6

72 3 0
                                    

*✍️ Typing ✍️*
    
          *!!!💫Nana Firdausi💫!!!*

                 *Page 6*

            *Na*
                *Firdausi Wada Abdullahi   (Dearestfydooh😘)*

*CLEVERS WRITERS ASSOCIATION*

         Nana tae fiki fiki da Ido tana Kallonsa se taga ya rufe Kofar ya tunkarota,,,
Ta marairaice Murya kmr xatae kuka, tace pls. yaya deen dan Alla...... Shirrtttt don't say enything'  to me what ar u doing  now"""" In'inaa Nana ta Kama alamar bata da gskya ta kasa yin mgna se kyarma jikinta yake,, seya karaso gareta ya ajiye ledar Hannunsa ya kamo hannunta ya Xaunar da ita gefan gadon...
Ya zagaya Wajan Bedside drower nata ya dakko English  novel data jefar Yaxo kusa da ita ya xauna..
Ya sauke nan'nauyar ajiyar xuciya bayan ya gama karanta bangon buk din Seya dago da idanunsa ya saka acikin nata se Nana tae Kass da Kanta  seya fara mata Mgna cikin Murya me taushi yace fadamun Me kike da Wnn buk din' ko kin fara soyayya ne bansani ba, meyasa baxakimun adalci' na ganin na cikawa abbanah alkawarin dana daukar masa na ganin Kinkoma ydd yake so,,,,
Ina alkawarinmu na baya da mukaiwa Juna duk kin manta Ko baby Meyasa kike neman Canxawa daga ydd nasankiii yana Mgna Yana jujjuya buk din hannunshi....... Kawae seji yayi ta fado Jikinsa ta fashe da kuka tana Cewa kayi hkr yaya nama alkawari baxan kuma yin Wani abu daxe kuma bata ma Rae ba wnn buk din kawai ina karantawane badan ina soyyayyah da kowa ba kuma baxan kuma karantawa ba,, mumy tace Nadena duk abinda Bakaso har oyoyo dana yiwa yaya bilal tamun fada Sosae akansa kuma baxan sake yi ba,, Seda ya barta tayi kukanta ya isheta Snn ya janyota Jikinsa ya lallasheta ya samu tae shiru se ajiyar xuciya datake saukewa a hankali Se ya fito da hanky daga aljihunsa ya goge Mata fuskarta yace To Kukan ya isa haka ya dago da fuskarta Sakai for eyes ya Sakar Mata smile Nana itama tae smile Kadan ya daga Mata gira yace ko kefa to ynxu Xamu kulla promise,,, ya Miko Mata Dan yatsansa karami yace mu kulla Nana  Takawo Nata Suka kulla Kawae se Suka sa Dariya gaba dayansu Dan sun tina haka da Sukeyi Idan Tayi fishi to Idan yaxo ya lallasheta Suka shirya se yace se an'sake kulla promise!!!!!
Mikewa Nana tae ta buda wadrope dinta ta Dakko uniform dinta tace yaya ga uniform din Dama yau xan Kae maka har daki Sannan na Baka hkr,
Ya mike ya Maedasu cikin wadrope din yace ajiyemun agunki nasan Baxaki kuma sawa ba ya Kamo hannunta Suka dawo gefan gadon ya dakko ledan Shopping din yasa Mata a cinyarta yace bude kiga shopping din danae miki,,,,,
Nana na bude Ledar ta kama murmushi ganin irin kayan da yayanta ya Siyo mata Shima fuskarta yake Kallo ganin irin farin cikin da Nana takeyi sbd ya Siyo Mata kayan xakiiii
Seya dakko dayar Ledar ya miki Mata Tana budewa se yaga tasa tafin hannunta ta rufe fuskarta,,,,
Seya saki murmushi yace Ko nayi Lefine dan na siyowa Kanwata inner'wares
Itade Nana kunya ya Hanata Mgna sbd har pad seda ya hado aciki Waton Yana Sane da month dinta ya kusa ae da Kudu ta Tashi ta shige toilet ta Barshi gefan Gadon a xaune....
Dariya abun yaso Bashi ganin wae yau baby ke kunyar hada ido dashi Bayan tare da ummii Suka reneta Seya mike ya fice daga dakin ya tafi part dinshi,,,,
Tanajin fitarshi ta dauro alwala ta fito taxo ta gyara shinfidar gadonta ta kwashe kayan daya Siyo Mata ta Rage karfin AC  tayi  addua ta kwanta......
Memakon bacci ya dauketa se Kawae taji xuciyarta na kissima Mata Abubuwa game da yayan nata ta dade tana tunanin rayuwarsu ta baya da irin kulawar daya Nuna Mata batasan lokacin da bacci yae awon gaba da ita ba.....
Shima acan bangaren jalall haka abin yake ya dade bae bacci ba Yana tinanin rayuwarshi ta Baya da Nana da kuma tinanin Idan Yayi aure ya tafi daga Gidan Wane Xe Kula masa da rayuwarta.... Yaja numfashi ya fesar ya sake Juyawa ya cigaba da tinani yace ina San Amrah baxan iya hkra da ita ba badan ina bukatar ta a wannan ege din ba Gsky dana hkra da auren Kodan na rayu acikin gidannan tare da Nana Inasan tayi rayuwa karkashin inuwar kulawata.... da yaga tinani baxe kaishi ba Kawae Seya tashi Yaje ya Dauro alwala ya Tada Sallah yae aduo'i....
Washe gari d safe mumy na zaune taji  karar tafia  ana sakkowa dagaa upstairs ta maxa ta duba agogon  Hannun ta take Jiran taga sakkowarta
complete  taganta har da sch bag ahannunta Mamaki mumy tayi tace my daughter ina fatan dae lafia ban'taba ganinki dede wnn lokacin Cikin shirin Tafia school ba....
Nana Takaroso kusa da mumy ta gaisheta Sannan tace munyi promise da yah jalall kome Akan lokaci banasan na sabawa umarninshi..... Mumy Tayi murmushi  tace ngd my daughter dakika fahimci jalal Allah ya Muku albarka.....
Amen mumyna ba naje kitchen gun yalwa na fada Mata tashirya mana break dinmu Nida yaya 7:30 mukesan Xamu fita.....ita dae mumy da  ido Kawae take Kallon Nana ganin ta canxa lokaci daya
Tana gama fadawa yalwa abinda xata shirya musu tayi part dinsa tana Shiga part din tajiyo kamshin turaransa na tashi Alamun ya gama shiryawa kena.  Nana tayi murmushi tace yaya jalal kenan gwanin kamshi duk Matar data aureka ta huta'' ga ilimi da kyau, ga tsafta, ga gayu, da kamshi, uwa uba ga riki da addini ammafa idan ya juye tab ztasha famaa d shi wlh ta wnn tunann aranta ta nufi cikin falon
ta Murda handle xata Shiga Falon sukai Karo shi Kuma xe fito....
Nana ta tsuguna ta gaisheshi ya Amsa fuskarsa dauke da murmushi Yana mamakin canxawarta da wuri yana kallonta ta tashi tace to yaya kawo jakan naka na rikema ko ta  Karbi Jakar laptop dinsa suka tafi suna Hirarsu har part din mumy  suka shiga d sallama mumy ta amsa d fararr jalal ya gaidata tace amsa tace ko kaifa jalal amma da kai ta tsoratamun diyata deen yae kasa dakaii ya sosa keya yace to mumy ae na gyra tace kwarae k gyraa gkunn gwaninn shaawa yarinyata se murna take,  nana ta boye fuskanta tana dariaa
Deen yace mumy ina Abba  ko har ywuce aiki
Mumy tace ya tafi aiki wae zasue meting yau kuma 8:00 zasu shiga shine yawuce sbd yace zeyi shirye-shirye
Jalal ya mike yace to mumy xamu tafi zan sauke su nana a schl nikuma zanwuce asibiti bazan dawo d wuri ba don inada patient dywaa
Mumy tace kai xaka kaisu ba driver b yace eh zansaukesu se na wuce
Ya dubi nana dake goge bakinta yace jeki kirawo yan uwankii ku sameni jikin mota zanshiga wajen mami da ummi namusu sallama
Nana ta wuce ta tafi kiran su surayyaa tana shiga ta gaeda gwaggo tace mkrtn zamu wuce surayyaa bata shigo bane
Gwaggo tace bata xobah kinga jakanta can data bari jia anann dauka mata ki tafi mata dashii dagann se ku wucee
  Nana ta dau jakan ta tafi bangaren su shukra ta tarrr dasu suna sakkowaa
Shukra da surraya sukace to yaukuma nana kece kika shirya har kike kiran wasu
  Nana tace kwaji dshi bara na gaeda mami kujirani yaya na jiranmu
T bi tagenfansu tashiga ta tarda mami na kade kujeru dady na shirin fita
Ta rusuna ta gaedasu suka amsa d faraa mami yace yar mumy kinfito xaa tafi
Nana ta daga kai
Mami tace to Allah yabada saaa
Dadyma yace to daughter ku kula ayi krtu dkyau Allah yabku me amfnii tace amin dady bara nace yaya deen na jiranmu
  Ta wucee ta tafi suka hadu da su shukra suka fito suna tsokanar nana wae abun kae anfara hnkli tana t musu falli waedama ita ae ba kaxamaba ce d wuri take shiryawa suna t dariaa
Suka nufi motan sukaga be karasoba sukace ba gaeda ummibah tunda yayan be xobah

Suka tafi part din mumy suna shga suka tatar yana kokrin saukowaa
Suka ce yaya ina kwnaa yace pyn hw r u girls sukae murmushi sukce fyn
Yace to ina zaku kudanace kujirani bakin motaa sukace dama munje bamu gankaba shen zamu gaeda ummi se mu wucee.. Yace to kue Sauri minti byu karku mkrarr dnii
Dukansu kowa na mamakin meysa yaya ya. Canxa haka yau komi ahnkli yke fda gshi se farraa yake b wnn fdn daya sabaa shukra data kasa cinyewa tace baku kula d yaya bane nana de batace komi b jinsu tke suryya tace nagani yau b fdaa
Dede nan suka shiga suka gaeda ummi ta musu aduaa Allah yabada saaa
  Suna fitowaa suryayya tace kilan de sbd y kusa aure yasa yake kokrin wnn faraar kar anty amrah tace ita wlh bata zama dashi yana wnn shan kununn shukra ta tunsire da dariaaa suka tafa d surrayyaa suka karasa gunsa banda nana wdda ko kalnsu ba taebah kuma batace komi b
  Ta bude front seat ta shigaa Suma suka shigaa ya dau hnya ahnkli yana kallon nana tym to tym wdd tae shiru take kallon hnya tanata tunane tuanane arantaaaa........

    *✍️Edited by Maman shukhrah✍️*

Nana FirdausiWhere stories live. Discover now