenta,
Itako Nana duk abinda yake batasan yanayii ba tana can duniyar bacci.........

Nana FirdausiWhere stories live. Discover now