11

47 1 0
                                    

*✍️ Typing ✍️*
    
          *!!!💫Nana Firdausi💫!!!*

                 *Page 11*

            *Na*
                *Firdausi Wada Abdullahi   (Dearestfydooh😘)*

*CLEVERS WRITERS ASSOCIATION*

Nana t kraso cikin falon ta zauna gefen mumy
Sann tace mama inayini
Hjia jamila tae murmushi tace lpia lau nana ya jikin naki
nana tace da sauki
Mahmoud da tin shigowanta ya kafe ta ido ya sauke dogon numfashi yace ya jiki,,,, gaban nana ya bada dammmm......jin kmr ta taba jin wnn voice din ta daure ta dago da kanta
Tana ganinsa taganeshi tae saurin kasa d knta tace d sauki,,,,
Mumy tace nana baki iya gaesuwa bane kin kasa dakai yana miki mgna
Nana tace msa Ina yini ya amsa yana shafa kai tare dayin murmushi dan kome na yarinyar birgeshi yake
Hajia jamila tace nana bakisan yayannaki bakoh
Nana d jikinta yae sanyi gbdaya a tsroce tke dan hnklinta yanakan tajii me yah jalall zece girjinta se bugawa yake t daga mata kai,,, alamar batasan shiba
Mummy tace ae  baxata sanshibah tym da yake xuwa gidann nann tun tana karaaama shekarun dayawa ae.....
Hjia jmla tace eh gskyne kam to nana gashin nan  yynkine shimaaa sunannsa Mahmoud kinji
Kae kwae nana ta dagaa
Mahmoud kaima ga nana kanwarka
Yace to mama ya firta fuskarsa dauke da murmushi,,,,,
Amma kmr bata mgn taki sakin jiki ta xauna
Mumy tae daria tace wnn har sekagaji d mgnrta wuyarta ku sabaa.....
    Duk abinda suke jalal na bakin kofa yana kallonsu zuciyar zafii take kamar garwashi yana jinjina taurin kai irin na nana data kawo musu kato har falo
Ya sauke wani xaxxafan numfashi ya daure ya karaso cikin falon da slm a bakinsa
Duk suka amsa banda nana datae tsumu jiki na rawa
Jalal ya nemi gu ya zauna yana kallon nana dake satar kallonshi ta kasa
yace nana tashi kije ummi na kirankii
Nana dake jiran kiris ta gudu da sauri ta tashi tace to
ta wuce ta gefan sa hartana waiwayen taga fuskar jalal karaf suka hada ido da mahmoud da tun mikewarta yake binta da kallo jalal yae kwafa da yaga irin kallon daya bita dashi
Sannn yace mama inayini tace lapia klau jalal ya aiki yace Alllhmdll
Mahmoud ya mikama jalal hannu salamu alaikum
Jalal y amsa b yabo b fallasa yace y aiki lpia klau doctor
Mummy tace jalal wnn Mahmoud ne baza ka sanshiba sbd duk kuna kmrta  lkcin da yake xuwa hutu kai kuma ka tafii
Jalal yace eyyerr wlh kuwaa
  Hajia jamila tace Mahmoud tashi mu wucee
  Yace to mama ya tashi ya nufi waje yae ma mumy slmaa yana fita ya kafe part din da yaga nana tabii yana mae adduar Allah yasa ta fito ynxu ya kuma toxalii da kyakkyawar fuskarta
Mumy ta tashi t dkkoma hjia jamila sako t mika mataaa ta buda taganii sukai dariyarsu ta manya  sannn
Suka fito tare da mumy dan tae musu rakiya.....
  Jalall ya mike xuciyarsa a cunkushe ya wuce part din ummi.....
  Yana shiga ya y tarda nana xaune tana Danna wayan ummi yace ke tashi kije part dina ki dakko min system dina kuma kibi ta bayaa tace to t mike t fitaa
Yana shirin shiga kitchen ummi ta fito tace son kai ne ka aiko nana kace Ina kiranta hope dae lapia
Ya shafa kai yace eh sakarci naga tanama mumy shiysa nace kina kiranta
Ummi tace oh ka kyauta kuwa kaga har nasata ta gogemun kitchen d taxo eh ae mumy ke sangartata gashi ya fita tas kmr ni nayii ya dakko ruwa me sanyii a gora ya daga kai seda ya shanyeshi ya ajiye goran se yaji sanyii yadan ratsa xuciyarsa
  Yace ummi bara naje part dina nabar wayata acan
Tace to mu jima dayawa
  Yana shiga part dinshi yasa key kai tsaye ya shiga falon yasan tana bed room bata fito ba,,,,
nana batasan ya shigo falon ba tana fitowa daga dakinshi hanunnta rike da system nasaa tana yar wakarta joromi babyy..... sukae cibuss...
  Tsittt Nana tae da bakii jiki ya fara rawa ta fra j da baya tana hawayee  ya dakamata tsawa yace mene hkn kikeyi tun kfin nae muki hukuncinkii.....
Ta xube akasan carpet ta fashe da kukaa. Ta fara magiya tana Dan Allah yya kae hkry kji
Yace rufemun bki kona tsinka muki mari kinsan zakiban hkry kike abunda n hnaki......
Ke gaki me kunn kashi mumy n daure miki gindi kina abunda kk so KO?
Nana kai kawae take jijigawa tana hawayee tana matswa shiko se matsowa kusa d ita yake yana mata masifaa
Yace waye wnn dana ganki dashi har kike tsaye dashi kwanakii nakuma ganinki kuna tsaye a conpaund ynxu kuma sbd iskancii har a cikin gidaa sbd bakida kunya mene yake yawo akankii ....
Nana tace wlh yaya bansanshibah ka wae nima ganin nae yaxo
Jalae  ya daka mata tsawa yace ni xakima karya ni sa ankine kinfdamun gsky kona tsinka muki mari na tattakii anan gurin
  Nana tace wlh yaya bansanibah kawaede naji mummy tace dan hajia jamila ne
Jalal yace what danta kenann itace mamanshi
Nana ta daga kai tana kukaaa kmr ranta xe fita
Yace sbd hk shine dayazo harda xuwa kusa dashi Ki xauna
  Nana tace Dan Allah yya kai hkry wlh nadenaa bazan sakebah.
   Mumy na komawa ta shiga kitchen ta fara aikinta cos yau alhj xe dawo
Shiru shiru mumy bata ga nana bah hkn ysa taci gaba da aikinta tanayi tana tunanin ina taje ita daba lfy ba
Ganinn shirun yae ywaa nana bata dawobah yasa mumy t mike t je part din mamn shukrah ta tar dasu harda ummi acan suna hira mumy tace ina diyatane banganta nan bah ko tana part dnki.....
Ummi tace taje dazu amma ta fita
Mumy tace toh subahanallahi ina taje wnn yaaa bata fa da lfy
Antyn tae dari tace nana ae bazata batabah mumy kila dae ko tana dakinta
Ko taje gun gwaggo mmy tace ko kadan bata can don ba inda banje bah
  Shukrah data fito xata wuce mumy tace shukrah nana fa
Shukrah tace naganta taje part din yaya daxu
Mumy tace oh to bri naje chan din ta juya ta tafi
 
Jalal ya tako yaxo ya kureta a bango har tana iya jin wucin numfashin sa yace Kinsan Allah nana bari na fda muki inkika sake nakara ganinnki d wani dan iska wlh sena ballakii ke har kin isa ki tsallake abinda na gindaya muku su sauran sister nakii wace ke kula saurayii ko dan kina ganinn kin girmesu mene girman 1year kadae kika basu sun sunmin biyayay kece ban isa ba ko? to karya kike harynxu baki girman da xakii fikarfin jalaluddeen  ba
Ke har nawa kike da xakina kula sauryai ko aure kikeso eh tell me
b mgn nakemuki ba
Nana tace aa yaya hawaye nabin fusknta
Yace saura kuma kifdawa mumy wlh sena zane miki jikinki kina jiini ko
  Dede nann mummy ta karaso part dinshi ta murda kofaa taji a kulle
Mummy tace jalall
Ya xaro ido kmr baze amsabah
Mumy tace naji ka kana xaka ballatah ko to budemun kofaann ynxu karka bri n maimaitama kana jina ko ya watsawa nana harara yae kwafa ya tawo kofar falon
  Nana najin muryar mummy ta mike tana goge hwayeen fuskantaa
Jalal na xuwa ya budeee kofar ya gewaye mumy yayi waje mumy tashige cikin dakin ta kamo hannun  diyarta tana tanbayarta meya faru.........

    *✍️Edited by Maman shukhrah✍️*

Nana FirdausiWhere stories live. Discover now