36

186 5 5
                                    

*✍Typing✍️*
*💫!!! Nana Firdausi !!! 💫*

*PART 2*

  *CLEAVERS*
*WRITERS ASSOCIATION*


  3️⃣6️⃣


Yana shigaa ya taddaa ta kwnce ta rufe jikinta d bargoo
  Keee ya daka mata tsawa
Ta masa shiru kmr be bacci nannko tana jinsa tamsa banza
Ba mgn nake mukibah nade san b bacci kikebah kintashi ko jikinki ya fadamuki
Wanne irin iskancine zakizo ki kwnta sbd dan sharan dakikae shine zakizo kiwani kwntaa kmr marar lafiaa
Shiru tasake masaa kmr b d mutun yake mgn ba
Jalal ya zucia ya yaye bargon data rufu dashi
Ta runtse idonta hawaye nabin fuskantaa masu zafi d takaici kenn nufinsa ita yar aikinsu ce
  Waton bemaga kokarinta ba keann harda wni cewa dan wnn sharan to miyasa shi be tsaya yama matansa ba
Setaga karewan kaunaa
  Jalal ya katseta d tunn d take
Yace open ur eys tae masa banza
Kin bude kona daukeki d mari
Ta bude idonta ahnkli ta dora aknsaa idonta yae jajri gaba dayaa
  Menene dalilin dayasa bakie girkibah kikazo nann kika kwntaa
Tae kasa d kanta sbd xuwa ynxu kuka yagama cinta
Karda ki kuskura kifara
Karma ki fara tun kafin namuki komi
Wlh kishiga hnklinki kinjini ae koh
Ina saurarenki amsamin tmbyr dana muki meya hanaki girki
   Hawayene kawae suke bin fuskantaa ta dago kai ta daure ta maida kukan da take kokrinyii
  Tace banajin dadine
Ohh bakya jin dadine shine zakizo ki kwntaa
Baki fadama kowabah
Meke damunkii
Kaina ke ciwoo kawae amma bana dmuwa bane ynxun dana knta ya sauka nji sauki
Ya kafeta d ido yanda take mgn tana hadiye kukanta yabashi mmki komi akamata se kukaa
Har ransa tbashi tausayi amma duk d haka ya dake
Yace kifito ki sha mgn
Na warke yadena yimun ciwon
I won u tym without nombr akan kidenayimun gardama amma kinki jiko
Kifito ynxu kar ki bari na sake yi mki mgn
Yasa kai y fice ta dauko mayafinta tabishi abaya kmr marar lapian gsky
Suna zuwa falo amrah ta taho wajenta tanaa nana sannu knji
Amma luv meysa k taso t seda nace k kyleta ka ki sauraratah
Nana tace bkmi anty amrah sannu y jikin naki
Da sauki autar mum
Jalal ko kallonsu baeba y wuce ya dakko pcm ya mika mata d ruwa yce sha
Ta ansa amrah tace nana bakijin dadine meysamki
Nana tace kaina ke ciwo amma naji sauki
Eyyer snnu jeki knwta kinji
Tom ngd anty amrah ta juya t wuce daki
Yabita d kallo tana shigewa ta rufe dakinta tana kukaa
Amrah ta kalleshi ta hade rae tace haaba jalal meysa kk haka ynxu sbd allah wnne temakone nana batamun cikin gidann ya yarinya tana iya bakin kokarinta amma sekana nuna bata wni abun kwarae nide banason haka gsky t wuce shi ta tafi daki fuuuuu
  Ya bi inda ta wuce d kalloo ta yatashi y fita ya siyo mata abinci
Yana dawowa ya tafi yace amrah  tashi kci abincin
Na koshi
Kin koshi kmrya Kefa kika sani nasi yo muki amma ynxu kice min kin koshi
Dan allah jalal k kyaleni nace ma nakoshi
Jalal ya numfasa hmmm kinga kie hkry knji ynxu de ki tashi kici abincin
  Banso uhmn yhkry nadena mata fda inde akan hakane xesa bazakici abincibah
To nadenaa
Dgsky kake my deen
Y daga mata kai alaamar ehh
Uw tom allah sa
Amin aiyama sa tunda nace miki zandenaa
Ah zaka dena ko ka denaa
To ae duk dayane tunda bakisan amata gyra hk zaae aurenta tana lalaci
Amrah tace lalaci f kace
Yace ynxude mubar mgn temakamun kici abinci
Kafin nadawo
Ina xakaje zanje na anso muki result din tes din d aka muki
  Ohky tom seka dawoo
Allah de yasa ba maleria bane don wlh banasan wnn mgnn nata
Uhmnn ba ita bace insha Allah twinc dina neh ke kokrin zuwa
Tae daria tace waya kaide seka dawo baka rabo d tsokana y shafa fuskanta yace Allah amin
Tae murmushi tae masa pek a kumatu yasa dria y fice
  Nana tunda ta shiga take kuka harseda tae me isarta sann t tashi ta shiga toilet t wnke fuskanta ta sake wnka tayo alwalan laasr ta fito
Tana idar d sallah tae axkar ta taninke dadduman
takoma gefen gado tana tunn mitamas haka sbd kawae bata ma matansa girkibah shine zesa yaetamata masifa harma matansa ke rike shi hmm yayi kyau zandena shiga harkansa
Ni inajinma gida zan tashi na tafi amma kuma taya zan farama mumy mgn zatace nine nace zan zaunaa
Snn dady zasuce nabar matarsa kila idan na fadama mumy abinda yamun xata masa fada amma kuma insu dady sukaji zasuce bana kula d mtarsa
Uhmnn shikenn zan zauna sbd itaa amma dole nasake layii tunda y kwace wancen ya barni hakaa
Ta mike ta buda pos nata ta dau kudi tasa hijab nata tana fitowa taga amrah batann ta leka part nasa ta hangotaa kwncee tana bcci
Hakan yasa ta fice tana xuwa karshen layin ta hango wni shago tana karasawa tace snnu mlm
Uw yanmata am dan allah mlm simcard  nakesan siyaa ko akwae wni waje kusaa ann
Eh yarinya akwae
Ki bi nann bayaa zakiga wni yashago d yellow paint nanne
Tom nagode mlm bkmi
Ta juya ta wuce tana zuwa ta siyo akamata register atakee
Tadawo gidaa ta tarda amrah bata tashiabh ta wuce dakinta t dauko wayanta t sa sim dintaa
  ni ynxu danasa simcard banda no din kowa tana wnn tunn amrah tashigo tana kiranta nanaa
Tae saurin aje wayan tace naam anty amrah kin tashi eh natashi nana y kannaki
Ah yayi sauki y nki jikin d sauki
Nace Dan Allah ko xaki daure ki dan gyrama yyanku daki sbd naci amala na bata banson y dawo yganshi haka
Tom anty bkmi bara naje tom ngd
Amrah ta juya taje tae wnka ta koma falo
Nana ta shiga tagama gyra masa ko ina tsaf taxo dede bedside drower nasa se ta bude ta gogee
  Tana budewa ta hango simcard dinta ciiki
Ta dakko su ta goge ko ina sann tafito
T wuce daki t dauko wayanta tasa sim din tae copy nombers nata akan dayan layinta ta koma maida masa
Amrah tace snnu autan mumy kin gama eh nagama xanje nasa turaren wutane nadawo
  Uw autaa snnu Allah yabaki miji nagari kinjiii musha buki nana tae dariaa t wuce tana xuwa ta bude ta maeda masa t fito
  Nagama anty amrah
Snnu knjii
yawwa ta zauna kusa d amrah
Auta ga abincin Ki kici
Wlh anty amrah bnjin yunwaa ma ni
  Aa auta kidaure dae kici koba yanxubah
Tom shikenn anty amrah insha Allah  xanci
  sukan dan taba hiransu har magrib yayi kowa ya tafi yin sallah daki
  nana na idarwa ta dau wyanta ta kira surayya har ta kusa katsewa baa dagabah nana na tsaki ko ina takai waya ana kirnta taki dauakaa
Bata gama fada ba surayya ta daga
Nana tace mschew d allah malama bude muryanki nana ce ba wni sauryiba har kk kashe muryaa
Suryayya t kwashe d daria tace ah su nana mnya ynxu jin dadine  yasaki  kashe wayanki
  Nana tace uhmnn kede Allah y shiryeki d gulma
Hhh ae b gulamabane gsky dae kawae nake fdaa
Nana tace kyaji d shi
Surayya ta tsagaeta d darian d take tace wae ina kika samu layi ne meysami wayanki
Nana tace ohh allah wnne tmby zan ansa muki aciki yanxuu
Surayya tace to ae abunne naganki d wata no kuma kwna byu wynki a kashe
Uhmn ya gidan ysu gwaggo
Gwaggo nann tana jajanki wae datuni kinann kinamata shegan takaa amma ynxu kin gudu gidan amarae ko waya bakima mutane
Wae inkika tafi gidanki anshiga uku
Sukasa daria duakkansu
Kice deae tann tana kewatah zatace wae nadameta ita dae misn dina ke damuntaa
Y mutnn gudan ina mamy d ummi dftn suna lapia
Nakira mumy bata dauka b  kila bta kusane
Eh nima haka nae tunn
Surayya tace yaushe xaki dawone
Kede bari wlh nima ina missn gida ammde jikin natane se ahnkli kuma innace zan taho kinsan halin su dady zasuce abari tadan kara sauki
Ina shukrahh
Tanann lapia uw naji jia kamar tana waya d ya Mahmoud wae wayanki baya tafia duk ya damuu
Allah sarki heart nayi kewarsaa
  Surayya tasa daria tce ohh su nana kaunaa hakaa
Suna hira shukrahh ta shigo tace ke kuma kedawa kike waya haka kike tafaman sheka dariaaa ana jiyoki tundaga waje
  Surayya tace waye kuwa va nana baa
D sauri shukrahh ta anshi wayan tace hello sis
Hy yanmata ya garin
Lapia klau meyasami wayanki ko yaushe akshe mumy ma nata complain
Kuma ya jalal ba zuwa yakebah bare mu tmbyshi
Uhmn ina zezo yann yana ririta mataaa
Shukrah tasa daria tace kinann d halinki ina ruwanki d  mtarsa maganinnki kenann da kikaje
Nana tace kee wlh nima gida nakeso amma y xanyi
Shukra tace babu kam zama dole
Ya mahmoud y kirani klm hnklisaa yaki kwnciaa
    waeshi wynki baya shigaa kina lapia kuwa
    nace masa kina lapiaa yayi hkry
Ke har nagaji d bashi hakuri a rana seya kira sau goma
Kaii shukrah Karfaa ama bawan Allah sharri harda wni sau gomaa
Shukrah tasa dariaa tace shknn ke wlh duk y damu yace zexo na rakoshi gidan ya jalal ya ganki
Nana tace gud yaushe keann
Ehhtoh yadae ce gobe
   amma meyasaa wayan naki baya shiga
Ke da labari se goben idan kunzo kawae.
Wanne irin in munxo
dan allah kifdamnaaa me yasamu wayanki
  Nana tace ba abinda ya sametaa layikana ya jalal y kwace
  Ya kwacee
     to sbd mee?
Ina kika samu wdnn kuma naga kmr bakon nunber ne
Eh hkn
    shiysa nace sede kunzo kwaji Abunda y faru
Tom shknn insha Allah zan fda masa ynxu
Amma nabashi no din ko kuma nabari
Aa kibarshi goben kuzo
   Tana waya taji alamar dawowar jalala hakan yasa tae saurin katse wayar ta boye taaa
Tana jiyo shigowarsa yana kwalama matarsa kiraa
Wifey! Wifey!!!!!!!!!!!!!
Naam luv Wnn kiranfa
Tana xuwa ya rumgemetaa kam kamar wadda zaa kwace masa itaa
Se albarka yake shi mataaa
Amrah dae kawae d kallo ta bishi se surutae yake mata harda kwllarsaaa snn ya saketa ya jawota suka zaunaa akan kujera
Tace luv Wnn runguma ae sekajimin ciwo
Yae daria yace kie hkry ina cikin farin cikine allah de yasa ban matse babaynmu baa
Amrah ta kalleshi kallon alamar tmby wnne baby kake mgn
Jalal ysake kamo hannunta ya hade s nashi nace wifey kina dauke ta cikinaaa
  Batasan sanda ta rungumeshi ba itaamaaa
Nana najinsu sbd dtaji yanata surutae se ta matso kusa d kofa taji miyake ceewaa
  nakusa zama baba wifey
Abinda ya daki kunnen nana keann
  Tasake maemaetawaaa BABA............

Nana FirdausiΌπου ζουν οι ιστορίες. Ανακάλυψε τώρα