24

54 1 0
                                    

*✍️Typing✍️*
*💫!!! Nana Firdausi !!!💫*

*CLEVERS* 
       *WRITERS*         
             *ASSOCIATION*

2️⃣4️⃣

  Nana na karasowa falon sukae ido hudu d Jalal daya kafeta d ido ko kiftawa babu ganin irin kyaun data Kara.....
   Itako nana haushin shi takeji
         Suna hada ido ta dauke kai ta daure fuska ta karasa gun mumy ......
   Mumy tace masha Allah kinyi kyau daughter nah
Nana tae daria tace tnx mum....
Mumy tace ahah nana bakiga baki bane kika shiru....
Se asann nana t kula d amrah dake xaune tana kallonsu ita d mumynta tana musu murmushi.....
  Nana t buda baki tace lah anty amrahn mu sannu d xuwa Allah ban kula dakebah
  Amrah tae murmushi tace ina xaki kula dani kina ma mumy shagwabah
    Nana tae dria tace snnu d xuwa Ina yini
Amrah t amsa lpia klau yar mumy dariya gaba daya suka sakeyi....
Banda jalal da ke tabin nana da kallo don gaba daya ta canxaa
   Allah allah yake taemasa magana amma taki ma yarda ko su hada ido bare yamata mgn t ido se hira takemaa amrah......
  Amrah tace nana kin kara haske kin dan fda kadan amma fa kinyi kyau wlh kmr  amaryaaar da xaaakae dakinta......
    Nana taboye fuskanta jikin mummy tana murmushii.....
Amrah tace tohh karde ki kadamana mumynmu
  Mummy tace bkmi ae autace kuma ba dadi takeji bah,,,,
      Amrah tace ya salam meyasameta?
Shiysa naga t fdaa ae
     Mumy tace wlh zazzbi tae Ashe baki sani ba
Amrah tace wlh bnsanibah se ynxu nkeji abakinki.......
  To Allah yabata lpia yasa kaffarane.....
  Mumy ta amsa d ameen
Nana ko tae shiru sbd gaba daya ranta ya gama baci....
kenann ya jalal ko matarsa be fdama tana jinya ba shi yama mance d ita
Da har tana jin haushi akan cewa amrah ta boyeshi yakasa xuwa gunta ashe b hk bne
    Shine kawae dan dadi mata y mnta da ita tae kwafar da ta fito fili bata sani ba.....
Mumy tace daughter tunn me kikene
     Wae ma bakiga  yayanki bane.....
Nana tace naganshi
Jalal gaba daya hnklinsa ya tashi gnn ynda ta mnta dashi t shareshi tabbas yasan fushi take me tsanani dashi
Mummy tace kinganshi
Gaesuwace baki iyabah komi....
Nana tae kasa dakai tace ya jalal Ina yini
        Jalal dake kallonta yace lapia autar mumy dabata iya gaeda mutanebah se ance
  Mumy tace kaga bade ta gaedakabah......
  Kazo ae
kwana biyu d bakanan tasha iska
  Shine ynxu xaka ja abinda zaka dakarmun ita kafin ka tafii......
    Mnee abun mita bayan k amsa gaesuwar
Harda wani wadda bata iya ba se ansataaa.....
Amrah daria kawae take kasa kasa tana mamakin kauna irin na mumy d diyarta.....
  Jalal ya sidda kai kasa don ynxu se mummy tace subar mata gida akan wnn yar tata....
  Shiko besan tafia batare daya yi mgn d nana ba
Yana wnn tnn yaji karan waya ya fara dubawa ko tashi ce sbd ringtone din iri dayane....
  Se gani yae nana ta daga
Besan mi tacebah kawaede yaji tae murmushi tace tom ina xuwa
   Nana ta tashi tace mumy yaxo yana waje bana je mugaesa
      Mumy tace aa ya shigo manaa sekace bako
Nana tace wlh mumy kin shigowa yake wae kunyarki yake ji
Mummy tace ohhh Allah to shikenn bude masa falon baki se ku gaesa acan....
  To nana tace t juyaa ta wuce t gefan jalal!
Xuwa yanxu gaba daya xuciarsa neman fashewa take don yakasa yadda wae nanansa ce xataje xance
   Ya salam!!!!!! Abunda y iya furtawa kenann kansa ya hau juyawa duk launin Idan sa ya chanza sbd zafin zuciya.....
Nana tasa kafan ta xata fita daga part din
    Jalal ya dakamata tsawaa
Tun daga kafarta har kwakwalwarta seda taji tsawar ta ratsata  amma ta dake t Kara hade raee
   Ta dawo da baya tace yaya gani yace wuce kibar wajenn idan naga kafarki awaje wlh se ranki ya baci
   Nana tace ya jalal bafa fita waje xanba
Kwae xan taro y Mahmoud ne yazo y dubah lpia ta
Jalal ya mike yayo kntaa ze maretah amrah tace ma luv mne hakan
   Nana t tafi wajen mumy d gudu tana kuka
Mumy tace mnene yasa meki
Wani abu yasamu Mahmoud din
  Nana tace aa wae ya jalal bazanje bah
Shine ya biyoni ze mareni
  Mummy tace ke tsaya d kukan baxaki ina bah
Wae bazani gun ya Mahmoud ba
        Mumy tace dalili
Nima bansanibah
Mumy tace rufa bakinki wuce mujee
   Mumy na zuwa ta tadda amrah nabashi baki akan yy hkry haka mana miyasa xehanata xance.
Jalal se sauke numfashi yake yana muzurai idan nan yayii red kmr xaki....
Mumy tace amratu kinga kyaleshi dena bashi baki knjii barni dashi
  Mumy tace wuce ki tafi goge hwayenki
   Jalal yace amma mommy.....
Ta daga masa hannu tace zanci mutuncinka
Kafini sann dede
Jalal yace mummy nasan KO dadyma bazeso nana tae xnce ynxu ba....
Mumy tace sbd ku kuka haifarmun itako
   Jikata xanyi nasha a ruwane
Da xaka hanata sakattt
Mummy tce k dau matarka kaban waje karna fito naganka a falona
Amrah tace ayi hkry mumy
Mummy tace barshi dani
Ta juya ta tafi
   Amrah ta karaso kusa d jalal dayakejin kamar zuciarsa zata tarwatsee
    Amrah tace gskia luv k taro march
  Nikam bari nakoma gun ummi muyi hira dasu shukrah
Se ka taho
  Shiko jalal gaba daya hnklinsa ba agunta yakebah
Har ta fita besan mi take bah
          Nana na xuwa tae slm d murmushi fal a fuskanta
Mahmoud ya fito daga cikin mota ya amsamata d farar a
Sann yace tsarki y tabbata ga mahaliccin wnn halittar
  Nana tae kasa dakai
Tace kyi hakuri nabarka kana jirana banxo d wuribah ko
   Mahmoud y lumshe ido gann ynda take mgn cikin snyii
Jin yayi shuru nana ta dago knta tace mu karsa ciki
    Mahmoud yace kinsande ina kunyar mumy bazan iya xuwa falontabh
  Nana tace uhmnn to ba nan xaka ba kaide kawae k taho
  Mahmoud ya bi bayanta suna tafe yanata yaba kwallianta suna murmushii
    Dede nan jalal ya fito nana na ganinnsa t gefen ido don ta bashi haushi
Yasa ta kara daga muryanta t ynda jalal xeji hiransu
  Jalal. Kirjinsane ya fara ciwo y sulale a tsaye yana jin kunar zuci yasa hannu ya dafe saitin xuciyarsa....
Yanxu kenann nana wani take kulawa
    Ya runtse ido yace samm baze yiyubhh......

Nana FirdausiWhere stories live. Discover now