7

55 2 0
                                    

*✍️ Typing ✍️*
    
          *!!!💫Nana Firdausi💫!!!*

                 *Page 7*

            *Na*
                *Firdausi Wada Abdullahi   (Dearestfydooh😘)*

*CLEVERS WRITERS ASSOCIATION*

Jalal dake tuki yana kallon nana tym 2 tym yaga se kallon titi take
Shima ya maida Hanklinsa kan tuki..
Dede school din su nana ya tsaida motansa su shukra suka bude suka fito se sukace yaya jalal kudin break seya miko musu Nana ta dau jakanta xata fita jalal yace ke meke damunki
Nana datae shiru knta kasa tace bkmi yaya
Yace bakomi kumaa kike ta tunn wani abun aka muki ta girgixa Kaii
Yace shikenannn jeki karki makara in kun dawo xamue mgn tace to yaya
Suna shiga school kowa ya nufi ajinsuu

Jalal ya ja motansa yana tapia yana tunn meyasa nana tae shiru hk kodae wani abu na damunta meysaa take t tunn donko yaga idonta kamar wadda take shirin kuka ko menene oho d wann tunn ya karasa cikin asibiti yana shigaa wata nurse ta taho tace doctor barka d karasowaa
Tun dazu kai ake jira zaa shiga tiyata jalal kai kawae ya daga mata ya wuce ciki
Ana tashin su nana daga mkrnta driver yaxo ya daukesu ya kaisu gidaa....
Me gadi na zaune yaji karar ana buga gate ya tashi ya nufi kofa ya budee  yaga wani matashin saurayi  dogo fari kyakkyawa
Ya masa sallama me gadi ya amsaa msa yace yaro wakake nemaa  matashin yace wajen nana naxo  me gadi yae shiru yace Nana kuma amma yaro Nanan tasan da xuwanka yace eh baba sakone xanbata
Yace au ko malaminsune matashin yace ehh
Me gadi yace to basade hira don ko yarinyace amma tunda kace malaminsune bara a kirama itaa dede lokacin nana ta fito daga bangaren ummii dauke da  hibba  a hanunnta me gadi ya kwla mata kira ta karaso tace sannu baba yace ywwa malaminku ne yake sanmuki mgn
Tace to yana ina
Me gadin ya bude masa kofa ya shigo yabasu waje nana na ganinnsa tafara ja da baya ganinn wnda tagani kmr wnda ya biyo su lkcin da  mumy ta aikesu gidan hajia jamilaa..
Yakira sunnannta yace nana dan Allah kibani ko minti biyu ne mue mgn kinji
  Nana tace dan Allah  kai hakuri wlh bana tsayawa d wni yace hkne nasani kwae tmbynki xanyi kayi hkri ma hadu watarana ynxu yayanmu yana hanyar dawowa kar yaxo ya sameni ta kalli agogon hannunta taga uku tayi dede time na dawowarsa kenan duk da taji ya fadawa mumy baxe dawo da wuri ba,,, ta fada masa hakane dan ya tafii batasan wani yaxo wucewa ya ganta... 
jalal ya fito daga wajen aiki yana waya yana fda ma abokinsa andaga meeting dinsu se  gobe don haka zae wuce gida guy muhaadu a gida mu karasa mgnn a chan
Ya katse wayar ya shiga mota yanata Sauri y nufi gida don agajiye yake jinshiii......
  Jajal na tafe ahnya har ya isa gidaa yana horn nana tae shiru tana tunn bade yaya bane shida yace baze dawo d wuri kuma taji ya fadi ma mumy ma
Ganinn baae horn ba ya sa nana ta saki ranta tace kilaaa  bakine mukai
Matashin yace lapia nana mekike tunn nana tace aa bkmi yace to namuki tmbya baki amsamin ba nana ta bude baki xatae mgn taji an turo kofar gate an shigoo tana daga idooo tagaa yaya jalal
Ta zaroo ido jikinta yadau karkar wa jalal na ganinnsu yae kmr be gantabah ya ci gaba da tapi cikin gida   hibba da take jikin nana t sauka ta tafi waajensa d gudu tana yaya sannu d xuwaa ya rungumeta yace ywwa ma baby sannu ko y dauketa
Nana tace yaya sannu d xuwa ya amsa ba tare d ya kalletah bah matashin dake kusa d nana ya mika masa hannu suka gaesaa jalal ya wuce ciki rike d hibba a hannunsaa
Matashin ya kalli nana yace kina lapiaa koo
Nana ta rugaa ta gudu ta shige wjen mumyy donko jalal part din ummi ya wuce kai tsaye y kwnta a falontaaa ya rufee idooonsa yanata tunn dawa nana ke tsaye yanxu yarinyann har takae t tsaya d wni
  Abdurrahman nashigowa yace yaya barka da dwowa deen ya mike yace ywa wae ina ummi yace ta tafi wajen mumy ita d mami suna mgn
  Jalal ya mike ya nufi part dinsa hibba ta biyoshi a vaya tace yaya kasemin sweet yace aa hibba kibari d wek end xankaiki shopping kinji ta ce to tatafi part din mumy da gudu tna murna.. Jalal na shiga part dinsa y kwntaa a katsan carpet yanata tunn Kala Kala akan mexeyiwa nana  dayaga tunn baze kaishibah se ya tashi ya nufi toilet ya watsa ruwaa yae alwala yasa jallabiya yawuce massalaci
Yana dawowa abokinshi ya kirashi yace yana part din gwaggo jalall yace ka karso part dina bilall se mue mgn
Bilal yashiga wajensa ya tar dashi a kwnce yace kai abokina kana lpia dae
Jalal ya murmushi karfin hli yace lpymna kawae stress ne na aiki don yau tiyata damukae n tausayama matar wlh bilal yace aiken kenn sede aduaa kwaee
Yanxu ya akae ciki naji kace nazo
Jalal yace maganr xuwa gidansu amrah, bilal yace ehen inajinka me yafaru da gidan
Jalal yace yau dare jjrgunsu xe sauka kuma gobe nakeso muje
Amma fa ba seka fdawa dady xamubah kwae zuwa zamue naganta kasan bazan iya daurewa ace har se anyi mgn bikinmu da mu hadubah
Bilall ya buga bayanshi yace abokina baka da damaa to yanxu k bri goben da yamma se mujeee koo yace hknma yayi...........

    *✍️Edited by Maman shukhrah✍️*

Nana FirdausiWhere stories live. Discover now