23

46 1 0
                                    

*✍️Typing✍️*
*💫!!! Nana Firdausi !!!💫*

*CLEVERS* 
       *WRITERS*         
             *ASSOCIATION*

2️⃣3️⃣

Jalal na Shiga mortar sauran abokansu suka kama masa mita kan
Ya barsu agun dinner ya dawo gida! 
Shide bece musu kome ba se murmushin dole daya kirkiro yake musu shiko bilal ya hade rae ko mgna bayayi dan ba karamun haushin jalal yake ji ba...... 
Sun dan tsaya a hanya bilal ya fita ya siyo carton malt da ruwa da lemo shine kadae basu siya ba
Snn sukaiwa gidan amarya tsinkee......
       Sun tarar da da amarya afalo azaune kan treester tasha lafaya gida se kamshin turare yake dan barno ko ina se walwalii yake.....
Bayan sun yi wasa da dariya se suka musu nasiha sukai musu adduoi
Tare da fatan alkhairii da samun zuri'a me albarka
Ya taso xe rakosu bilal ya dakatar dashi kan yae xamansa......
      danshii ynxu jalal ya fara bashii tsoro
dan ba karamun aekinsa bane daga rakasu ya kara komawa gida yace xega jikin Nana
dan haka yace sun hutar dashi......
Iya babban falon ya rakosu seya rufe gidan  ya koma gun amaryar'sa
     Yana zuwa yaga tana kokarin cire laffayar jikinta sbd zafii ya dameta
ya temaka mata suka karasa cirewa
ya rungume ta GAM akirjinsa yana sauke numfashii ahankali se ya Matso da bakinsa dede
kunnenta ya rada mata wanii abu ita ko se murmushii take....
Tundaga tsaye se faman shinshinar ta yake yana wasa da ita yakai bakiinsa dede nata xe kisn nata kawae seta goce ta kauda face dinta.
Ganin hakan datae masa Kawae seya saketa yace taje ta dauro alwala kafin nan ya watsa ruwa shima ya dauro alwala.....
      Be jima ba ya fito Suka gabatar da sallah nafila rakaa biyu ta godiya ga Allah
Suna idar wa ya dafa kanta ya mata adduoi irin wdd annabii ya koyar ga duk musulmii yayii waa iyalinsa snn ya mata tanbayoyii game da addini da kuma tsarkii duk ta amsa masa
Yaji dadii daya sameta harta wuce ydd yake tinanii.......
Sannan ya janyota jikinsa
Cikin hikima da dabara ya lallbata tacii nama da fresh milk.....
Shima yaci se sukai shirin kwanciya
Ganin sun kashe fitila sun sawa kofa key Nima na koma falo dan jiran safiya tayii na dora typing......
Tun karfe 6:00 am jalal ya tashii da wanii irin karfii da jarumta duk kasalar daya kwanta da ita seda ya saukewa amrah ita.....
Ya juya ya kalli amrah ydd fuskarta ya tashii sbd kukan da tasha jiya  seya kai hannu ya shafii fuskarta yanajin kaunarta na shiga bargon jikinsa seya sakii murmushii
Ya kama sa mata albarka data rike masa amanar kanta harta kawo masa martabarta
Wata sabuwar soyyarta ce ke ratsa duk ilahirin jijiyoyin jikinsa
Be taba tinanin xe samu nutsu da gamsuwa kmr haka daga gareta ba
Ya matso ya bata hot kiss akan lips dinta snn ya tashi ya Shiga toilet
      Yana juya baya ta bude idanta ta kallii kyakkyan mijinta daya amsa sunansa na fa namijii
ta godewa Allah daya mallaka mata shii tajii dadii daya Nuna yabawarsa gareta har ya mata addu'a!!!
Ganin kmr ze juyo yaga tana kallonsa yasa tae maxa ta rufe idanta ta koma baccin karya
               Da hailala da salatin annabi ta bude idanta tae mika taji duk jikinta Yana mata ciwo tana kokarin tashi xaune mummy ta shigo
Sannu my doughter ya kikejin jikin'nakii
Da saukii mummy inasan nayii wanka
To Autahnah
Nan mummy ta kaita toilet ta zaunar da ita ta hada mata ruwan wanka snn ta fito taja mata kofar,,,
Tana sauka kasa kitchen ta tafii ta dan samawa Nana abinda zatacii tasha maganii.......
Tana fitowa daga wanka taga tea da custard da soyayyan kwai duk mummy ta ajiye mata ga kuma mgnii a gefe
Tana ganin mgnin se yanayin fuskarta ya canxa....
Mummy da shigowarta kenan tace ganin mgnin ne yasa kika canxa fuska ko kuma abincin ne baxakii Ciba
In baxakii Ciba sena kira abdussamad yaxo ya sakii dole kicii
     Ita dae Nana ko mgna batae ba taja gu ta xauna
  Ganin bata da niyyar ko shafa Mae a jikinnata yasa mummy tayi mata kome da kanta snn ta lallabata tayi break tasha maganii
Mummy na shirin fita su Abdul'majeed suka shigo suka duba Nana
Ganin kmr batasan hayaniya yasa suka tafi dansu barta ta huta
A kan step suka hadu dasu shukrah zasu hau su dubata se  abdussamad yace ynxu bacci xatae anjima sa dawo suga jikinnata....
nan duk suka xauna afalo suna mayar da ydd bikin babban yayansu ya kasance  har ikhleema tashigo itama aka cigaba da hirar da ita......
Duk hirar da suke Nana tana daga dakinta tana jinsu...
Ba kome yake ci mata rai ba irin ydd yah Jalal yae watsii da lamarinta sbd yayii aure.....
raban data ganshii tun ranar daya mareta duk rashin lfyr datayii ae ya kamata ya manta da lefinta datae masa yaxo gareta
amma se mummy ke dawainiya da ita
shi yanacan yasa mata a gaba kawae seta fashe da kuka tana mgna cikin kuka haba yah jalal meyasa xaka tafii ka barnii ka  manta da promise dinmu
Gashi tun baaje ko ina ba ka fara mantawa dani
Nan tae kukanta me isarta ta rarrshii kanta tae shiru
har bacci yaxo yae awan gaba da ita......
Allah sarkii Nana batasan jalall yaxo gareta ba tym din bata gane wane a kusa da ita......
    3days ago
Jikin nana ya warware harsun koma sch yau ma  zasu fara xana waec
Kowa yana walwala banda ita......
Sakamakon yau kwana uku batasa yah jalal a idonta ba......
Shi kuma jalal dadin amarcii ya boyeshii da kuma gajiya.... idan yamma tayii yanasan ya fito se amrah ta kanainayeshi da kissa da kisisina harda kuka batasan ya tafii ya barta.... akan dole yakebin raayinta suyi xamansu suna murzar juna dan shima yana bukatar hutun.....
Sauran abokansa ma wdd sukaxo masa bikii se gidan sukaxo sukai masa sallama da zasu tafii ko filin jirgii bilall be barshi ya fito ya rakasu ba wae ya koma kar daga filin jirgii ya wuce gida........
Amma kullum yana kiran su mummy a waya da safe ya gaishesu snn ya tanbayii lfyr Nana...
Idan yace zezo anjima se mummy tace ya zauna ya kula da yarinyar mutane indae dan ita ze fito ta yafe....
Harsun fito xasu tafii sch nana tae mantuwa ta koma ta dakko exam card dinta.....
Tana kokarin fitowa suka hadu da hibba sunfito a part din ummii ita da Ikleema......
Aah har kun fito
Eh munfito su suna motor ma da ynxu muntafii mantuwa nayii shine na koma na dakko
OK kije kiwa aunty sallama kice ta mikii addua kinsan bakin iyaye ni aikena tayii gun mummy kije ynxu xan fito......
Da hanxarii Nana taje ta gaida ummii aeko ta samu kyakkywar addua har a kan fuskarta xaka gane Taji dadin adduar da ummii ta mata....
snn ta tawo ta shiga motor suka tafii
...........some hours exam tayii dadii alhamdulillah duk ydd suke tinanin wahalarta bata kai ba kuma sunyii saa suna fitowa bala direba na karasowa dake sun fada masa tym daze dawo ya daukesu.....
Suna tafe amotor su surayya ke cewa wae mu kadaine muka dena ganin big Broz ko kema kindena ganinsa
Amma nasan baxe shigo gidan nan beje ya gaida mama dasu goggo ba... Nana tanajin su batace kome ba Sema sake jingina tayii da kujera ta lumshe idanta zuciyarta na kai koma game da alamarin yayah Jalal suma su surayya sun damu da rashin ganinsa ina kuma ya ita.......
Se shukrah tace wlh tunda ya tafii bexo ba may be se yayi wata bexoba yana can yanacin amarchii......
Fadar Kalmar se yayii wata bexoba da shukrh tayii seda zuciyar Nana ta harba da karfii tae maxa ta dafe gun tana anbatan sunan Allah........
Har suka isa gida batasa musu bakii cikin hirarsu ba dan har ranar dazaaje gidan amarya sun saka ranar da babu exam xaaje agaida amarya......
       Jalal da amaryarsa ne a babban falonsu suna zaune kan sofa amrah tayii matashi da cinyarsa shi kuma yana wasa da kashin kanta dayasha gyara se kamshii ke tashii
Kanajii ko ma luv
Eh inajinki 
Yaufa kwanan'mu bakwai da aure ya kamata Idan xaka je gaida su ummii mu tafii tare nima na gaishesu danni ynxu na saba rayuwa dakai idan ka tafii kai kadae bilall xe daukeka Ku tafii yawo may be ka manta danii se dare xaka dawo
Haba wifey na taya zaae na manta dake
Ko na fita tinaninkii da kewarkii bexe barni na dade a waje ba gashi gobe Monday xan koma bakin aekii.......
Kinga ko sekin koyii hkr kmr ydd nima xan koyii hkri da rashinkii kusa danii.....
Itadae amrah jikinta ne yae sanyii dan ita tama manta da aekii gabadaya.....
Ynxu de ki shirya around 5 xamu tafii dan inasan naga Nana mummy tace se 4 to 5 suke dawowa daga sch kinsan sun fara waec....
OK to ba naje kitchen na dan shiryawa goggo abun kwadayii Kasan bakin tsufa
Sukai dariya dukansu ta tashi ta tafii kitchen
Shi kuma ya janyo laptop dinsa ya ke shigar da wasu ayyuka......
..........da sallama ta shigo part din tayi xaman yan bori akan kujerar alamun ta kwaso gajiya mummy na zaune tana karatun jarida tace aa my doughter yau kuma yana gankii jiki a sake.....
wlh mummy exam din ba lefii muna cewa da wuya amma duk question din muna iya amsawa sede gajiya kawae da muke da rubutu....
To alhamdulillah allah ya baku saa yau kun dawo da wuri ko biyar din batae ba!
Kije kiyii wanka kiyii sallah ki sakko kicii abincii yau yar gidankii nasa aka daka mikii
Nana tae dariya tace wlh mummy kuma yau na kwaso yinwa malmala biyu xancii
To Allah ya yasa kici dayan ma ni murna zanyii maxa kije kiyii sallah kar lokacii ya kure....
Tun biyar da rabii Jalal da amrah sukaiwa part din umme tsinke
Sun dade agunta se kai komo yar aikin ummi take tana shiryawa amrah kayan motsa bakii....
bakin ummii yakii rufuwa ganinn yaronta aure ya karbeshii se kyalli yake ya kara cika da kwarjinii
Ita kanta amrah taji dadin ydd ummii ta karbesu dan haka tajejin ummii aranta kmr mummy jalal tana burgeta tana jinjinawa karamcii irinna ummii.....
      Nana na Shiga dakinta kayan ta ta cire ta shiga wanka tana fitowa tae sallah
Kawae seta sakko kasa ta Shiga kitchen ta hado abincinta ta koma dakinta.....
Ta xauna tanacii tana game a wayarta nan kiran Mahmoud ya shigo wayarta yake sanar da ita ze shigo yaxo ya dubata bayan sallah magrib 
dan haka tana gama cin abincii toilet ta shiga ta wanke hannunta tae brosh ta sake alwala ta kama dandasa kwalliya
Tana gama kwalliya tym na sallah yayii tayii sallarta snn  
Ta dakko gown dinta ta dinner da bata saba taci uwar kwalliya da ita tasa turare
ta dakko yarii da sarka tasa tae kyau sosae ta fito kmr wata yartsana
Ta tsaya ta karewa kanta kallo a mudubii tayii tsalle tace gsky nayii miss da banda lfy da agurin dinner senafii amaryar ma kyau.....
      Tun shigowar su Jalal part din mummy hankalinsa yana kan upstairs...
Yanasan yaje yaga Nana amma mummy se nasiha take musu
Kawae jinta yake amma hanklinsa baya tare da ita...
Kamshi turaren Nana ne ya fara dukan hancinsa sannan karar takalminta da take sakkowa daga kafar benee da sauri ya dago kansa  da idansa ya kafe hanyar da xata bullo da kallo ko kiftawa baya yiii............

Nana FirdausiWhere stories live. Discover now