14

53 2 0
                                    

*✍️ Typing ✍️*
               *!!!💫Nana Firdausi💫!!!*       

1️⃣4️⃣

Jalal na kokarin fita Sega mumy ta fito tace jalal yace naam mummy....
tace se ynxu xka tafi yace eh mumy xanje nama ummi slm ne sena wuce na kwnta,,, tace inasu abdulmajeed din suka tafii
suntafii dakinsu tun daxu mey be ma ynxu sunyii baccii...
Ok too shknn
Yace seda safe mummy
tace Allah ya tashemu lpia yana fita ta koma gun Abba....
   Jalal yana shiga part din yaga ummi tana kokarin shiga kitchen.... Aaa my son dama kaine da darannan dama ina nemanka ka turomun da measurement na amrah inasan na maka mgnr sena manta....
to ummii xan turo miki insha allah
Yana mata mgna yana tafiya gun fridge yana budewa yace ummi ya naga ba malt a cikii ita nake nema ni babu a fridge dina  ka duba fridge din kitchen tana mgna tana hawa upstairs yana diban ydd xata isheshii ya rufe ya tafii part nashi
  Yana xuwa ya watsa ruwa yae shirin bcci sann ya kira amranshi suka taa hirar su me dadii se can dare suka gama snn y katse wayar y kwnta da tunaninta fall cikin xuciyarshi....
ya sauke wata sassayyar ajiyar zuciya daya tina takusan xama mallakinsa ya hade hannunsa ya naushii iska snn ya motsa bakinsa ahankalii yace ameen ya Allah da murmushi kan fuskarshii
  Washegari yana tashi agurguje ya shiryaa yana sauri ko breakfast baebah ya shiga ya gaeda ummi yace abbah fa tace yana cikii yana shiga ya cire takalmin kafarshi bayan sun gaisa yake fada masa sabbabun maaikatan da zaa dauka yanasan kuma ayii karin albashhi sbd akwai wdd sukacii exam ta promotion
sun jima suna tattaunawa akan matsololin da suke fuskanta da kuma hanyar magancesu sannan ya fito yatafii
  Ummi tace son ka tsya mana KO tea kasha yace aa ummi na mkra xan wuce aiki kawae
  Tace shikenn Allah yabada saa
Ya amsa d amin yae wajee....
Haba sister tun daxu se jirankii muke abdulmajeed se mita yake wae na kyalekii muyi lunch dinmu ke rainon broz ce ya sabarmikii da rashin break da wurii....
Nana ta tabe bakii taja set ta zauna snn tace rabu dashii ya abdussamad ni na dauka ya dena wannan cin abincii sbd cudanya da turawa ashe yana nan ydd yake
Abdulmajeed ya kawo mata duka ze make mata  baki ta goce tana dariya tace yi hkrii broz ba nae sarving namu kafin ka rugujemun bakii...gaba dayansu suka kyalkyale da dariya
Gsky sister kinga gadon baccin broz irin wnn bakar mgna haka...
Haba yaya abdussamad karka hadamu wasan sako da sakuwa muke ko broz cewar nana tana wani daga masa gira shidae abdulmajeed be kulasu ba secin abincinsa yake danshi baya wasa da cikiinsa yawwa sis daxu kina up bakii sakko ba Su shukrah sunzo da uniform kixo ku tafii sch mumy tace wae se monday xakije
wae ke har ynxu bakison karatu kuma big broz yana kallo ya kyalekii.....
Nana ta hade rae ta cuno bakii tace Haba yaya bani da lfya ne shine naki xuwa ina warkewa zan tafii wnn da yaya jalall na nan ae kunna mun wuta zakae ya kama hararata
Ok na fahimci rashin lfyn takii to ci abincinkii dan naga lalurartakii bata hanakii cin abincii aeko nana takawo masa bugu ya goce tana tashi shima ya mike ya gudu suka kama zagaye falon tana wlh baxata ydd ba suna haka sukajii gyaran muryar abbansu
Aaah doughter  meya hadakii dashi kuke guje guje
Nana ta narke ta shagwabe tace tsokanata yake wae me larurar cin abincii mumy da fitowarta kenan ta ara tace kyaleshi douhgter lfy ce ni ae nafison kici kiyi kiba kidinga xaune masu tsokana....
Me su abdulmajeed zasuyii banda dariya gaba dayan su nana ta taso kansu da gudu suka fice daga falon mumy ta karaso ta kama hannunta tana rarrashinta......
  A kwna a tashi bukin jalal se matsowa yake
Mutanann gida anata shiriin bukii
    Su shukrah kannan ango se shagali sukeshaa kullum se an kunna kida an cashe anata koyan rawn daxaae wjen buki banda nana datace Ita wlh ta girma yaushe xataje tae t rwa cikinsu yara
Su shukrah kam tafia part din goggo suke domin  kowa xuwa  yake y  taka rawa har su hibba dance wa suke kowa dae yaci burin bikin nan mgnr yawan dinkunan da akaimusu ma bata baki ne dan har gogan ya musu kayan dazasu sa gurin dinner kowa ya masa kalar daze dace da skin dinsa
  Surayya tafii kowa murnaa domin mahaifiyarta haj aisha taxo itama anata shirin bikin da itaa
  Ummi gaba daya ta xama busy dan kome iitace ja gaba wajan tsarashi amatsayinta na uwar ango saukin ta daya haj Aisha taxo duk inda xata tare suke zuwa mumy dae yar kallo ta tashi sedai ta tayasu itako mama duk wani sabga na cikin gida itace ke gudanarwa
   Komi ake se annemi shawaran gwaggo
  Ita kam se dae tayi murmushi tace aa kune yan xamani kuyi masa duk avinda ya daceee
   An hada lefe nagani na fada zaa akai gidan su amrah kowa se jinjinawa abbah da ummi yake sbd sune suke kome batare da sanin shikanshii angon ba
Mutane nata shigowa ganin lefe kowa na tofa albarkacin bakinsa duk wnda yagni seyae mgn
Sbd ankashe kaya sunyi kyauaa so masha Allah.......
  Yau ya  rage saura kawna uku akai lefe
Mum naxaune nana najikinta suna hiraa
  Mumy tace yawwa nana meyesa bakison yima yayanki mgn in kun hadu
Nana ta mike daga kwnciar datae jikin mumy tace mumy wanne yayannawa kuma
  Mumy tace Mahmoud mana jiama yaxo gidann shida mamansa ganin lefe Amma ina kallonki shiyafara muki mgn
Ya muki wani abune  ban sani ba
Nana tae shiruu
Mumy tace dake neke fa bakisan wane awajenki bah ne ko yaya
Ae ko ban fadamuki cewar shi dan hdjja jamila bane tunda kika gansu tare yaci albarkacinta ki gaisheshii
Nana tace xandinga gaesheshi to mumy tce to Allah ysa .... Amma fdamun Najii
mene matsalarki dakin kula mutane na lura vashi kadae kikewa haka ba
  Wnn b hlnki bane knji kohh karna sake gani
  Nana ta daga kai tace to mumy kie hkry insha Allah baran karabah
Tace shknn y wuce
  Gobe xansa abdussamad yakaiku kuje ansomun kayan humrah wajen ta sannan kowa ya xabo sarkar daxe fitar bikii masu kyau
   
Da murna naana ta tashi  tace tnks mumy gsky bikin nan xamusha gayu ga wayoyinmu sababbi kai wlh mun xama yan gatan kowa agidannan allah yasakawa kowa da alkhairii mumy ta kalleta tayii murmushii snn tace ameen daughter..... ta tashi tae falo dan ta jiyo muryar haj aisha na sallama....
Mumy na fita nana ta koma ta kwanta ta kama zancen xuciii......
Towae me Mahmoud  dinnan yake nufii jiya fa kasa hada ido tae dashi gaba daya yakafeta da ido duk motsinta yana lura ita tarasa waxa ta fadawa irin kallon dayake mata  gashi yaya jalal ya mata katanga da kowane namijii
Ta sauke aciyar xuciya tayi tsaki tace ni narasa ya xanyii da wnn jarababban kallon ynxu idan mukaje muka hadu dshi a gidan su fah....
idan na kulashi Yaya xae mun fada kuma gshi mumy tace nadena share shi
  Tae ajiyan xuciaa hmmm 
Kwae ynda mumy ta fada haka xnyi gaesuwane kwae xe hadamu
   Ban ko tsayawa bare yamin wni kllo ko wata mgn......

*✍️Edited by Maman shukhrah✍️*

Nana FirdausiWhere stories live. Discover now