17

56 1 0
                                    

*✍️ Typing ✍️*
               *!!!💫Nana Firdausi💫!!!*       

1️⃣7️⃣

Daga can bangaren aka amsa  cikin siririyar murya
  Hy ma happines
Jalal ya kara fadada murmushinsa tare d jingina d kujern motan
Yace fdamun wifey kina tunanina kuwa kmr ynda klm nake burin kasancewa dake
Amrah ta amsa
Sosaema mijina inajin kmr na janyo ranar  aurenmu,na matsu naganka amatsayin mijina na har abada
Kazama nawa ni kadaee
  Jalal yae dria yace uhmn yanxuma nakine ae se ynda kikae dani
Amrah tace hkne amma inaso mu zama ynda ko yaushe muna tare ko fita xamue,,,
t ynda ba Wanda za suna kallemun kai,
Jalal gaba daya ya mika lamuransa gareta Duk jijiyoyin jikinsa sun tsaya cak da yanda yaji amrah ke mgn cikin shgwaba gaba daya ya kshe masa jiki murmushi kwae yake don yama manta da nana wdda tagama kaiwa karshe ji take kamar ta fasa ihu don haushi gashi ya rike Mata hannu kuma y kulle motan se jan xucia take tana kokrin maida hwyen d ya taho mata
  Jalale yae saurin bude idonshi don se a tym din y tuna d nana tana kusa dashi sakamakon jin saukar ajiyar xuciyar ta
Cikin sauri y katse wayan batare d yae ma amrah slm ba
Ya dago kansa yace bby menene
  Nana wdda taji gaba daya batasan koda ganninsa ta dauke kai gefe
  Jalal ya kara sassauta muryarsa ya tmbyeta baby meke damunkii
Nana har xatasa kuka se kuma ta dake tace bkmi
Yace bkmi kike jan xucia
Tace nacema bkmi yaya kwae inaso na fitane
  Jalal yace kodae kuka kikeyi
  Nana ta Kara hade rae tamau tace sbd na xama injin kuka me akayimin da xnyi kukaah,,,,
  Jalal ya kafeta d ido yanasan gano wanii abu dake Kasan zuciyarta se tae kas da kanta  se yayii murmushii ya dauke kansa daga kallonta don ya kasa gane knta... Meyasa ita batajin ynda yakeji idan yaganta d wni
Gashi yayi waya agabnta amma bata damubah
   Can kuma yace to meysa xata damu nima bansan me yasa nakejin hkn daga gareta ba
Tunda nana ae knwatace
  Dama shagwaba ke sata wani darun
     Be karasa tunn dayake bah cikin fishii tace yaya inaso nasha iska xan fita k budemun ta karsa mgn tna kokrin tura kofan
    Jalal xeyi mgn ya hngo mumy ta fito d sauri y bude mata motor nana tae waje ko kallonsa bata sakeyibah tawuce gun mumy tana darian yake don wni irin zafii xucianta ke mata
  Mummy tace daughter me kika xauna yi amota sekace kece amaryan ko lissafin kyn buki kuke da yayan nakii......
  Nana tae dria tce mmy natyashi krsa lissafin kudin daxaabama amarya ne,,,,
  Mumy tce dkyau to wuce muje wjen ummi
   Nana tce mummy wlh ngji sosaee inaso ndan hutaa kinsan Ina zuwa ummi xta sani aeki
  Mumy tce hkn wuce ki kwnta kfin ndwoo
  Nana tace tom mumynah skin dawo
  Mumy ta wuce jalal ya karaso gunta ya gaedata  ta amsa tace jalal ka kaima yarinyann kuwa duk abinda take bukata
  Jalal yace eh mumy nakai mata duk kayan data bukata
But daxun kuma munyi waya tacemun de akwae wni gown da xatasa d diner
To shi nakeson xuwa anjima nakai mata
  Mumy tacee aa ai biki shaaninnsa daywa yake ynxu anajima xka iya mncewa don hk kwuce kaje ka kaimta seka dawo ka huta gaba daya kjini ko
   Jalal nason yabi bayan nana amma mumy ta tareshi d mgn amrah bynda y iya hknn y hkura y wuce y tafi.....
Ya nufi motansa ya shiga yadau hnya yanata tunani Kala daban
  Har ya isa kofan gidan su amrah
Yamata waya t fito suka shiga
   Yace tom ynxu mene ya rage byn riga amrah tace bkmi heart
  Jalal ya kashe mata ido yace shknn ga gown naki inji ummi idan bemukibah se asake wni
   Amrah ta buda tace wowww gsky umminmu ta iya xabe wlh yayi kyau sosae
  Jalal yji dadin ynda ta yabi ummi sosae yace ummina is d best
  Tace tamu dae ysa dria yce nji wht next
  Tace uhmnn bbu komi se shagalin buki kwae
  Sukae dria tare.... ya mike yace xnwuce
   Tace haba luv d wuri hk yace eh abokanmu nata xuwa daga waje daban so yakamata naksance wajen sbd bilall shi kadae xe gji
  Tace shknn muje na rakaka amma iya bakin nann kwae kasan bana fita rana ynxu
  Yce eh hkn nagani se wni sheki kike kmr kin kwna gidana
  Amrah ta dauke kai don tsan me yake nufi
  Jalal yae murmshi yace shknn by
ma regard to mum
Ya ja motanshi ya dau hnyaaa.........
  Nana na shiga ciki tawuce dkinta t kwnta tana juyi tanajin wni Abu na mata ywo a kirji
   Tana ta tuno yanda yayannata ke kashe murya gun mace kmr bashine ke hada musu rae agida ba amma ita se dria yake mata  ita kuma harda wae tana kishinsa burinta ya xama nata ne ita dyaa
   Nana taja tsakiii..
Da taga tunn baze kaita ba ta mike ta shiga wnka tana fitowa ta murxa lotion kadan tasa gown Marar nauyi ta sakko kasa  ta debo abinci ta xauna falo tanaci Sega mumy ta dawo
   Mumy tace daughter meysa meki
nana dake wasa da abincin datake ci tana tunn tae saurin dago kai tace mumy klau nke nade gajine kawae
  Mumy tce oh snnu
nana tace mumy ina kyan d muka xo dsu
   Mumy tace gasucan ai naga sarkokin sunyi kyau
  Nana tace mumy nawa f beyi kyau b
  Mumy tce duk yfi nakowa kyau kuma me tsdane sosae
  Nana tasa dria tace yw mumynah ae naga irinshi a kayan ya jalal na lefama ko
  Mumy tace eh hkn iri dayane
  Nana tace bari naduba nagani mumy tace aina xki duba bayan ankai musu ko gidan su amrah din xakie
  Nana tace ah mumy yaushe akae hk banann
   Mumy tace uhmn shiriritanki dywa yake to idan kinann dake xaaje kai kayan
  Nana ta marairaice fuska mumy tace yi kici abinci kixo daki ki sameni ba naje na shirya muki kayanki don gidan hajia jamila xku wuce tamuku gyran jiki na kwna byu
   Nana tace mumy acan xamuna kwna ae?
  'Mumy tace to dafa mene aciki munyi mgn d daynku ybrku keda su shukrah
  Nana tace haba mumy nide gsky banso muna kwna sede muje d wuri d yamma se adawo damu
  Mumy tace uhmn nana kenann kinsande idan jalal yaga kuna sintirii a hanyar waje ze soke xuwanku kuma shi yana da axurin buki a gabanshii bshi d wani tym din kaiku da dakko Ku
  Snann driver anata aikensa
  Su abdusamd kuma kamar sune angwayen don sunfi ango rawan kai don hk bsu d tym na kaiku d dawo dku
   Nana de tae shiruu mumy ta wuce sama tana cewa inkuma baxaku kwnaba xnkirata naji ko Mahmoud na tasowa wajen aiki d wuri se yana dawo daku.....
Aaa mumy kawae zamuje mu kwanan acan,,, Idan Yaya yaga Yah Mahmoud yana kawomu gida ze mana fada.....
4days letter''
Biki ya kankama mutanan arzikii na kusa Dana nesa se zuwa suke sbd yaune xaa fara gudanar da bikin cikin gida na all family
Mutanan minna sunxo da yan medugurii har dangin goggo na gashuwa sun xo tun daran jiya
Dangin ummine mutanan Adamawa kawae basu karaso ba suma anyi waya dasu suna hanya
Su haj Aisha ba zama se shige da fice suke ganin kowa ya samu muhalli daya dace..
part din daaka tanada dan bukii ko suna tun jiya aka gyareshi ta part din goggo ake shiga yafii ko wane part girma
......Yau kwansu Nana uku a gidan haj jameela kuma yaune akesa ran dawowarsu gida sbd bikin cikin gida dazaa far gudanarwa,   ,,
A bangaren su amrah  suma yau ne  zasu fara gabatar da daya daga cikin event dinsu
..........mumy na kokarin fita sukai karo da jalall a hanya bega tawowarta dake waya yake da bilal yana fada masa hotel din daze kai friend dinsu da suka sauka a airport ynxu...
yana ganin itace yace sorry mum ban kula ba na bigekii seya rike mata hannu ya kashe wayar
Ya marairaice kmr karamin yaro yace mum Dan Allah ki fadamun ina yarannan suka tafii na kasa nutsuwa da rashin ganin gilmawarsu cikin gidan nan
Ki temaka ki fadan Inda suke 
Meyasa ka fiya naci ne  tun ranar da suka tafii ka tsarenii da ido kana tuhumata Inda suke ka fimu san yayanmu ne ko ka fimu san ganinsu acikin gida ne haba jalall ya kamata ka canxa banasan wnn halayyar taka ynxu inkajii inda suke me xasu maka to suna gidan haj jameela
A firgice yace what,,
Haba mum meyasa xakii haka kafin su tafii seki nemii shawarata yana mgna yana cixe lebe gaba daya guntun farin cikin daya shigo dashi ya disashe sakamakon jin Inda Nana take,,
To uban mutane uban su ya barsu  se ace seka amince dasu tafii fadarka har wata fada ce to gyaran jikii take musu kuma yau dinnan xasu dawo ya kamata ka samamun lafiya da tanbaya haka,,,,
Ai kafin mumy ta karasa mgnr ta yabar gurin ya tafii motarshii
Se hango shi tayii yayii nisa''''''
Mumy Kira take jalal jalal amma ko juyowa beba daga ydd taga ya tashi mortar tasan ran maxa ya bacii kuma dakyar ne idan ba dakkosu ya tafii ba.....
Shiko jalal ba abinda yake yawo cikin xuciyarshi se kalaman mumy na karshe gyaran jikii ake musu wato gidan su Mahmoud mumy ta kaisu
Ya dakii sityarin motor yace meyasa INA tufka mumy na warwareta why..........


               *Team*
                     *Jalal*💛

Nana FirdausiWhere stories live. Discover now